Sarki Zerzes ya sa a biya haraji a ko’ina a cikin daular, har zuwa ƙasashe masu nesa na bakin teku. 에 10:1
Dukan ayyukan Sarki Zerzes masu iko da masu girma tare da cikakken rahoton girmama Mordekai wanda sarki ya yi masa, ba a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Mediya da na Farisa ba? 에 10:2
Mordekai mutumin Yahuda, shi ne na biyu a matsayi bayan Sarki Zerzes, mai farin ciki kuma a cikin Yahudawa, aka kuma ɗauke shi da martaba cikin ’yan’uwansa Yahudawa. Gama ya yi aiki don kyautatawar mutanensa, ya kuma yi magana don a kyautata rayuwar dukan Yahudawa. 에 10:3
성경노트 안내
현재 성경노트 작성자가 함께 읽도록 정리한 색상 의미, 칼럼, 개념사전, 서식 용어를 확인할 수 있습니다.
1절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
2절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
3절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.