성경 읽기

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 레위기 13장

대표 구절

Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna, 레 13:1

다음

본문 이동

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 레위기 13장

구약

검색

본문 검색

원어 검색 Strong · lemma · 뜻

버전 범위

본문 범위

설정

보기 옵션

사이트 언어

메뉴, 버튼, 안내문 같은 사이트 UI 문구가 선택한 언어로 표시됩니다.

화면 테마

사이트 디자인

사이트 전체의 레이아웃과 분위기를 바꿉니다. 읽기 화면 디자인은 본문 내부 스타일만 바꿉니다.

읽기 화면 디자인

상세 설정

현재 scripture.how 기본 색감입니다.

선택한 스타일은 이 브라우저에 저장됩니다. 로그인하면 서버에 저장할 수 있습니다.

상단 배경

성경 장면은 이 장에 생성된 hero 이미지를 사용합니다. 아직 이미지가 없으면 기본 배경으로 표시됩니다.

Hero 전환

구절 버튼 표시

선택 시 표시는 PC에서는 구절에 마우스를 올릴 때, 모바일에서는 구절을 선택할 때 자료/멀티/댓글 버튼을 보여줍니다.

글자 크기

글꼴

원어 보기

오른쪽 버튼은 정렬된 단어를 카드(원어사전)로 표시하고, 구절 아래는 모든 원어 토큰을 인라인 표시합니다.

원어 검색 열기

원어 검색

이 원어가 등장하는 모든 구절

불러오는 중...

불러오는 중...

구절 자료

원어, 관주, 주석서, 성경노트, 댓글을 한 곳에서 봅니다.

원어 버튼을 눌러 불러옵니다.

단어를 선택하세요.

멀티성경

현재 절을 멀티성경 설정에 따라 비교합니다.

구절의 멀티성경 버튼을 눌러 불러옵니다.

관주

구절의 관련 성경 본문

불러오는 중...

연관 구절

병행 구절 본문

불러오는 중...

원어사전

구절의 원어 단어

불러오는 중...

단어를 선택하세요.

이미지

성경노트 안내

현재 성경노트 작성자가 함께 읽도록 정리한 색상 의미, 칼럼, 개념사전, 서식 용어를 확인할 수 있습니다.

역본 소개

레위기 읽기 통계

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

이 책 (레위기)

전체 장수
27장
전체 절수
859절
현재 장
13 / 27장
이 장 절수
59절
장 진행율48.1%
절 진행율 (이 장까지)42.6%

성경 전체 (창세기부터)

현재 장
103 / 1,189장
전체 절수
31,087절
전체 장 진행율8.7%
전체 절 진행율 (이 장까지)10%

성경노트 안내

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

Laws for Diagnosing Skin Diseases

1
Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna, 카드
원어 7개 불러오는 중...
2
“Sa’ad da wani yana da kumburi, ko ɓamɓaroki, ko tabo a fatar jikinsa da zai iya zama cutar fatar jiki, dole a kawo shi ga Haruna firist, ko kuwa ga ɗaya a cikin ’ya’yansa maza wanda yake firist. 카드
원어 24개 불러오는 중...
3
Firist zai bincika mikin da yake a fatar mai cutar, in gashin a mikin ya juya ya zama fari, mikin kuma ya zama kamar ya fi zurfin fatar jiki, wannan cutar kuturta ce. Sa’ad da firist ya bincike shi, zai furta shi marar tsarki. 카드
원어 22개 불러오는 중...
4
In tabon a fata jikinsa fari ne amma bai zama ya fi zurfin fatar jikin ba, gashin a cikinsa kuma bai juya ya zama fari ba, firist ɗin zai kaɗaice mai cutar na kwana bakwai. 카드
원어 21개 불러오는 중...
5
A rana ta bakwai firist zai bincike shi, in kuwa ya ga cewa mikin bai canja ba, bai kuwa yaɗu a fatar jikin ba, zai kaɗaice shi na waɗansu ƙarin kwana bakwai. 카드
원어 17개 불러오는 중...
6
A rana ta bakwai ɗin firist zai sāke bincike shi, in kuwa mikin ya bushe bai kuwa yaɗu a fatar jikin ba, firist ɗin zai furta shi mai tsarki; ƙurji ne kawai. Dole mutumin yă wanke rigunansa, zai kuma tsarkaka. 카드
원어 20개 불러오는 중...
7
Amma in ƙurjin ya yaɗu a fatar jikinsa bayan ya nuna kansa ga firist don a furta shi tsarkake, dole yă sāke bayyana a gaban firist. 카드
원어 14개 불러오는 중...
8
Firist ɗin zai bincike shi, in ƙurjin ya yaɗu a fatar jikinsa, zai furta shi marar tsarki; cuta ce mai yaɗuwa. 카드
원어 10개 불러오는 중...
9
“Sa’ad da wani yana da cutar fatar jiki, dole a kawo shi ga firist. 카드
원어 8개 불러오는 중...
10
Firist zai bincike shi, in kuwa farin kumburi a fatar jikin ya juyar da gashin fari in kuma akwai sabon miki a kumburi, 카드
원어 14개 불러오는 중...
11
to, cutar fatar jikin ne mai ƙarfi kuma firist zai furta shi marar tsarki. Ba zai kaɗaice shi ba, domin ya riga ya zama marar tsarki. 카드
원어 12개 불러오는 중...
12
“In cutar ta fashe ko’ina a fatar jiki, har iyakar ganin firist, ta rufe dukan fatar jikin mai fama da cutar, daga kai har zuwa ƙafa, 카드
원어 18개 불러오는 중...
13
firist zai bincike shi, in cutar ta riga ta rufe dukan jikinsa, zai furta wannan mutum tsarkakakke ne. Da yake ya juya fari fat, tsarkakakke ne. 카드
원어 16개 불러오는 중...
14
Amma sa’ad da sabon miki ya bayyana a jikinsa, zai furta shi marar tsarki. 카드
원어 6개 불러오는 중...
15
Sa’ad da firist ɗin ya ga sabon miki, zai furta shi marar tsarki. Sabon mikin marar tsarki, yana da cuta mai yaɗuwa. 카드
원어 12개 불러오는 중...
16
A ce sabon mikin ya canja ya juya fari, dole yă je wurin firist. 카드
원어 10개 불러오는 중...
17
Firist zai bincike shi, in kuma mikin ya juya ya zama fari, firist zai furta mai cutar tsarkakakke; to, zai zama tsarkakakke. 카드
원어 12개 불러오는 중...

Diagnosis of Boils and Burns

18
“Sa’ad da wani yana da kumburi a fatar jikinsa ya kuma warke, 카드
원어 7개 불러오는 중...
19
kuma a inda ƙurjin yake, wani farin kumburi ko tabo ja-ja, fari-fari ya bayyana, dole yă gabatar da kansa ga firist. 카드
원어 12개 불러오는 중...
20
Firist zai bincike shi, in kuma ya zama ya fi fatar jiki zurfi kuma gashinsa ya juya ya zama fari, firist ɗin zai furta shi marar tsarki. Cuta ce mai yaɗuwa da ta fasu a inda ƙurjin yake. 카드
원어 17개 불러오는 중...
21
Amma in sa’ad da firist ya bincike shi, ya tarar babu farin gashi a ciki, kuma bai yi zurfi fiye da fatar jikin ba, ya kuma bushe, sai firist ɗin ya kaɗaice shi har kwana bakwai. 카드
원어 18개 불러오는 중...
22
In yana yaɗuwa a cikin fatar jikin, firist zai furta shi marar tsarki; cuta mai yaɗuwa ce. 카드
원어 9개 불러오는 중...
23
Amma in tabon bai canja ba, bai kuma yaɗu ba, tabo ne kawai daga ƙurji, kuma firist zai furta shi tsarkakakke. 카드
원어 11개 불러오는 중...
24
“Sa’ad da wani yana da ƙuna a fatar jikinsa, wurin kuwa ya yi ja-ja, ko fari-fari, ko kuwa farin tabo ya bayyana a sabon miki na ƙunan, 카드
원어 15개 불러오는 중...
25
firist zai bincike tabon, idan kuma gashin a cikinsa ya juya ya zama fari, kuma ya yi zurfi fiye da fatar jikin, cuta ce mai yaɗuwa da ta fasu daga ƙunan. Firist zai furta shi marar tsarki; cuta ce mai yaɗuwa. 카드
원어 22개 불러오는 중...
26
Amma in firist ɗin ya bincike shi bai kuwa ga wani farin gashi a wurin ba, in kuma bai yi zurfi fiye da fatar jikin ba, ya kuma bushe, to, firist ɗin zai kaɗaice shi na kwana bakwai. 카드
원어 18개 불러오는 중...
27
A rana ta bakwai ɗin firist zai bincike shi, in kuma cutar tana yaɗuwa a cikin fatar jikin, firist ɗin zai furta shi marar tsarki, cutar fatar jiki ce mai yaɗuwa. 카드
원어 14개 불러오는 중...
28
In kuma wurin bai canja ba, bai kuma yaɗu cikin fatar jikin ba amma ya bushe, kumburi ne daga ƙuna, firist ɗin kuwa zai furta shi tsarkakakke; tabo ne kawai daga ƙuna. 카드
원어 18개 불러오는 중...

Diseases of the Head and Beard

29
“In namiji ko ta mace tana da miki a kai ko kuwa a gemu, 카드
원어 10개 불러오는 중...
30
firist zai bincike mikin, in ya yi zurfi fiye da fatar jiki, gashin ya zama rawaya, ya kuma zama siriri, firist zai furta wannan mutum marar tsarki; ƙaiƙayi ne, cuta mai yaɗuwa ce na kai ko na gemu. 카드
원어 23개 불러오는 중...
31
Amma in, sa’ad da firist ya bincika wannan irin mikin, bai yi zurfi fiye da fatar jiki ba kuma babu baƙin gashi a cikinsa, firist ɗin zai kaɗaice mutum mai fama da cutar, kwana bakwai. 카드
원어 23개 불러오는 중...
32
A rana ta bakwai ɗin firist zai bincika mikin in kuwa ƙaiƙayin bai bazu ba, ba rawayan gashi kuma a ciki, babu zurfin da yake fiye da fatar jiki, 카드
원어 21개 불러오는 중...
33
dole a yi masa aski, sai dai ba zai aske wurin cutar ba, kuma firist zai kaɗaice shi kwana bakwai. 카드
원어 12개 불러오는 중...
34
A rana ta bakwai firist zai bincike ƙaiƙayin, idan bai bazu a fatar jikin ba, bai kuma yi zurfin fiye da fatar jikin ba, firist ɗin zai furta shi tsarkakakke. Dole kuma yă wanke rigunansa, zai kuwa zama tsarkakakke. 카드
원어 22개 불러오는 중...
35
Amma in ƙaiƙayin ya yaɗu a cikin fatar jikin bayan aka furta shi tsarkakakke, 카드
원어 7개 불러오는 중...
36
firist ɗin zai bincike shi, in kuma ƙaiƙayin ya yaɗu a fatar jikin, firist ɗin ba ya bukatar neman ganin rawayan gashi; mutumin marar tsarki ne. 카드
원어 13개 불러오는 중...
37
In fa a ganinsa bai canja ba kuma baƙin gashi ya fito a cikinsa, ƙaiƙayin ya warke ke nan. Mutumin tsarkakakke ne, firist ɗin kuwa zai furta shi tsarkakakke. 카드
원어 14개 불러오는 중...
38
“Sa’ad da namiji ko ta mace tana da farare wurare a fatar jiki, 카드
원어 10개 불러오는 중...
39
firist ya bincika su, in kuma wuraren toka-toka ne, to, ƙurji marar lahani ne ya faso a fatar jikin; wannan mutum tsarkakakke. 카드
원어 14개 불러오는 중...
40
“Mutumin da ya rasa gashi kansa ya zama mai sanƙo ke nan, duk da haka mutumin tsattsarka ne. 카드
원어 8개 불러오는 중...
41
In ya rasa gashin goshinsa yana kuma da sanƙo a goshinsa, shi tsarkakakke ne. 카드
원어 9개 불러오는 중...
42
Amma in yana da miki ja-ja da ya yi fari a sanƙonsa ko a goshinsa, cuta mai yaɗuwa ce take fasuwa a kai ko a goshin. 카드
원어 14개 불러오는 중...
43
Sai firist ya bincike shi, in kuma kumburarren miki a kansa ko goshinsa ja-ja da fari-fari kamar cutar fatar jiki mai yaɗuwa ne, 카드
원어 15개 불러오는 중...
44
mutumin ya kamu da cutar kuma marar tsarki ne. Firist ɗin zai furta mutumin marar tsarki saboda mikin da yake a kansa. 카드
원어 10개 불러오는 중...

Conduct of the Leper

45
“Mutum mai wannan cuta mai yaɗuwa dole yă sa yagaggun riguna, yă kuma bar gashin kansa ba gyara, yă rufe sashe ƙasa na fuskarsa, sa’an nan yă riga cewa, ‘Marar tsarki! Marar tsarki!’ 카드
원어 16개 불러오는 중...
46
Muddin yana da cutar zai ci gaba da kasance marar tsarki. Dole yă yi zama shi kaɗai; dole yă yi zama waje da sansani. 카드
원어 13개 불러오는 중...

Regulations for Mildew in Clothing

47
“In akwai cutar fatar jiki a riguna, duk wani rigar ulu ko na lilin, 카드
원어 11개 불러오는 중...
48
duk wani kayan zare, ko saƙa na lilin, ko ulu, duk wani kayan fata, ko wanda aka yi da fata, 카드
원어 12개 불러오는 중...
49
in kuma cutar a cikin rigar, ko fatar, ko kayan saƙan kore-kore ne, ko ja-ja, to, cutar fatar jiki da ake samu a riguna ce mai yaɗuwa, kuma dole a nuna wa firist. 카드
원어 22개 불러오는 중...
50
Firist ɗin zai bincike cutar fatar jikin da take a rigar, yă kuma kaɗaice kayan da abin ya shafe shi kwana bakwai. 카드
원어 9개 불러오는 중...
51
A rana ta bakwai ɗin zai bincike shi, in cutar rigar ta yaɗu, ko a tariyar zaren, ko a wadarin, ko a fatar, ko kuwa a duk abin da ake amfani da shi, to wannan muguwar cutar riga ce; kayan marar tsarki ne. 카드
원어 25개 불러오는 중...
52
Dole yă ƙone rigar, ko tariyar zaren, ko kayan da aka saƙa na ulu ko lilin, ko kuwa na kaya da aka yi da fatar, wanda cutar ta fāɗa wa, domin cutar rigar muguwa ce, dole a ƙone kayan. 카드
원어 27개 불러오는 중...
53
“Amma in sa’ad da firist ya bincike shi, cutar rigar ba ta yaɗu a rigar, ko a tariyar zare, ko a kayan da aka saƙa, ko a kayan da aka yi da fata ba, 카드
원어 16개 불러오는 중...
54
zai umarta cewa a wanke kayan da cutar ta shafa. Sa’an nan zai kaɗaice shi na waɗansu kwana bakwai. 카드
원어 11개 불러오는 중...
55
Bayan an wanke kayan da cutar ta shafa, firist zai bincike shi, in kuwa cutar rigar ba tă canja yadda take ba, ko da yake ba tă yaɗu ba, marar tsarki ce. 카드
원어 24개 불러오는 중...
56
In sa’ad da firist ya bincike shi, cutar rigar ta bushe bayan da aka wanke kayan, sai yă yage sashen da cutar ta shafa na rigar, ko fatar, ko tariyar zaren, ko kuwa na kayan da aka saƙa. 카드
원어 22개 불러오는 중...
57
Amma in ya sāke bayyana a rigar, ko a tariyar zaren, ko a kayan da aka saƙa, ko a kayan da aka yi da fatar, to, yana yaɗuwa ke nan, kuma dole a ƙone duk abin da yake da cutar rigar da wuta. 카드
원어 20개 불러오는 중...
58
Rigar, ko tariyar zare, ko kayan da aka saƙa, ko kuwa duk kayan da aka yi da fatar da aka wanke, aka kuma fid da cutar rigar, dole a sāke wanke shi, zai kuwa zama tsarkakakke.” 카드
원어 17개 불러오는 중...
59
Waɗannan su ne ƙa’idodi game da cutar fatar jiki na rigar ulu, ko rigar lilin, tariyar zare, ko kayan da aka saƙa, ko kuwa duk wani abin da aka yi da fata, don furta su tsarkakakke, ko kuwa marar tsarki. 카드
원어 19개 불러오는 중...
주석서 레위기 13장
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

다음 의식상 부정함은 나병의 부정함이다. 그에 관한 법은 매우 길고...

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1-59 The Law Concerning Leprosy (1490 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Le 13:1-59.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

2 2. 사람이 피부에

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 3-6. 제사장은 그 살갗의 병을 볼 것이요

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

7 7, 8. 그러나 그 딱지가 피부에 더욱 퍼지면

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

9 9-37. 종기가 희면

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

38 38, 39. 남자나 여자의 살갗에 색점이 있으면

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

40 40, 41. 대머리 . . . 이마 대머리

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

45 45. 병 있는 나병 환자는 그의 옷을 찢고

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46 46. 그는 홀로 살되 진영 밖에

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

47 47-59. 의복 . . . 그 . . . 나병이 있는 것

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Adam Clarke's Commentary and Critical Notes on the Bible · Adam Clarke (1831) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

Introduction

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

2 Verse 2

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 Verse 3

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

13 Verse 13

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

18 Verse 18

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

29 Verse 29

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

33 Verse 33

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

45 Verse 45

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

47 Verse 47

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

52 Verse 52

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

54 Verse 54

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

58 Verse 58

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Barnes' Notes on the Bible · Albert Barnes (1870) Public Domain 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

2 Verse 2

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 Verse 3

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

5 Verse 5

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

6 Verse 6

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

7 Verse 7

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

10 Verse 10

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12-17 Verses 12-17

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

20-21 Verses 20-21

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

23 Verse 23

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24 Verse 24

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

28 Verse 28

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

30 Verse 30

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

31 Verse 31

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

37 Verse 37

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

39 Verse 39

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

42 Verse 42

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

45 Verse 45

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46 Verse 46

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

47 Verse 47

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

48-49 Verses 48-49

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

51 Verse 51

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

56 Verse 56

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

57-59 Verses 57-59

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

원문 주석서는 저작권 보호 기간이 만료된 공개 도메인 저작입니다. scripture.how가 제공하는 한글 번역·편집·구조화 콘텐츠에는 별도 이용 조건이 적용됩니다.

주석

선택한 구절의 주석서 내용