聖書を読む

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · ネヘミヤ記 3章

代表聖句

Eliyashib babban firist da ’yan’uwansa firistoci suka tashi suka sāke gina Ƙofar Tumaki. Suka tsarkake ta, suka sa ƙofofinta a wurarensu, suka yi ginin har Hasumiyar Ɗari, wadda suka tsarkake, da kuma Hasumiyar Hananel. 느 3:1

次へ

本文移動

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · ネヘミヤ記 3章

旧約

検索

本文検索

原語検索 Strong · lemma · 意味

版の範囲

本文範囲

設定

表示オプション

サイト言語

メニュー、ボタン、案内文などのサイトUI文言を選択した言語で表示します。

画面テーマ

サイトデザイン

サイト全体のレイアウトと雰囲気を切り替えます。読書画面デザインは本文エリア内のスタイルだけを変更します。

読書画面デザイン

詳細設定

現在の scripture.how の標準配色です。

選択したスタイルはこのブラウザに保存されます。ログインするとサーバーにも保存できます。

上部背景

聖書場面は、この章に生成されたhero画像を使用します。画像がまだない場合は基本背景を表示します。

Hero切替

節ボタン表示

選択時表示は、PCでは節にマウスを重ねた時、モバイルでは節を選択した時に資料・マルチ・コメントボタンを表示します。

文字サイズ

フォント

原語表示

右ボタンは整列済みの語をカード(原語辞典)で表示し、節の下はすべての原語トークンをインライン表示します。

原語検索を開く

原語検索

この原語が現れるすべての節

読み込み中...

読み込み中...

節の資料

原語、引照、注解書、聖書ノート、コメントを一か所で確認します。

原語ボタンを押すと読み込みます。

単語を選択してください。

マルチ聖書

現在の節をマルチ聖書設定に従って比較します。

節のマルチ聖書ボタンを押すと読み込みます。

引照

この節に関連する聖書本文

読み込み中...

関連節

並行節本文

読み込み中...

原語辞典

節の原語単語

読み込み中...

単語を選択してください。

画像

聖書ノート案内

現在の聖書ノート作成者が一緒に読むために整理した色の意味、コラム、概念辞典、書式用語を確認できます。

訳本紹介

ネヘミヤ記 読書統計

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

この書巻(ネヘミヤ記)

総章数
13章
総節数
406節
現在の章
3 / 13章
この章の節数
32節
章の進行率23.1%
節の進行率(この章まで)15.5%

聖書全体(創世記から)

現在の章
416 / 1,189章
総節数
31,087節
全体の章進行率35%
全体の節進行率(この章まで)39.8%

聖書ノート案内

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

Those Who Shared in Building the Gates and Walls

1
Eliyashib babban firist da ’yan’uwansa firistoci suka tashi suka sāke gina Ƙofar Tumaki. Suka tsarkake ta, suka sa ƙofofinta a wurarensu, suka yi ginin har Hasumiyar Ɗari, wadda suka tsarkake, da kuma Hasumiyar Hananel. 카드
원어 21개 불러오는 중...
2
Mutanen Yeriko kuwa suka kama ginin daga mahaɗin, Zakkur ɗan Imri kuma ya fara ginin biye da su. 카드
원어 11개 불러오는 중...
3
’Ya’yan Hassenaya ne suka gina Ƙofar Kifi. Suka kafa ginshiƙan, suka kuma sa ƙofofinta, da sakatunta, da kuma sandunan ƙarfenta a wurarensu. 카드
원어 12개 불러오는 중...
4
Kusa da su kuma, Meremot ɗan Uriya, ɗan Hakkoz ne ya yi gyare-gyaren. Biye da shi kuma sai Meshullam ɗan Berekiya, ɗan Meshezabel ya yi gyare-gyare. Kusa da shi Zadok ɗan Ba’ana shi ma ya yi gyare-gyare. 카드
원어 22개 불러오는 중...
5
Mutanen Tekowa ne suka yi gyare-gyare biye da shi, amma manyan garinsu suka ƙi su sa hannu cikin aikin da shugabanninsu suka bayar. 카드
원어 10개 불러오는 중...
6
Yohiyada ɗan Faseya, da Meshullam ɗan Besodehiya ne suka gyara Ƙofar Yeshana . Suka kafa katakanta, suka sa ƙyamarenta, da sandunan ƙarfe na kulle ƙofofinta. 카드
원어 16개 불러오는 중...
7
Biye da su, mutanen Gibeyon da Mizfa Melatiya na Gibeyon da Yadon Meronot waɗanda suke ƙarƙashin ikon gwamnan Kewayen Kogin Yuferites ne suka yi gyare-gyaren. 카드
원어 14개 불러오는 중...
8
Uzziyel ɗan Harhahiya, ɗaya daga cikin masu ƙeran zinariya ne ya yi gyare-gyaren sashe na biye; sai Hananiya, ɗaya daga cikin masu yin turare, ya yi gyare-gyaren biye da wannan. Suka gyara Urushalima har zuwa Katanga Mai Faɗi. 카드
원어 18개 불러오는 중...
9
Refahiya ɗan Hur, mai mulkin rabin yankin Urushalima, ya yi gyare-gyaren sashe na biye. 카드
원어 10개 불러오는 중...
10
Kusa da Refahiya, Yedahiya ɗan Harumaf ya yi gyare-gyaren daga gaban gidansa, sai Hattush ɗan Hashabnehiya ya yi gyare-gyaren biye da shi. 카드
원어 14개 불러오는 중...
11
Malkiya ɗan Harim, da Hasshub ɗan Fahat-Mowab ya yi gyare-gyaren wani sashe da kuma Hasumiyar Wurin Gashi. 카드
원어 13개 불러오는 중...
12
Shallum ɗan Hallohesh, mai mulkin ɗayan rabin yankin Urushalima ya yi gyare-gyaren sashe na biye tare da taimakon ’ya’yansa mata. 카드
원어 12개 불러오는 중...
13
Hanun da mazaunan Zanowa ne suka gyara Ƙofar Kwari. Suka sāke gina ta suka sa ƙofofinta, da sakatunta, da sandunan ƙarfenta a wurarensu. Suka kuma gyara yadi ɗari biyar na katangar har zuwa Ƙofar Juji. 카드
원어 19개 불러오는 중...
14
Malkiya ɗan Rekab mai mulkin yankin Bet-Hakkerem ne ya yi gyare-gyaren Ƙofar Juji. Ya sāke gina ta ya kuma sa sakatunta, da sanduna ƙarfenta a wurarensu. 카드
원어 17개 불러오는 중...
15
Shallum ɗan Kol-Hoze mai mulkin Mizfa ne ya yi gyare-gyaren Ƙofar Maɓuɓɓuga. Ya sāke gina ta, ya yi mata jinƙa yana sa ƙofofinta, da sakatunta, da kuma sandunan ƙarfenta a wurarensu. Ya kuma gyara katangar tafkin Silowam, ta Lambun Sarki, har zuwa matakalan da suka gangara daga Birnin Dawuda. 카드
원어 30개 불러오는 중...
16
Gaba da shi, Nehemiya ɗan Azbuk, mai mulkin rabin yankin Bet-Zur ne ya yi gyare-gyaren har zuwa kusa da kaburburan Dawuda, har zuwa haƙaƙƙen tafki da kuma Gidan Jarumawa. 카드
원어 20개 불러오는 중...
17
Biye da shi, Lawiyawa a ƙarƙashin Rehum ɗan Bani ne suka yi gyare-gyaren. Kusa da su, Hashabiya mai mulkin rabin yankin Keyila ne ya yi gyare-gyaren don yankinsa. 카드
원어 15개 불러오는 중...
18
Biye da shi, ’yan’uwansu Lawiyawa ne a ƙarƙashin Binnuyi ɗan Henadad, mai mulkin ɗayan rabin yankin Keyila suka yi gyare-gyaren. 카드
원어 10개 불러오는 중...
19
Biye da su, Ezer ɗan Yeshuwa, mai mulkin Mizfa, ya yi gyara wani sashe, daga inda yake fuskantar hawan gidan makamai har zuwa kusurwa. 카드
원어 14개 불러오는 중...
20
Biye da shi, Baruk ɗan Zakkai da ƙwazo ya gyara wani sashe, daga kusurwa zuwa mashigin gidan Eliyashib babban firist. 카드
원어 17개 불러오는 중...
21
Biye da shi, Meremot ɗan Uriya, ɗan Hakkoz, ya yi gyaran wani sashe, daga mashigin gidan Eliyashib zuwa ƙarshensa. 카드
원어 16개 불러오는 중...
22
Firistoci daga kewayen yankin ne suka yi gyare-gyaren biye da shi. 카드
원어 5개 불러오는 중...
23
Can gaba da su, Benyamin da Hasshub ne suka yi gyare-gyaren a gaban gidansu, biye da su kuwa, Azariya ɗan Ma’asehiya, ɗan Ananiya ne ya yi gyare-gyaren kusa da gidansa. 카드
원어 15개 불러오는 중...
24
Biye da shi, Binnuyi ɗan Henadad ya yi gyaran wani sashe, daga gidan Azariya zuwa kusurwa, 카드
원어 13개 불러오는 중...
25
sai Falal ɗan Uzai ya yi aiki ɗaura da kusurwa da kuma doguwar hasumiya daga fadar da take bisa kusa da shirayin masu tsaro. Biye da shi, Fedahiya ɗan Farosh 카드
원어 17개 불러오는 중...
26
da masu hidimar haikali da suke zama a tudun Ofel ne suka yi gyare-gyaren har zuwa wani wuri ɗaura da Ƙofar Ruwa wajen gabas da kuma doguwar hasumiya. 카드
원어 11개 불러오는 중...
27
Biye da su, mutanen Tekowa suka yi gyaran wani sashe, daga babbar doguwar hasumiya zuwa katangar Ofel. 카드
원어 12개 불러오는 중...
28
Daga Ƙofar Doki, firistoci ne suka yi gyare-gyaren, kowanne a gaban gidansa. 카드
원어 8개 불러오는 중...
29
Biye da su, Zadok ɗan Immer ya yi gyare-gyaren ɗaura da gidansa. Biye da shi, Shemahiya ɗan Shekaniya, mai tsaron Ƙofar Gabas ya yi gyare-gyare. 카드
원어 15개 불러오는 중...
30
Biye da shi, Hananiya ɗan Shelemiya, da Hanun, ɗa na shida na Zalaf, suka gyara wani sashe. Biye da su, Meshullam ɗan Berekiya ya yi gyare-gyaren ɗaura da wurin zamansa. 카드
원어 19개 불러오는 중...
31
Biye da shi, Malkiya, ɗaya daga cikin masu ƙera zinariya ya yi gyare-gyaren har zuwa gidan masu hidimar haikali da kuma ’yan kasuwa, ɗaura da Ƙofar Bincike, har zuwa ɗakin da yake bisa kusurwar. 카드
원어 16개 불러오는 중...
32
Maƙeran zinariya da ’yan kasuwa suka gyara wani sashi tsakanin ɗakin da yake bisa kusurwa da Ƙofar Tumaki. 카드
원어 8개 불러오는 중...
注解書 Nehemiah 3章
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) パブリックドメイン (PD) 出典

章・書巻単位の注解

書巻概要、章の序論、複数章範囲など、特定の節ではない単位に接続された注解です。

章の序論

말과 행동은 종종 두 가지입니다. 많은 사람들은 "일어나 건축하자"...

節・節範囲の注解

現在の章の特定の節、または節範囲に直接接続された注解です。

1-32 The Rebuilding of the Wall (445 BC)

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) パブリックドメイン (PD) 出典

節・節範囲の注解

現在の章の特定の節、または節範囲に直接接続された注解です。

1 Ne 3:1-32.

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

2 2. 그 다음은 여리고 사람들이 건축하였고

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

8 8. 그들이 예루살렘을 넓은 성벽까지 견고하게 하였고

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

12 12. 살룸... 그와 그의 딸들이

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

13 13. 사노아 주민들

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

14 14. 벧학게렘

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

16 16. 다윗의 묘실과 파서 만든 못과 용사의 집까지

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

19 19. 성벽이 굽어지는 곳

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

25 25. 왕의 높은 궁에서 내민 망대

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

26 26. 느디님 사람들

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

Adam Clarke's Commentary and Critical Notes on the Bible · Adam Clarke (1831) パブリックドメイン (PD) 出典

章・書巻単位の注解

書巻概要、章の序論、複数章範囲など、特定の節ではない単位に接続された注解です。

章の序論

Introduction

節・節範囲の注解

現在の章の特定の節、または節範囲に直接接続された注解です。

1 Verse 1

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

3 Verse 3

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

7 Verse 7

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

8 Verse 8

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

9 Verse 9

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

11 Verse 11

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

12 Verse 12

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

13 Verse 13

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

14 Verse 14

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

15 Verse 15

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

16 Verse 16

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

19 Verse 19

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

20 Verse 20

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

22 Verse 22

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

28 Verse 28

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

32 Verse 32

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

原文注解書は著作権保護期間が満了したパブリックドメイン著作です。scripture.how が提供する韓国語翻訳・編集・構造化コンテンツには別の利用条件が適用されます。

주석

선택한 구절의 주석서 내용