Adamu, Set, Enosh,
KO
Copywork
Hausa BSRK 역대상 1장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 역대상
Kenan, Mahalalel, Yared,
Enok, Metusela, Lamek, Nuhu.
’Ya’yan Nuhu maza su ne, Shem, Ham da Yafet.
’Ya’yan Yafet maza su ne,
’Ya’yan Gomer maza su ne,
’Ya’yan Yaban maza su ne,
’Ya’yan Ham maza su ne,
’Ya’yan Kush maza su ne,
Kush shi ne mahaifin
Masar shi ne mahaifin
Fatrusawa, Kasluhiyawa (daga waɗanda Filistiyawa suka fito) da Kaftorawa.
Kan’ana shi ne mahaifin
Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa
Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,
Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.
’Ya’yan Shem maza su ne,
Arfakshad shi ne mahaifin Shela,
Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu.
Yoktan shi ne mahaifin
Hadoram, Uzal, Dikla,
Ebal, Abimayel, Sheba,
Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan ’ya’yan Yoktan maza ne.
Shem, Arfakshad, Shela,
Eber, Feleg, Reyu
Serug, Nahor, Tera
da Abram (wato, Ibrahim).
’Ya’yan Ibrahim maza su ne, Ishaku da Ishmayel.
Waɗannan su ne zuriyarsu.
Mishma, Duma, Massa, Hadad, Tema
Yetur, Nafish da Kedema.
’Ya’yan Ketura maza, ƙwarƙwarar Ibrahim su ne,
’Ya’yan Midiyan maza su ne,
Ibrahim shi ne mahaifin Ishaku.
’Ya’yan Isuwa maza, su ne,
’Ya’yan Elifaz maza su ne,
’Ya’yan maza Reyuwel su ne,
’Ya’yan Seyir maza su ne,
’Ya’yan Lotan maza su ne,
’Ya’yan Shobal maza su ne,
Ɗan Ana shi ne,
’Ya’yan Ezer maza su ne,
Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a Edom kafin wani sarkin mutumin Isra’ila yă yi sarauta.
Sa’ad da Bela ya mutu sai Yobab ɗan Zera daga Bozra ya gāje shi a matsayin sarki.
Da Yobab ya mutu, Husham daga ƙasar Temaniyawa ya gāje shi a matsayin sarki.
Sa’ad da Husham ya mutu, Hadad ɗan Bedad, wanda ya ci Midiyan da yaƙi a cikin ƙasar Mowab, ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Awit.
Da Hadad ya mutu, Samla daga Masreka ya gāje shi a matsayin sarki.
Sa’ad da Samla ya mutu, Sha’ul daga Rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki.
Sa’ad da Sha’ul ya mutu, Ba’al-Hanan ɗan Akbor ya gāje shi a matsayin sarki.
Sa’ad da Ba’al-Hanan ya mutu, Hadad ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Fau, sunan matarsa kuwa Mehetabel ’yar Matired, ’yar Me-Zahab.
Hadad shi ma ya mutu.
Oholibama, Ela, Finon
Kenaz, Teman, Mibzar,
Magdiyel da Iram.