Waƙar Waƙoƙin Solomon.
KO
Copywork
Hausa BSRK 아가 1장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 아가
Bari yă sumbace ni da sumbar bakinsa,
Ƙanshin turarenka mai daɗi ne;
Ka ɗauke ni mu gudu, mu yi sauri!
Ni baƙa ce, duk da haka kyakkyawa.
Kada ku harare ni domin ni baƙa ce,
Faɗa mini, kai da nake ƙauna, ina kake kiwon garkenka
Ke mafiya kyau a cikin mata, in ba ki sani ba,
Ina kwatanta ke ƙaunatacciyata, da goɗiya
’Yan kunne sun ƙara wa kumatunki kyau,
Za mu yi ’yan kunnenki na zinariya,
Yayinda sarki yake a teburinsa,
Ƙaunataccena yana kamar ƙanshin mur a gare ni,
Ƙaunataccena kamar tarin furanni jeji ne gare ni
Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata!
Kai kyakkyawa ne, ƙaunataccena!
Al’ul su ne ginshiƙan gidanmu;