성경 읽기

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 에스겔 20장

대표 구절

A shekara ta bakwai, a wata na biyar a rana ta goma, waɗansu dattawan Isra’ila suka zo don su nemi nufin Ubangiji, suka kuwa zauna a ƙasa a gabana. 겔 20:1

다음

본문 이동

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 에스겔 20장

구약

검색

본문 검색

원어 검색 Strong · lemma · 뜻

버전 범위

본문 범위

설정

보기 옵션

사이트 언어

메뉴, 버튼, 안내문 같은 사이트 UI 문구가 선택한 언어로 표시됩니다.

화면 테마

사이트 디자인

사이트 전체의 레이아웃과 분위기를 바꿉니다. 읽기 화면 디자인은 본문 내부 스타일만 바꿉니다.

읽기 화면 디자인

상세 설정

현재 scripture.how 기본 색감입니다.

선택한 스타일은 이 브라우저에 저장됩니다. 로그인하면 서버에 저장할 수 있습니다.

상단 배경

성경 장면은 이 장에 생성된 hero 이미지를 사용합니다. 아직 이미지가 없으면 기본 배경으로 표시됩니다.

Hero 전환

구절 버튼 표시

선택 시 표시는 PC에서는 구절에 마우스를 올릴 때, 모바일에서는 구절을 선택할 때 자료/멀티/댓글 버튼을 보여줍니다.

글자 크기

글꼴

원어 보기

오른쪽 버튼은 정렬된 단어를 카드(원어사전)로 표시하고, 구절 아래는 모든 원어 토큰을 인라인 표시합니다.

원어 검색 열기

성경노트 보기

댓글/주석서 표시

오른쪽 보조 패널은 단일 성경 보기와 넓은 화면에서만 표시되고, 모바일과 다단 성경에서는 통합 팝업을 사용합니다.

원어 검색

이 원어가 등장하는 모든 구절

불러오는 중...

불러오는 중...

구절 자료

원어, 관주, 주석서, 성경노트, 댓글을 한 곳에서 봅니다.

원어 버튼을 눌러 불러옵니다.

단어를 선택하세요.

멀티성경

현재 절을 멀티성경 설정에 따라 비교합니다.

구절의 멀티성경 버튼을 눌러 불러옵니다.

관주

구절의 관련 성경 본문

불러오는 중...

연관 구절

병행 구절 본문

불러오는 중...

원어사전

구절의 원어 단어

불러오는 중...

단어를 선택하세요.

이미지

성경노트 안내

요한복음을 읽기 전에 함께 확인할 안내입니다.

역본 소개

에스겔 읽기 통계

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

이 책 (에스겔)

전체 장수
48장
전체 절수
1,273절
현재 장
20 / 48장
이 장 절수
49절
장 진행율41.7%
절 진행율 (이 장까지)37.7%

성경 전체 (창세기부터)

현재 장
822 / 1,189장
전체 절수
31,087절
전체 장 진행율69.1%
전체 절 진행율 (이 장까지)67.4%

성경 전체 요약

관리자 작성 주석

다른 공관복음과는 다른 관점의 복음서입니다.

성경노트 안내

관리자 작성 주석의 필독 정보입니다.

색상 의미 전체 그림

하나님/선

하나님, 성령의 가르침, 진리, 생명, 빛, 율법(계명), 좁은 길, 하나님 나라, 영생 등

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

사탄, 더러운 영들의 가르침, 거짓, 사망, 어둠, 불법, 넓은 길, 어둠의 권세, 멸망

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

그리스도인, 순종하는 자들, 하나님의 백성, 알곡, 제자, 의인, 빛의 자녀, 진리를 따르는 자들, 생명의 길을 걷는 자들, 선한 양심 등

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

파란색 관점도 가능, 녹색 관점도 가능, 해석 관점 병존, 선한 방향의 연약함, 세상성이나 육신성의 모습, 문맥상 양면 해석

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

악인, 불순종하는 자들, 세상의 백성, 가라지, 미혹된 자들, 어둠에 속한 자들, 육신을 따르는 자들, 거짓을 따르는 자들, 넓은 길을 걷는 자들, 악한 양심 등

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

중립

지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 배경 정보, 상황 설명, 기록적 표현, 문맥 연결 요소, 선악 의미를 직접 부여하지 않는 인물/민족 표현 등

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

성경노트 선택

본문에 적용할 성경노트를 선택하고 내 성경노트로 이동합니다.

현재 사용 중

관리자 작성 주석

공개 성경노트

다른 성경노트 선택

질문과 답변은 현재 선택된 성경노트 제작자 기준으로 관리됩니다.

내 성경노트

회원은 하나의 개인 성경노트를 만들고, 장별 초안/발행 상태로 관리할 수 있습니다.

로그인 후 생성

성경노트 사용법

읽기 기준이 되는 성경노트는 한 번에 하나만 선택합니다.

질문과 답변은 현재 선택된 성경노트 기준으로 관리됩니다.

공개 성경노트는 제작자가 공개 범위와 답변을 관리합니다.

The History of Israel's Rebellion in the Wilderness

1
A shekara ta bakwai, a wata na biyar a rana ta goma, waɗansu dattawan Isra’ila suka zo don su nemi nufin Ubangiji, suka kuwa zauna a ƙasa a gabana. 카드
원어 15개 불러오는 중...
2
Sai maganar Ubangiji ta zo mini cewa, 카드
원어 5개 불러오는 중...
3
“Ɗan mutum, ka yi magana da dattawan Isra’ila ka ce musu, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa kun zo ne ku nemi shawarata? Muddin ina raye, ba zan bari ku nemi shawarata ba, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.’ 카드
원어 24개 불러오는 중...
4
“Za ka hukunta su? Za ka hukunta su, ɗan mutum? To, sai ka kalubalance su da ayyukan banƙyamar kakanninsu 카드
원어 9개 불러오는 중...
5
ka ce musu, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa a ranar da na zaɓi Isra’ila, na ɗaga hannuna, na rantse wa zuriyar gidan Yaƙub na kuma bayyana kaina gare su a Masar da hannun da na ɗaga na ce musu, “Ni ne Ubangiji Allahnku.” 카드
원어 25개 불러오는 중...
6
A ranar na yi musu rantsuwa cewa zan fitar da su daga Masar zuwa ƙasar da na samo musu, ƙasa mai zub da madara da zuma, ƙasa mafi kyau cikin dukan ƙasashe. 카드
원어 20개 불러오는 중...
7
Na kuma ce musu, “Kowannenku ya zubar da mugayen siffofin da kuka kafa idanunku a kai, kuma kada ku ƙazantar da kanku da gumakan Masar. Ni ne Ubangiji Allahnku.” 카드
원어 13개 불러오는 중...
8
“ ‘Amma sai suka yi tawaye a kaina ba su kuwa saurare ni ba; ba su zubar da mugayen siffofin da suka kafa idanunsu a kai ba, balle su ƙi gumakan Masar. Saboda haka zan zubo hasalata a kansu in kuma aukar musu da fushina a Masar. 카드
원어 27개 불러오는 중...
9
Amma saboda sunana na yi abin da zai kiyaye shi daga ƙazantuwa a idanun al’umman da suka zauna a ciki da kuma a idanun al’ummai da na bayyana kaina ga Isra’ilawa ta wurin fitar da su daga Masar. 카드
원어 17개 불러오는 중...
10
Saboda haka na fisshe su daga Masar na kawo su cikin hamada. 카드
원어 6개 불러오는 중...
11
Na ba su ƙa’idodina na kuma sanar musu da dokokina, gama mutumin da ya yi biyayya da su zai rayu ta wurinsu. 카드
원어 14개 불러오는 중...
12
Na kuma ba su Asabbataina kamar alama tsakaninmu, domin su san cewa Ni Ubangiji ne yake tsarkake su. 카드
원어 14개 불러오는 중...
13
“ ‘Duk da haka mutanen Isra’ila suka yi mini tawaye a cikin hamada. Ba su bi ƙa’idodina ba amma suka ki dokokina, ko da yake mutumin da ya yi biyayya da su zai rayu ta wurinsu, suka ɓata Asabbataina ƙwarai. Saboda haka na ce zan zuba hasalata a kansu in kuma hallaka su a hamada. 카드
원어 27개 불러오는 중...
14
Amma saboda sunana na yi abin da zai kiyaye shi daga ƙazantuwa a idanun al’umman da a idonsu na fisshe su. 카드
원어 10개 불러오는 중...
15
Na kuma ɗaga hannu na rantse musu a hamada cewa ba zan kawo su ƙasar da na ba su ba, ƙasa mai zub da madara da zuma, ƙasa mafi kyau cikin dukan ƙasashe, 카드
원어 20개 불러오는 중...
16
domin sun ƙi dokokina ba su kuwa bi ƙa’idodina ba suka kuma ƙazantar da Asabbataina. Gama zukatansu sun fi so su bauta wa gumakansu. 카드
원어 16개 불러오는 중...
17
Duk da haka na dube su ta tausayi ba zan hallaka su ko in kawo ƙarshensu a hamada ba. 카드
원어 9개 불러오는 중...
18
Na faɗa wa ’ya’yansu a hamada, “Kada ku bi farillai kakanninku ko ku kiyaye dokokinsu ko ku ƙazantar da kanku da gumakansu. 카드
원어 15개 불러오는 중...
19
Ni ne Ubangiji Allahnku; ku bi ƙa’idodina ku kuma kula ku kiyaye dokokina. 카드
원어 10개 불러오는 중...
20
Ku kiyaye Asabbataina da tsarki, don su zama alama tsakaninmu. Ta haka za ku san cewa ni ne Ubangiji Allahnku.” 카드
원어 12개 불러오는 중...
21
“ ‘Amma ’ya’yan suka yi mini tawaye. Ba su bi ƙa’idodina ba, ba su kula su kiyaye dokokina ba, ko da yake mutumin da ya kiyaye su zai rayu ta wurinsu, suka kuma ƙazantar da Asabbataina. Saboda haka na ce zan zuba hasalata a kansu in kuma aukar musu da fushina a hamada. 카드
원어 29개 불러오는 중...
22
Amma na janye hannuna, kuma saboda sunana na yi abin da zai kiyaye shi daga ƙazantuwa a idanun al’umman da a idonsu na fisshe su. 카드
원어 14개 불러오는 중...
23
Na kuma ɗaga hannu na rantse musu cewa zan watsar da su cikin al’ummai in kuma warwatsa su cikin ƙasashe, 카드
원어 13개 불러오는 중...
24
domin ba su kiyaye dokokina ba amma suka ƙi ƙa’idodina suka kuma ƙazantar da Asabbataina, idanunsu suka yi sha’awar gumakan kakanninsu. 카드
원어 14개 불러오는 중...
25
Na kuma ba da su ga farillan da ba su da kyau da dokokin da ba za su rayu ta wurinsu ba; 카드
원어 11개 불러오는 중...
26
na bari suka ƙazantu ta wurin kyautai, hadayar kowane ɗan fari don in cika su da abin tsoro domin su san cewa ni ne Ubangiji.’ 카드
원어 15개 불러오는 중...

Rebuke for Idolatry at the High Places

27
“Saboda haka, ɗan mutum, ka yi magana da mutanen Isra’ila ka faɗa musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa a wannan kuma kakanninku suka saɓe ni ta wurin yashe ni. 카드
원어 21개 불러오는 중...
28
Sa’ad da na kawo su cikin ƙasar da na rantse zan ba su suka kuma ga tudu mai tsawo ko itace mai ganye, a can suka miƙa hadayunsu, suka yi sadakokin da suka tsokane ni na yi fushi, suka miƙa turaren ƙanshinsu suka kuma zuba sadakokinsu na sha. 카드
원어 33개 불러오는 중...
29
Sai na ce musu, Wane ɗakin tsafi kuke tafiya?’ ” (Ana ce da shi Bama har wa yau.) 카드
원어 14개 불러오는 중...
30
“Domin haka ka faɗa wa gidan Isra’ila, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa za ku ƙazantar da kanku yadda kakanninku suka yi ne ku yi sha’awar mugayen siffofinsu? 카드
원어 17개 불러오는 중...
31
Sa’ad da kuka miƙa kyautai naku, hadayar ’ya’yanku maza a wuta, kuna cin gaba da ƙazantar da kanku da duka gumakanku har wa yau. Zan bari ku nemi shawarata, ya gidan Isra’ila? Muddin ina raye, in ji Ubangiji Mai Iko Duka, ba zan bari ku nemi shawarata ba. 카드
원어 24개 불러오는 중...
32
“ ‘Kukan ce, “Kuna so ku zama kamar sauran al’ummai, kamar sauran mutanen duniya, waɗanda suke bauta wa itace da dutse.” Amma abin da kuke tunani ba zai taɓa faruwa ba. 카드
원어 16개 불러오는 중...

He Will Gather the Scattered and Rule Them Himself

33
Muddin ina raye, in ji Ubangiji Mai Iko Duka, zan yi mulki a kanku da hannu mai iko da kuma hannu mai ƙarfi da kuma fushi. 카드
원어 15개 불러오는 중...
34
Zan fitar da ku daga al’ummai in tattara ku daga ƙasashe inda aka warwatsa ku, da hannu mai iko da kuma hannu mai ƙarfi da kuma fushi. 카드
원어 17개 불러오는 중...
35
Zan kawo ku cikin hamadar al’ummai a can kuwa, fuska da fuska, zan hukunta ku. 카드
원어 11개 불러오는 중...
36
Yadda na hukunta kakanninku a hamadar ƙasar Masar, haka zan hukunta ku, in ji Ubangiji Mai Iko Duka. 카드
원어 13개 불러오는 중...
37
Zan lura da ku yayinda kuke wucewa ƙarƙashin sanda, zan kuma kawo ku cikin daurin alkawari. 카드
원어 8개 불러오는 중...
38
Zan fitar da waɗanda suke mini tayarwa da kuma ’yan tawaye. Ko da yake zan fitar da su daga ƙasar da suke zama, duk da haka ba za su shiga ƙasar Isra’ila ba. Sa’an nan za ku san cewa ni ne Ubangiji. 카드
원어 18개 불러오는 중...
39
“ ‘Game da ku, ya gidan Isra’ila, ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ku tafi ku bauta wa gumakanku, kowannenku! Amma daga baya tabbatacce za ku saurare ni ba kuwa za ku ƙara ɓata sunana mai tsarki da hadayunku da gumakanku ba. 카드
원어 24개 불러오는 중...
40
Gama a kan dutsena mai tsarki, dutse mai tsayi na Isra’ila, in ji Ubangiji Mai Iko Duka, a can a ƙasar gidan Isra’ila gaba ɗaya za su bauta mini, a can kuwa zan karɓe su. A can zan bukaci hadayunku da sadake sadakenku mafi kyau, tare da dukan tsarkakan hadayunku. 카드
원어 27개 불러오는 중...
41
Zan karɓe ku kamar turare mai ƙanshi sa’ad da na fitar da ku daga al’ummai na kuma tattara ku daga ƙasashe inda aka warwatsa ku, zan kuma nuna kaina mai tsarki a cikinku a idon al’ummai. 카드
원어 19개 불러오는 중...
42
Sa’an nan za ku san cewa ni ne Ubangiji sa’ad da na kawo ku cikin ƙasar Isra’ila, ƙasar da na ɗaga hannu na rantse zan ba wa kakanninku. 카드
원어 18개 불러오는 중...
43
A can za ku tuna da halinku da kuma dukan ayyukanku waɗanda kuka ɓata kanku da su, za ku kuwa ji ƙyamar kanku saboda mugayen abubuwan da kuka aikata. 카드
원어 16개 불러오는 중...
44
Za ku san cewa ni ne Ubangiji, sa’ad da na yi muku haka saboda sunana ba bisa ga mugayen hanyoyinku da ayyukanku marasa kyau ba, ya gidan Isra’ila, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.’ ” 카드
원어 18개 불러오는 중...

The Parable of the Fire Devouring the Forest of the South

45
Maganar Ubangiji ta zo mini cewa, 카드
46
“Ɗan mutum, ka kafa fuskarka wajen kudu; ka yi wa’azi a kan kudu ka kuma yi annabci a kan kurmin ƙasar kudu. 카드
47
Ka faɗa wa kurmin kudanci, ‘Ji maganar Ubangiji. Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gab da sa maka wuta, za tă kuwa cinye dukan itatuwanki sarai, da ɗanye da busasshe. Ba za a kashe wutar da take ci ba, kuma kowace fuska a kudu zuwa arewa za tă ƙone. 카드
48
Kowa zai san cewa Ni Ubangiji ne ya ƙuna ta; ba za a kashe ta ba.’ ” 카드
49
Sai na ce, “Kash, Ubangiji Mai Iko Duka! Suna zance a kaina cewa, ‘Ba misalai kawai yake yi ba?’ ” 카드
주석서 에스겔 20장
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

이 장에서, I. 선지자는 이스라엘의 장로 몇 사람에게 자문을 받는다...

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1-4 The Prophet Consulted by the Elders (592 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

5-9 God's Gracious Dealings with Israel (592 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

10-26 The Privileges and Sins of Israel (592 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

27-32 The Rebellions of Israel (592 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

33-44 The Sins of Israel (592 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

45-49 Judgment and Mercy (592 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Eze 20:1-49.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 3. 이 장의 전반부는 이집트, 광야, 가나안 접경, 가나안, 선지자 시...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

4 4. “심판하겠느냐? 심판하라”는 반복은 즉각적 심판의 필요를 강조한...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

5 5-6. 하나님이 손을 드셨다는 것은 맹세의 표지이며, 그들을 향한 은...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

6 6. 하나님은 모든 땅 가운데 가나안을 살펴 택하신 것처럼 표현된다....

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

7 7. 모세오경은 이집트에서의 우상숭배를 자세히 말하지 않지만, 금송...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

8 8-9. 이스라엘의 타락은 멸망받아 마땅했지만, 하나님은 자기 이름을...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

11 11. 사람이 하나님의 규례 가운데 산다는 말은 율법이 사람을 의롭다...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12 12. 안식일은 하나님과 백성 사이의 언약 표징이며 율법 전체의 특권...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

13 13. 광야에서

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

15 15. 하나님은 그들에게 맹세하셔서시편 95:11; 106:26, 애굽에서 나...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

16 16. 모세가 밝힌 특별한 이유는 정탐꾼들의 거짓 보고에서 생긴 두려...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

17 17. 그러나

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

18 18. 내가 그들의 자녀에게 이르기를

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

19 19. 사람의 고안을 하나님의 명령에 덧붙이는 것은 간접적으로 하나...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

20 20. 예레미야 17:22 참조

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

21 21. 조상들에게 내린 심판으로 경고를 받았음에도 다음 세대 역시 하...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

23 23. 흩으시겠다는 위협은 바로 그 세대에게 선포되었다신명기 28:64;...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

25 25. 내가 그들에게 선하지 못한 율례를 주었고

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

26 26. 내가 그들을 더럽혔다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

27 27-29. 다음 시기는 가나안 정착 이후다. 에스겔 시대 세대의 조상들...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

28 28. 그들의 예물로 나를 격노하게 함

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

29 29. 너희가 가는 산당이 무엇이냐

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

30 30. 이 질문은 에스겔 20:4처럼 강한 긍정을 함축한다. 곧 '너희가...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

31 31. 불 가운데로

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

32 32. 우리가 이방인처럼 되리라

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

33 33. 여기서 예언의 둘째 부분이 시작된다. 언약 백성이 자기들의 독...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

34 34. 포로 된 유대인들은 자신들이 하나님의 통치에서 벗어났다고 생...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

35 35. 백성들의 광야

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

36 36. 민수기 14:21-29 참조. 하나님은 그들을 애굽에서 구원하셨지만...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

37 37. 막대기 아래로 지나가게 하다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

38 38. 스가랴 13:9; 14:2 참조. '제거하다'는 '분리하다'는 뜻이다. 히...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

39 39. 이는 '나를 예배한다고 하면서 동시에 우상을 섬길 수 있다고 여...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

40 40. '이는'

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

41 41. '함께'는 너희의 향기로운 냄새, 문자적으로 '안식의 향기'와 관...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

43 43. '거기서'

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

44 44. 영어 성경의 장 구분은 여기서 끝나고 히브리어 성경처럼 다음...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

45 45-49. 불과 칼에 의한 멸망을 수수께끼처럼 간략히 소개하는 부분이...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46 46. 남쪽, 남쪽, 남쪽

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

47 47. 불

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

49 49. 에스겔은 이런 비유적 예언 형식 때문에 자신과 예언이 동포들에...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

원문 주석서는 저작권 보호 기간이 만료된 공개 도메인 저작입니다. scripture.how가 제공하는 한글 번역·편집·구조화 콘텐츠에는 별도 이용 조건이 적용됩니다.

질문과 답변

이 장을 읽으며 남긴 질문, 코멘트, 작성자 답변입니다.

관리자 작성 주석

아직 등록된 질문이나 코멘트가 없습니다.

장 게시판

에스겔 20장과 연결된 설교노트, 일반 칼럼, 영상, 자유글을 모으는 별도 게시판 영역입니다.

준비 중

설교노트

이 장을 본문으로 한 설교 정리와 적용 노트

일반 칼럼

성경노트 칼럼과 분리된 공개 글/기고문

유튜브

본문과 관련된 영상 링크와 설명

자유게시판

공개 여부와 검수 정책을 정한 뒤 제공

아직 등록된 장 게시판 글이 없습니다.

주석

선택한 구절의 주석서 내용