Read the Bible

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Esther Chapter 9

Featured verse

A rana ta goma sha uku na watan goma sha biyu, wato, watan Adar ne za a aiwatar da dokar da sarki ya umarta. A wannan rana, abokan gāban Yahudawa suka sa zuciya za su sha ƙarfinsu, amma yanzu Zerzes ya canja, Yahudawa kuma suka yi galiba a bisa waɗanda suka ƙi jininsu. 에 9:1

Next

Passage navigation

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Esther Chapter 9

Old Testament

Search

Search Bible Text

Original word search Strong · lemma · meaning

Version scope

Passage scope

Settings

View options

Site language

Site UI labels such as menus, buttons, and help text are shown in the selected language.

Theme

Site design

Changes the overall site layout and feel. Reader design only changes the Bible text area style.

Reader design

Detailed settings

The default scripture.how color style.

The selected style is saved in this browser. Sign in to save it on the server.

Top background

Bible scene uses generated hero images for this chapter. If no image exists yet, the reader falls back to the default background.

Hero transition

Verse buttons

On desktop, selection mode shows resource, multi-Bible, and comment buttons on hover. On mobile, they appear after selecting a verse.

Font size

Font

Original words

Right button shows aligned words as lexicon cards. Below verse shows all original-language tokens inline.

Open original word search

Original word search

All verses where this original word appears

Loading...

Loading...

Verse Resources

View original-language data, cross references, commentaries, Bible notes, and discussions in one place.

Press the original-language button to load this data.

Select a word.

Multi-Bible

Compare the current verse with your Multi-Bible settings.

Press the Multi-Bible button on a verse to load this view.

Cross references

Related Bible passages for this verse

Loading...

Related passage

Parallel passage text

Loading...

Original words

Original-language words in this verse

Loading...

Select a word.

Image

Bible note guide

Review the color meanings, columns, concept dictionary, and formatting terms prepared by the current Bible note author.

About version

Esther reading stats

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

This book (Esther)

Total chapters
10 chapters
Total verses
167 verses
Current chapter
9 / 10 chapters
Verses in this chapter
32 verses
Chapter progress90%
Verse progress through this chapter98.2%

Entire Bible (from Genesis)

Current chapter
435 / 1,189 chapters
Total verses
31,087 verses
Overall chapter progress36.6%
Overall verse progress through this chapter41.4%

Bible note guide

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

The Jews Avenge Themselves on Their Enemies

1
A rana ta goma sha uku na watan goma sha biyu, wato, watan Adar ne za a aiwatar da dokar da sarki ya umarta. A wannan rana, abokan gāban Yahudawa suka sa zuciya za su sha ƙarfinsu, amma yanzu Zerzes ya canja, Yahudawa kuma suka yi galiba a bisa waɗanda suka ƙi jininsu. 카드
원어 30개 불러오는 중...
2
Yahudawa suka tattaru a cikin biranensu a dukan lardunan Sarki Zerzes don su kai wa waɗanda suka nemi a hallaka su hari. Babu wanda ya tasar musu domin mutanen dukan sauran al’ummai sun jin tsoronsu. 카드
원어 21개 불러오는 중...
3
Dukan sarakuna larduna, da hakimai, da gwamnoni da kuma ma’aikatan sarki suka taimaki Yahudawa, domin tsoron Mordekai ya kama su. 카드
원어 17개 불러오는 중...
4
Mordekai babban mutum ne a fada, sunansa ya kai ko’ina a lardunan, ikonsa ya yi ta ƙasaita gaba-gaba. 카드
원어 14개 불러오는 중...
5
Yahudawa suka karkashe dukan abokan gābansu da takobi, suka karkashe waɗanda suka ƙi jininsu, suka kuma hallaka su yadda suka ga dama. 카드
원어 11개 불러오는 중...
6
A mazaunin masarautar a Shusha, Yahudawa suka karkashe, suka kuma hallaka mutum ɗari biyar. 카드
원어 8개 불러오는 중...
7
Suka kuma kashe Farshandata, da Dalfon, da Asfata, 카드
원어 6개 불러오는 중...
8
da Forata, da Adaliya, da Aridata, 카드
원어 6개 불러오는 중...
9
da Farmashta, da Arisai, da Aridai da kuma Baizata, 카드
원어 8개 불러오는 중...
10
’ya’ya maza goma na Haman ɗan Hammedata, abokin gāban Yahudawa. Amma ba su taɓa dukiyarsu ba. 카드
원어 13개 불러오는 중...
11
A wannan rana, aka ba wa sarki rahoton yawan mutanen da aka kashe a mazaunin masarauta, a Shusha. 카드
원어 9개 불러오는 중...
12
Sarki ya ce wa Sarauniya Esta, “Yahudawa sun karkashe, suka kuma hallaka mutum ɗari biyar, da kuma ’ya’ya maza goma na Haman a mazaunin masarauta a Shusha. Me suka yi a sauran lardunan sarki? Yanzu kuma mene ne roƙonki? Za a ba ki. Mece ce bukatarki? Za a biya miki.” 카드
원어 29개 불러오는 중...
13
Esta ta ce, “In sarki ya yarda, yă ba wa Yahudawa da suke Shusha izini su aikata dokan nan gobe kuma, bari kuma a rataye ’ya’ya maza goma na Haman a kan gumagumai.” 카드
원어 22개 불러오는 중...
14
Sai sarki ya ba da umarni a yi haka ɗin. Aka ba da doka a Shusha, aka kuma rataye ’ya’ya maza goma na Haman. 카드
원어 12개 불러오는 중...
15
Yahudawan da suke Shusha suka taru a ran goma sha huɗu na watan Adar suka kuma karkashe mutum ɗari uku a Shusha, amma ba su taɓa dukiyarsu ba. 카드
원어 21개 불러오는 중...
16
Ana cikin haka, sai saura Yahudawa waɗanda suke lardunan sarki su ma suka taru domin su kāre kansu su kuma sami hutu daga abokan gābansu. Suka karkashe mutum dubu saba’in da biyar amma ba su taɓa dukiyarsu ba. 카드
원어 21개 불러오는 중...

The Origin of Purim

17
Wannan ya faru a ran goma sha uku na watan Adar. A rana ta goma sha huɗu kuwa suka huta, suka kuma mai da ita ranar biki da kuma ta farin ciki. 카드
원어 14개 불러오는 중...
18
Amma Yahudawan da suke a Shusha suka taru a rana ta goma sha uku da ta sha huɗu, sa’an nan a rana ta goma sha biyar suka huta, suka kuma mai da ita ranar biki da ta farin ciki. 카드
원어 20개 불러오는 중...
19
Shi ya sa Yahudawan ƙauyuka, waɗanda suke zama a karkara, suke kiyaye rana ta goma sha huɗu ta watan Adar a matsayin ranar farin ciki da ta biki, ranar ba da kyautai ga juna. 카드
원어 23개 불러오는 중...
20
Sai Mordekai ya rubuta waɗannan abubuwa, ya kuma aika wasiƙu ga dukan Yahudawa ko’ina a lardunan Sarki Zerzes, na kusa da na nesa. 카드
원어 17개 불러오는 중...
21
Ya sa su yi bikin kowace shekara a ranaku goma sha huɗu da goma sha biyar na watan Adar 카드
원어 18개 불러오는 중...
22
a matsayin lokacin da Yahudawa suka sami huta daga abokan gābansu, da kuma a matsayin watan da aka mai da baƙin cikinsu ya zama farin ciki, makokinsu kuma ya zama ranar biki. Ya rubuta musu su kiyaye ranakun a matsayin ranakun biki da na farin ciki. Su kuma ba da kyautai na abinci ga juna, da kuma kyautai ga matalauta. 카드
원어 26개 불러오는 중...
23
Ta haka, Yahudawa suka yarda su ci gaba da bikin da suka fara, suna aikata abin da Mordekai ya rubuta musu. 카드
원어 11개 불러오는 중...
24
Haman ɗan Hammedata, mutumin Agag, abokin gāban dukan Yahudawa, ya ƙulla maƙarƙashiya game da Yahudawa, domin a hallaka su, ya kuma jefa fur (wato, ƙuri’a) don yă hallaka su. 카드
원어 18개 불러오는 중...
25
Amma sa’ad da sarki ya sami labarin maƙarƙashiyar, sai ya ba da umarnai a rubuce cewa mugun shirin da Haman ya ƙulla a kan Yahudawa yă komo kansa, kuma cewa a rataye shi da ’ya’yansa maza a kan gumagumai. 카드
원어 21개 불러오는 중...
26
(Saboda haka, aka kira ranakun nan Furim, daga kalma fur). Saboda dukan abin da aka rubuta cikin wannan wasiƙa da kuma abin da suka gani, da abin da ya same su. 카드
원어 23개 불러오는 중...
27
Yahudawa suka ɗauki nawayar kafa al’adar cewa su, da zuriyarsu, da dukan waɗanda suka haɗa hannun da su, za su kiyaye waɗannan kwanaki biyu, kowace shekara yadda aka tsara, a kuma lokacin da aka keɓe dominsu. 카드
원어 24개 불러오는 중...
28
Za a tuna, a kuma kiyaye waɗannan kwanaki a kowane zamani, cikin kowane iyali, da kuma cikin kowane lardi, da kowace birni. Kuma kada Yahudawa su fasa yin bikin waɗannan kwanakin Furim, ko su bar jikokinsu su manta da kiyaye waɗannan ranaku biyu. 카드
원어 24개 불러오는 중...

Purim Established as a Perpetual Ordinance

29
Saboda haka Sarauniya Esta, ’yar Abihayil, tare da Mordekai mutumin Yahuda, suka rubuta da cikakken iko, suka tabbatar da wannan wasiƙa ta biyu game da Furim. 카드
원어 16개 불러오는 중...
30
Mordekai kuwa ya aika da wasiƙu zuwa ga dukan Yahudawa cikin larduna 127 na masarautar Zerzes. Saƙon fatan alheri da na tabbaci, 카드
원어 15개 불러오는 중...
31
don a kafa waɗannan ranakun Furim a keɓaɓɓen lokacinsu, kamar yadda Mordekai mutumin Yahuda da Sarauniya Esta suka dokace su. Yadda kuma suka kafa wa kansu da zuriyarsu, game da lokutansu na azumi da makoki. 카드
원어 22개 불러오는 중...
32
Dokar Esta ta tabbatar da waɗannan umarnai game da Furim, aka kuma rubuta ta cikin tarihi. 카드
원어 8개 불러오는 중...
Commentaries Esther Chapter 9
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) Public domain (PD) Source

Chapter and book-level commentary

Commentary connected to book overviews, chapter introductions, or chapter ranges rather than a specific verse.

Chapter intro

우리는 수산 궁정에서 내려진 두 왕의 조서가 모두 효력을 가진 상태...

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1-19 The Jews Avenged (509 BC)

Open the commentary title to load the content.

20-32 The Feast of Purim (509 BC)

Open the commentary title to load the content.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) Public domain (PD) Source

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1 Es 9:1-19.

Open the commentary title to load the content.

2 2. “유대인들이 모여 … 그들을 능히 당할 자가 없었다” — 이제 형세...

Open the commentary title to load the content.

5 5-16. “유대인들이 그 모든 원수를 쳤다” — 서로 대립하는 두 조서의...

Open the commentary title to load the content.

13 13. “수산에 있는 유대인들에게 내일도 오늘 조서대로 행하게 하소서...

Open the commentary title to load the content.

19 19. “잔치하며 … 서로 예물을 주는 날” — 동방의 군주들과 백성들은...

Open the commentary title to load the content.

20 Es 9:20-32.

Open the commentary title to load the content.

26 26. “무리가 부르의 이름을 따라 이 날들을 부림이라 하였다” — 페르...

Open the commentary title to load the content.

Adam Clarke's Commentary and Critical Notes on the Bible · Adam Clarke (1831) Public domain (PD) Source

Chapter and book-level commentary

Commentary connected to book overviews, chapter introductions, or chapter ranges rather than a specific verse.

Chapter intro

Introduction

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1 Verse 1

Open the commentary title to load the content.

3 Verse 3

Open the commentary title to load the content.

6 Verse 6

Open the commentary title to load the content.

10 Verse 10

Open the commentary title to load the content.

13 Verse 13

Open the commentary title to load the content.

15 Verse 15

Open the commentary title to load the content.

18 Verse 18

Open the commentary title to load the content.

19 Verse 19

Open the commentary title to load the content.

20 Verse 20

Open the commentary title to load the content.

23 Verse 23

Open the commentary title to load the content.

26 Verse 26

Open the commentary title to load the content.

29 Verse 29

Open the commentary title to load the content.

31 Verse 31

Open the commentary title to load the content.

32 Verse 32

Open the commentary title to load the content.

Original commentaries are public-domain works whose copyright term has expired. Korean translations, editorial work, and structured content provided by scripture.how have separate usage terms.

주석

선택한 구절의 주석서 내용