阅读圣经

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 申命记 第 11 章

代表经文

To, sai ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kullum ku kuma kiyaye abubuwan da yake bukata, ku kiyaye ƙa’idodinsa, dokokinsa da kuma umarnansu. 신 11:1

经文导航

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 申命记 第 11 章

旧约

搜索

搜索经文

原文搜索 Strong · lemma · 含义

译本范围

经文范围

设置

显示选项

网站语言

菜单、按钮、提示等网站界面文案会以所选语言显示。

界面主题

网站设计

切换整个网站的布局与氛围。阅读界面设计只改变圣经正文区域的样式。

阅读界面设计

详细设置

当前 scripture.how 的默认配色。

所选样式会保存在此浏览器中。登录后可保存到服务器。

顶部背景

圣经场景会使用本章已生成的 hero 图片。若尚无图片,则显示默认背景。

Hero 切换

经文按钮显示

选择时显示模式下,桌面端在鼠标悬停经文时显示资料/多译本/评论按钮,移动端在选择经文时显示。

字体大小

字体

原文显示

右侧按钮会将对齐词显示为词典卡片;经文下方会以内联方式显示所有原文 token。

打开原文搜索

原文搜索

此原文词出现的所有经文

加载中...

加载中...

经文资料

在一处查看原文、串珠、注释书、圣经笔记和评论。

点击原文按钮后加载。

请选择单词。

多译本

按多译本设置对照当前经文。

点击经文的多译本按钮后加载。

串珠

与本节相关的圣经经文

加载中...

相关经文

平行经文正文

加载中...

原文词典

本节的原文词

加载中...

请选择单词。

图片

圣经笔记说明

可查看当前圣经笔记作者为共同阅读整理的颜色含义、专栏、概念词典和格式术语。

译本简介

申命记 阅读统计

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

本书(申命记)

总章数
34章
总节数
959节
当前章
11 / 34章
本章节数
32节
章进度32.4%
节进度(截至本章)36.3%

整本圣经(从创世记起)

当前章
164 / 1,189章
总节数
31,087节
整体章进度13.8%
整体节进度(截至本章)16.9%

圣经笔记说明

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

Remember the Greatness of God

1
To, sai ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kullum ku kuma kiyaye abubuwan da yake bukata, ku kiyaye ƙa’idodinsa, dokokinsa da kuma umarnansu. 카드
원어 11개 불러오는 중...
2
Ku tuna a yau, cewa ’ya’yanku ba su ne suka gani suka kuma ɗanɗana horon Ubangiji Allahnku ba; ba su suka gani girmansa, hannunsa mai ƙarfi, hannunsa mai iko; 카드
원어 23개 불러오는 중...
3
alamun da ya aikata da abubuwan da ya yi a cikin Masar, ga Fir’auna sarkin Masar da kuma ga dukan ƙasarsa ba; 카드
원어 13개 불러오는 중...
4
ba su suka gani abin da ya yi wa mayaƙan Masar, da dawakansu da keken yaƙinsu, yadda ya sha kansu da ruwan Jan Teku yayinda suke bin ku, da yadda Ubangiji ya hallaka su ƙaƙaf ba. 카드
원어 21개 불러오는 중...
5
Ba ’ya’yanku ba ne suka gani abin da ya yi dominku a hamada har sai da kuka kai wannan wuri ba, 카드
원어 9개 불러오는 중...
6
ba su ba ne suka gani abin da ya yi ga Datan da Abiram, ’ya’yan Eliyab mutumin Ruben, sa’ad da ƙasa ta buɗe bakinta a tsakiyar dukan Isra’ila ta haɗiye su tare da gidajensu, tentunansu da kowane abu mai rai da yake nasu ba. 카드
원어 26개 불러오는 중...
7
Amma idanunku ne suka ga dukan waɗannan manyan abubuwan da Ubangiji ya yi. 카드
원어 10개 불러오는 중...

The Blessing of the Land Flowing with Milk and Honey

8
Saboda haka sai ku kiyaye dukan umarnan da nake ba ku a yau, don ku sami ƙarfin da za ku shiga, ku kuma karɓi ƙasar da kuke haye Urdun ku mallaka, 카드
원어 19개 불러오는 중...
9
domin kuma ku yi tsawon rai a ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba su da zuriyarsu, ƙasa mai zub da madara da zuma. 카드
원어 16개 불러오는 중...
10
Ƙasar da kuke shiga, ku karɓa, ba kamar ƙasar Masar ba ce, inda kuka fito, inda kuka shuka iri, ku yi ta zuwa kuna banruwa kamar lambu. 카드
원어 22개 불러오는 중...
11
Amma ƙasar da kuke haye Urdun ku mallaki, ƙasa ce ta duwatsu da kwaruruka wadda ruwan sama ne yake jiƙe ta. 카드
원어 13개 불러오는 중...
12
Ƙasa ce da Ubangiji Allahnku yake lura da ita; idanun Ubangiji Allahnku yana a kai daga farkon shekara har zuwa ƙarshenta. 카드
원어 16개 불러오는 중...
13
Saboda haka in kun yi biyayya ga umarnan da nake ba ku a yau cikin aminci, kuna ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kuna kuma bauta masa da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku, 카드
원어 20개 불러오는 중...
14
sai in aika da ruwan sama a ƙasarku a lokacinsa, ruwan saman bazara da kuma na kaka, don ku tattara hatsinku, sabon inabinku da kuma manku. 카드
원어 10개 불러오는 중...
15
Zan tanadar da ciyawa a filaye don shanunku, za ku ci, ku kuma ƙoshi. 카드
원어 6개 불러오는 중...
16
Ku yi hankali, kada a ruɗe ku har ku bauta wa alloli, ku kuma yi musu sujada, 카드
원어 11개 불러오는 중...
17
don kada fushin Ubangiji yă ƙuna a kanku, yă rufe sammai, ku rasa ruwa, ƙasa kuma ta kāsa ba da amfaninta, da haka za ku murmutu nan da nan a kyakkyawar ƙasar da Ubangiji yake ba ku. 카드
원어 24개 불러오는 중...

Fix These Words in Your Heart

18
Saboda haka, sai ku riƙe waɗannan kalmomina gam a zukatanku da ranku; ku ɗaura su kamar alama a hannuwanku, da goshinku. 카드
원어 17개 불러오는 중...
19
Ku koyar da su ga ’ya’yanku, ku yi ta haddace su, sa’ad da kuke zaune a gida, da sa’ad da kuke tafiya, sa’ad da kuke kwance, da sa’ad da kuka tashi. 카드
원어 12개 불러오는 중...
20
Ku rubuta su a kan madogaran ƙofofin gidajenku, da a kan ƙofofinku, 카드
원어 5개 불러오는 중...
21
saboda kwanakinku da kwanakin ’ya’yanku su yi tsawo a ƙasar da Ubangiji ya rantse zai ba wa kakanninku, muddin sama tana bisa duniya. 카드
원어 17개 불러오는 중...
22
In kuka lura, kuka kuma kiyaye dukan umarnai da nake ba ku, ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya a hanyoyinsa, ku kuma riƙe shi gam, 카드
원어 22개 불러오는 중...
23
Ubangiji zai kori dukan waɗannan al’ummai a gabanku, za ku kuma kore al’umman da suka fi ku yawa da ƙarfi. 카드
원어 12개 불러오는 중...
24
Duk inda tafin ƙafanku ya taka, zai zama naku; iyakarku zai kama daga hamadan Lebanon da kuma daga Kogin Yuferites zuwa Bahar Rum. 카드
원어 21개 불러오는 중...
25
Babu mutumin da zai iya tsayayya da ku. Ubangiji Allahnku, zai sa razana da tsoronku a dukan ƙasar, a duk inda kuka tafi, kamar yadda ya alkawarta muku. 카드
원어 19개 불러오는 중...

I Set Before You Blessing and Curse

26
Ga shi, a yau, ina sa a gabanku albarka da kuma la’ana, 카드
원어 7개 불러오는 중...
27
albarka in kun yi biyayya da umarnan Ubangiji Allahnku, da nake ba ku; 카드
원어 13개 불러오는 중...
28
la’ana in ba ku yi biyayya da umarnan Ubangiji Allahnku, kuka kuma juya daga hanyar da na umarce ku, ta wurin bin waɗansu alloli, waɗanda ba ku sani ba. 카드
원어 23개 불러오는 중...
29
Sa’ad da Ubangiji Allahnku ya kawo ku cikin ƙasar da za ku shiga ku ci gādonta, sai ku yi shelar albarkun nan a dutsen Gerizim, ku kuma yi na la’ana a dutsen Ebal. 카드
원어 23개 불러오는 중...
30
Waɗannan duwatsu biyu suna a hayin Urdun, yamma da hanya a ƙasar Kan’aniyawa mazaunan Araba, kusa da Gilgal wajajen manyan itatuwan More. 카드
원어 17개 불러오는 중...
31
Kuna gab da ƙetare Urdun fa, ku shiga, ku kuma mallaki ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku. Sa’ad da kuka karɓe ta, kuka kuma zauna a can, 카드
원어 18개 불러오는 중...
32
ku tabbata kun yi biyayya da dukan ƙa’idodi, da kuma dokokin da nake sawa a gabanku a yau. 카드
원어 12개 불러오는 중...
注释书 Deuteronomy 第 11 章
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) 公有领域 (PD) 来源

章/书卷层级注释

连接到书卷概要、本章导言或多章范围等非特定经文单位的注释。

本章导言

이 장으로 모세는 그들이 지켜 행해야 할 규례와 법도를 반복하기 위...

经文/经文范围注释

直接连接到当前章节中某一节或经文范围的注释。

1-25 Persuasives to Obedience (1451 BC)

打开注释书标题后会加载内容。

26-32 The Blessing and the Curse (1451 BC)

打开注释书标题后会加载内容。

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) 公有领域 (PD) 来源

经文/经文范围注释

直接连接到当前章节中某一节或经文范围的注释。

1 De 11:1-32.

打开注释书标题后会加载内容。

2 2-9. 내가 너희 자녀들에게 말하는 것이 아니니, 그들은 알지 못하였...

打开注释书标题后会加载内容。

10 10-12. 네가 들어가 차지하려는 땅은 네가 나온 애굽 땅과 같지 아니...

打开注释书标题后会加载内容。

12 12. 네 하나님 여호와께서 돌보아 주시는 땅

打开注释书标题后会加载内容。

14 14. 이른 비와 늦은 비

打开注释书标题后会加载内容。

15 15-17. 내가 네 들에 네 가축을 위하여 풀을 내리니

打开注释书标题后会加载内容。

18 18-25. 이 나의 말을 너희 마음과 너희 영혼에 두고 그것을 매라

打开注释书标题后会加载内容。

24 24. 너희 발바닥으로 밟는 모든 곳이 너희 것이 되리니

打开注释书标题后会加载内容。

26 26-32. 보라, 내가 오늘 복과 저주를 너희 앞에 두나니

打开注释书标题后会加载内容。

Adam Clarke's Commentary and Critical Notes on the Bible · Adam Clarke (1831) 公有领域 (PD) 来源

章/书卷层级注释

连接到书卷概要、本章导言或多章范围等非特定经文单位的注释。

本章导言

Introduction

经文/经文范围注释

直接连接到当前章节中某一节或经文范围的注释。

1 Verse 1

打开注释书标题后会加载内容。

6 Verse 6

打开注释书标题后会加载内容。

8 Verse 8

打开注释书标题后会加载内容。

10 Verse 10

打开注释书标题后会加载内容。

14 Verse 14

打开注释书标题后会加载内容。

18 Verse 18

打开注释书标题后会加载内容。

24 Verse 24

打开注释书标题后会加载内容。

26 Verse 26

打开注释书标题后会加载内容。

29 Verse 29

打开注释书标题后会加载内容。

Barnes' Notes on the Bible · Albert Barnes (1870) Public Domain 来源

经文/经文范围注释

直接连接到当前章节中某一节或经文范围的注释。

2 Verse 2

打开注释书标题后会加载内容。

6 Verse 6

打开注释书标题后会加载内容。

10 Verse 10

打开注释书标题后会加载内容。

14 Verse 14

打开注释书标题后会加载内容。

21 Verse 21

打开注释书标题后会加载内容。

29 Verse 29

打开注释书标题后会加载内容。

原文注释书是版权保护期已满的公有领域作品。scripture.how 提供的韩语翻译、编辑和结构化内容适用单独的使用条件。

주석

선택한 구절의 주석서 내용