Read the Bible

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Luke Chapter 7

Featured verse

Bayan Yesu ya gama gaya wa mutanen dukan waɗannan abubuwa, sai ya shiga Kafarnahum. 눅 7:1

Next

Passage navigation

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Luke Chapter 7

Old Testament

Search

Search Bible Text

Original word search Strong · lemma · meaning

Version scope

Passage scope

Settings

View options

Site language

Site UI labels such as menus, buttons, and help text are shown in the selected language.

Theme

Site design

Changes the overall site layout and feel. Reader design only changes the Bible text area style.

Reader design

Detailed settings

The default scripture.how color style.

The selected style is saved in this browser. Sign in to save it on the server.

Top background

Bible scene uses generated hero images for this chapter. If no image exists yet, the reader falls back to the default background.

Hero transition

Verse buttons

On desktop, selection mode shows resource, multi-Bible, and comment buttons on hover. On mobile, they appear after selecting a verse.

Font size

Font

Original words

Right button shows aligned words as lexicon cards. Below verse shows all original-language tokens inline.

Open original word search

Bible notes

Comments/commentaries

The right panel is used only for single-Bible view on wide screens. Mobile and multi-column Bible views use the unified popup.

Original word search

All verses where this original word appears

Loading...

Loading...

Verse Resources

View original-language data, cross references, commentaries, Bible notes, and discussions in one place.

Press the original-language button to load this data.

Select a word.

Multi-Bible

Compare the current verse with your Multi-Bible settings.

Press the Multi-Bible button on a verse to load this view.

Cross references

Related Bible passages for this verse

Loading...

Related passage

Parallel passage text

Loading...

Original words

Original-language words in this verse

Loading...

Select a word.

Image

Bible note guide

요한복음을 읽기 전에 함께 확인할 안내입니다.

About version

Luke reading stats

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

This book (Luke)

Total chapters
24 chapters
Total verses
1,149 verses
Current chapter
7 / 24 chapters
Verses in this chapter
50 verses
Chapter progress29.2%
Verse progress through this chapter30.6%

Entire Bible (from Genesis)

Current chapter
980 / 1,189 chapters
Total verses
31,087 verses
Overall chapter progress82.4%
Overall verse progress through this chapter81.2%

성경 전체 요약

관리자 작성 주석

다른 공관복음과는 다른 관점의 복음서입니다.

Bible note guide

관리자 작성 주석의 필독 정보입니다.

색상 의미 전체 그림

하나님/선

하나님, 성령의 가르침, 진리, 생명, 빛, 율법(계명), 좁은 길, 하나님 나라, 영생 등

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

사탄, 더러운 영들의 가르침, 거짓, 사망, 어둠, 불법, 넓은 길, 어둠의 권세, 멸망

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

그리스도인, 순종하는 자들, 하나님의 백성, 알곡, 제자, 의인, 빛의 자녀, 진리를 따르는 자들, 생명의 길을 걷는 자들, 선한 양심 등

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

파란색 관점도 가능, 녹색 관점도 가능, 해석 관점 병존, 선한 방향의 연약함, 세상성이나 육신성의 모습, 문맥상 양면 해석

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

악인, 불순종하는 자들, 세상의 백성, 가라지, 미혹된 자들, 어둠에 속한 자들, 육신을 따르는 자들, 거짓을 따르는 자들, 넓은 길을 걷는 자들, 악한 양심 등

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

중립

지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 배경 정보, 상황 설명, 기록적 표현, 문맥 연결 요소, 선악 의미를 직접 부여하지 않는 인물/민족 표현 등

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

Select Bible note

본문에 적용할 성경노트를 선택하고 내 성경노트로 이동합니다.

현재 사용 중

관리자 작성 주석

공개 성경노트

Choose another Bible note

질문과 답변은 현재 선택된 성경노트 제작자 기준으로 관리됩니다.

내 성경노트

회원은 하나의 개인 성경노트를 만들고, 장별 초안/발행 상태로 관리할 수 있습니다.

로그인 후 생성

성경노트 사용법

읽기 기준이 되는 성경노트는 한 번에 하나만 선택합니다.

질문과 답변은 현재 선택된 성경노트 기준으로 관리됩니다.

공개 성경노트는 제작자가 공개 범위와 답변을 관리합니다.

The Faith of the Centurion

1
Bayan Yesu ya gama gaya wa mutanen dukan waɗannan abubuwa, sai ya shiga Kafarnahum. 카드
원어 14개 불러오는 중...
2
A can, akwai wani bawan wani jarumin yana ciwo, yana kuma a bakin mutuwa. Maigidansa kuwa yana sonsa sosai. 카드
원어 12개 불러오는 중...
3
Jarumin sojan ya ji labarin Yesu, sai ya aiki waɗansu dattawan Yahudawa wajensa, yana roƙonsa yă zo yă warkar da bawansa. 카드
원어 19개 불러오는 중...
4
Da suka isa wurin Yesu, sai suka roƙe shi sosai, suka ce, “Wannan mutum, ai, ya dace a yi masa haka, 카드
원어 16개 불러오는 중...
5
gama yana ƙaunar al’ummarmu ta Yahudawa, har ya gina majami’armu.” 카드
원어 11개 불러오는 중...
6
Sai Yesu ya tafi tare da su. 카드
원어 36개 불러오는 중...
7
Shi ya sa ban ma ga na isa in zo wurinka ba. Amma ka yi magana kawai, bawana zai warke. 카드
원어 15개 불러오는 중...
8
Gama ni kaina, mutum ne a ƙarƙashin iko, akwai kuma sojoji a ƙarƙashin ikona. Nakan ce wa wannan, ‘Je ka,’ sai yă tafi, ga wani kuma in ce, ‘Zo nan,’ sai yă zo. Nakan kuma ce wa bawana, ‘Yi abu kaza,’ sai yă yi.” 카드
원어 31개 불러오는 중...
9
Da Yesu ya ji haka, sai ya yi mamaki sosai. Ya juya ya wa taron da yake bin sa, “Ina faɗa muku, ban taɓa samun irin bangaskiya mai girma haka ko cikin Isra’ila ba.” 카드
원어 23개 불러오는 중...
10
Sai mutanen da aka aika, suka koma gida, suka tarar bawan ya warke. 카드
원어 12개 불러오는 중...

Jesus Raises the Widow's Son at Nain

11
Ba a daɗe ba, sai Yesu ya tafi wani garin da ake kira Nayin. Almajiransa da taro mai yawa suka tafi tare da shi. 카드
원어 20개 불러오는 중...
12
Da ya yi kusa da ƙofar garin, sai ga wata gawa ana fitowa da ita. Shi ne ɗa kaɗai ga mahaifiyarsa, ita kuma gwauruwa ce. Taro mai yawa daga garin yana tare da ita. 카드
원어 28개 불러오는 중...
13
Da Ubangiji ya gan ta, sai ya ji tausayinta ya ce, “Kada ki yi kuka.” 카드
원어 13개 불러오는 중...
14
Yesu ya je ya taɓa akwatin gawar, sai masu ɗaukarsa suka tsaya cik. Sai ya ce, “Saurayi, na ce maka, tashi!” 카드
원어 15개 불러오는 중...
15
Sai mamacin ya tashi zaune, ya fara magana. Yesu kuma ya ba da shi ga mahaifiyarsa. 카드
원어 13개 불러오는 중...
16
Sai tsoro ya kama su duka, suka yabi Allah, suna cewa, “Babban annabi ya bayyana a cikinmu. Allah ya zo domin yă taimaki mutanensa.” 카드
원어 23개 불러오는 중...
17
Wannan labarin game da Yesu, ya bazu ko’ina a Yahudiya da kewayenta. 카드
원어 16개 불러오는 중...

The Question of John the Baptist

18
Almajiran Yohanna suka gaya masa dukan waɗannan abubuwa. Sai ya kira biyu daga cikinsu, 카드
원어 9개 불러오는 중...
19
ya aike su wurin Ubangiji, su tambaya su ce, “Kai ne wanda zai zo, ko kuma mu saurari wani dabam?” 카드
원어 12개 불러오는 중...
20
Da mutanen suka iso wurin Yesu, sai suka ce, “Yohanna Mai Baftisma ne ya aike mu wurinka, mu yi tambaya, ‘Ko kai ne wanda zai zo, ko kuma mu saurari wani dabam?’ ” 카드
원어 22개 불러오는 중...
21
A daidai lokacin nan, Yesu ya warkar da mutane da yawa masu ciwo, masu cututtuka, da kuma masu mugayen ruhohi. Ya kuma ba makafi da yawa ganin gari. 카드
원어 20개 불러오는 중...
22
Sai ya amsa wa almajiran Yohanna ya ce, “Ku koma ku faɗa wa Yohanna abin da kuka ji, da abin da kuka gani. Makafi suna ganin gari, guragu suna tafiya, ana warkar da waɗanda suke da kuturta, kurame suna ji, ana tā da matattu, ana kuma yi wa matalauta wa’azin bishara. 카드
원어 27개 불러오는 중...
23
Mai albarka ne mutumin da bai yi shakkar bangaskiyar da yake da ita a kaina ba.” 카드
원어 9개 불러오는 중...
24
Bayan almajiran Yohanna suka tafi, sai Yesu ya fara yi wa taron magana game da Yohanna ya ce, “Me kuka je kallo a hamada? Ciyawar da iska take kaɗawa ne? 카드
원어 22개 불러오는 중...
25
In ba haka ba, to, me kuka je kallo? Mutum mai sanye da tufafi masu kyau ne? A’a, masu sa kayan tsada da suke cikin annashuwa, ai, a fada suke. 카드
원어 21개 불러오는 중...
26
Amma me kuka je kallo? Annabi? I, ina kuma faɗa muku, ya ma fi annabi. 카드
원어 11개 불러오는 중...
27
Wannan shi ne wanda aka rubuta game da shi cewa, 카드
원어 21개 불러오는 중...
28
Ina faɗa muku, a cikin duk waɗanda mata suka haifa, ba wanda ya fi Yohanna girma. Duk da haka wanda ya fi ƙasƙanta a Mulkin Allah ya fi shi.” 카드
원어 23개 불러오는 중...
29
(Dukan mutane, har da masu karɓar haraji, da suka ji kalmomin Yesu, sai suka yarda cewa hanyar Allah gaskiya ce, domin Yohanna ne ya yi musu baftisma. 카드
원어 15개 불러오는 중...
30
Amma Farisiyawa da masanan dokoki, suka ƙi nufin Allah game da su, domin Yohanna bai yi musu baftisma ba.) 카드
원어 17개 불러오는 중...
31
Yesu ya ci gaba da cewa, “To, da me zan kwatanta mutanen zamanin nan? Kamar me suke? 카드
원어 16개 불러오는 중...
32
Suna kama da yaran da suke zama a bakin kasuwa, suna kiran juna, suna cewa, 카드
원어 23개 불러오는 중...
33
Gama Yohanna Mai Baftisma ya zo, ba ya cin burodi, ba ya shan ruwan inabi, sai kuka ce, ‘Ai, yana da aljani.’ 카드
원어 15개 불러오는 중...
34
Ɗan Mutum ya zo yana ci, yana sha, sai kuka ce, ‘Ga mai yawan ci, mashayi, da kuma abokin masu karɓar haraji da masu zunubi.’ 카드
원어 19개 불러오는 중...
35
Amma akan tabbatar da hikima ta gaskiya bisa ga dukan ’ya’yanta.” 카드
원어 9개 불러오는 중...

A Sinful Woman's Love and Forgiveness

36
To, ana nan, sai ɗaya daga cikin Farisiyawa ya gayyaci Yesu cin abincin yamma a gidansa, ya kuwa tafi gidan Bafarisiyen, ya zauna a tebur. 카드
원어 18개 불러오는 중...
37
Da wata mace wadda ta yi rayuwar zunubi a wannan gari ta ji Yesu yana cin abinci a gidan Bafarisiyen, sai ta kawo ɗan tulun turaren alabasta, 카드
원어 21개 불러오는 중...
38
ta kuma tsaya daga bayansa, wajen ƙafafunsa tana kuka, sai hawayenta sun fara zuba a ƙafafunsa. Sai ta goge su da gashin kanta, ta sumbace su, sa’an nan ta shafa musu turare. 카드
원어 31개 불러오는 중...
39
Da Bafarisiyen da ya gayyace shi, ya ga wannan, sai ya ce a ransa, “Da mutumin nan annabi ne, da ya san ko wace ce take taɓansa, da kuma irin macen da take, cewa mai zunubi ce.” 카드
원어 29개 불러오는 중...
40
Sai Yesu ya ce masa, “Siman, ina da abin da zan faɗa maka.” 카드
원어 17개 불러오는 중...
41
Yesu ya ce, “An yi waɗansu mutum biyu da suke riƙe bashin mai ba da rance. Ana bin guda dinari ɗari biyar, ɗayan kuma hamsin. 카드
원어 14개 불러오는 중...
42
Dukan biyun suka gagara biyansa, sai ya yafe musu. To, a ganinka, wa zai fi ƙaunar mutumin nan?” 카드
원어 14개 불러오는 중...
43
Siman ya amsa ya ce, “A ganina, wanda aka yafe wa mai yawa ne.” 카드
원어 17개 불러오는 중...
44
Sai ya juya wajen macen, ya ce wa Siman, “Ka ga macen nan? Na shigo gidanka, ba ka ba ni ruwa don ƙafafuna ba, amma ta wanke ƙafafuna da hawayenta, ta kuma goge su da gashin kanta. 카드
원어 40개 불러오는 중...
45
Ba ka yi mini sumba ba, amma tun shigowata a nan, macen nan ba tă daina sumbar ƙafafuna ba. 카드
원어 15개 불러오는 중...
46
Ba ka shafa mai a kaina ba, amma ta zubo turare a ƙafafuna. 카드
원어 13개 불러오는 중...
47
“Saboda haka ina gaya maka, zunubanta masu yawa, an gafarta mata, gama ƙaunarta mai yawa ce. Amma wanda aka gafarta wa kaɗan kuwa, yakan nuna ƙauna kaɗan.” 카드
원어 19개 불러오는 중...
48
Sai Yesu ya ce mata, “An gafarta miki zunubanki.” 카드
원어 7개 불러오는 중...
49
Sauran baƙin suka fara ce wa juna, “Wane ne wannan, wanda har yake gafarta zunubai?” 카드
원어 14개 불러오는 중...
50
Yesu ya ce wa macen, “Bangaskiyarki ta cece ki, ki sauka lafiya.” 카드
원어 13개 불러오는 중...
Commentaries Luke Chapter 7
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) Public domain (PD) Source

Chapter and book-level commentary

Commentary connected to book overviews, chapter introductions, or chapter ranges rather than a specific verse.

Chapter intro

이 장에서 우리는 다음 내용을 본다. I. 그리스도께서 앞 장에서 전...

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1-10 The Healing of the Centurion's Servant

Open the commentary title to load the content.

11-18 The Widow of Nain

Open the commentary title to load the content.

19-35 John's Message to Jesus; The Ministry of John and of Christ

Open the commentary title to load the content.

36-50 Christ in the House of the Pharisee

Open the commentary title to load the content.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) Public domain (PD) Source

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1 Lu 7:1-10.

Open the commentary title to load the content.

4 4. 합당하니이다

Open the commentary title to load the content.

5 5. 우리 민족을 사랑하고

Open the commentary title to load the content.

11 Lu 7:11-17.

Open the commentary title to load the content.

12 12. 메고 나오니

Open the commentary title to load the content.

13 13. 주께서

Open the commentary title to load the content.

14 14, 15. 이 장면에는 위엄과 은혜가 얼마나 어우러져 빛나는가! 인간...

Open the commentary title to load the content.

16 16. 자기 백성을 돌보셨다

Open the commentary title to load the content.

18 Lu 7:18-35.

Open the commentary title to load the content.

29 29, 30. 모든 백성과 세리들은 듣고

Open the commentary title to load the content.

31 31-35. 주께서 이르시되 등

Open the commentary title to load the content.

36 Lu 7:36-50.

Open the commentary title to load the content.

37 37, 38. 죄인

Open the commentary title to load the content.

38 38. 예수의 뒤로 그 발 곁에 서서

Open the commentary title to load the content.

39 39. 바리새인

Open the commentary title to load the content.

40 40-43. 다윗에게 말한 나단처럼, 우리 주께서는 비유의 베일 아래 정...

Open the commentary title to load the content.

44 44-47. 내가 네 집에 들어올 때 ... 너는 내게 발 씻을 물도 주지 아...

Open the commentary title to load the content.

45 45. 입 맞추지 아니하였으되

Open the commentary title to load the content.

46 46. 기름으로 ... 붓지 아니하였으되

Open the commentary title to load the content.

47 47. 그의 많은 죄

Open the commentary title to load the content.

48 48. 여자에게 이르시되 등

Open the commentary title to load the content.

49 49, 50. 함께 앉은 자들이 ... 이가 누구이기에 등

Open the commentary title to load the content.

Original commentaries are public-domain works whose copyright term has expired. Korean translations, editorial work, and structured content provided by scripture.how have separate usage terms.

Questions and Answers

Questions, comments, and author replies left while reading this chapter.

관리자 작성 주석

No questions or comments have been registered yet.

Chapter Board

A separate board area for sermon notes, general columns, videos, and free posts connected to Luke chapter 7.

Coming soon

Sermon notes

Sermon summaries and application notes based on this chapter.

General columns

Public articles and contributed writing separated from Bible note columns.

YouTube

Video links and descriptions related to the passage.

Free board

Provided after visibility and review policies are set.

No chapter board posts have been registered yet.

주석

선택한 구절의 주석서 내용