성경 읽기

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 열왕기상 8장

대표 구절

Sai Sarki Solomon ya tattara dattawan Urushalima a gabansa, da dukan shugabannin kabilu, da shugabannin iyalan Isra’ilawa, domin su kawo akwatin alkawarin Ubangiji daga Sihiyona, Birnin Dawuda. 왕상 8:1

다음

본문 이동

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 열왕기상 8장

구약

검색

본문 검색

원어 검색 Strong · lemma · 뜻

버전 범위

본문 범위

설정

보기 옵션

사이트 언어

메뉴, 버튼, 안내문 같은 사이트 UI 문구가 선택한 언어로 표시됩니다.

화면 테마

사이트 디자인

사이트 전체의 레이아웃과 분위기를 바꿉니다. 읽기 화면 디자인은 본문 내부 스타일만 바꿉니다.

읽기 화면 디자인

상세 설정

현재 scripture.how 기본 색감입니다.

선택한 스타일은 이 브라우저에 저장됩니다. 로그인하면 서버에 저장할 수 있습니다.

상단 배경

성경 장면은 이 장에 생성된 hero 이미지를 사용합니다. 아직 이미지가 없으면 기본 배경으로 표시됩니다.

Hero 전환

구절 버튼 표시

선택 시 표시는 PC에서는 구절에 마우스를 올릴 때, 모바일에서는 구절을 선택할 때 자료/멀티/댓글 버튼을 보여줍니다.

글자 크기

글꼴

원어 보기

오른쪽 버튼은 정렬된 단어를 카드(원어사전)로 표시하고, 구절 아래는 모든 원어 토큰을 인라인 표시합니다.

원어 검색 열기

원어 검색

이 원어가 등장하는 모든 구절

불러오는 중...

불러오는 중...

구절 자료

원어, 관주, 주석서, 성경노트, 댓글을 한 곳에서 봅니다.

원어 버튼을 눌러 불러옵니다.

단어를 선택하세요.

멀티성경

현재 절을 멀티성경 설정에 따라 비교합니다.

구절의 멀티성경 버튼을 눌러 불러옵니다.

관주

구절의 관련 성경 본문

불러오는 중...

연관 구절

병행 구절 본문

불러오는 중...

원어사전

구절의 원어 단어

불러오는 중...

단어를 선택하세요.

이미지

성경노트 안내

현재 성경노트 작성자가 함께 읽도록 정리한 색상 의미, 칼럼, 개념사전, 서식 용어를 확인할 수 있습니다.

역본 소개

열왕기상 읽기 통계

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

이 책 (열왕기상)

전체 장수
22장
전체 절수
816절
현재 장
8 / 22장
이 장 절수
66절
장 진행율36.4%
절 진행율 (이 장까지)40.9%

성경 전체 (창세기부터)

현재 장
299 / 1,189장
전체 절수
31,087절
전체 장 진행율25.1%
전체 절 진행율 (이 장까지)29.1%

성경노트 안내

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

The Ark Brought into the Temple

1
Sai Sarki Solomon ya tattara dattawan Urushalima a gabansa, da dukan shugabannin kabilu, da shugabannin iyalan Isra’ilawa, domin su kawo akwatin alkawarin Ubangiji daga Sihiyona, Birnin Dawuda. 카드
원어 27개 불러오는 중...
2
Dukan mutanen Isra’ila suka tattaru a gaban Sarki Solomon a lokacin biki, a watan Etanim, wato, wata na bakwai. 카드
원어 13개 불러오는 중...
3
Sa’ad da dukan dattawan Isra’ila suka iso, sai firistoci suka ɗauki akwatin alkawarin, 카드
원어 8개 불러오는 중...
4
suka haura da akwatin alkawarin Ubangiji da kuma Tentin Sujada, da dukan kayayyaki masu tsarkin da suke cikinsa. Firistoci da Lawiyawa suka ɗauko su, 카드
원어 17개 불러오는 중...
5
sai Sarki Solomon da dukan taron Isra’ila da suka tattaru kewaye da shi a gaban akwatin alkawari, suka yi ta miƙa hadayar tumaki da bijimai masu yawa da ba a iya lissaftawa, ko ƙirgawa. 카드
원어 19개 불러오는 중...
6
Sa’an nan firistoci suka kawo akwatin alkawarin Ubangiji inda aka shirya masa, can ciki cikin haikali, a Wuri Mafi Tsarki, aka kuma sa shi a ƙarƙashin fikafikan kerubobin. 카드
원어 18개 불러오는 중...
7
Kerubobin sun buɗe fikafikansu a bisa wurin da akwatin alkawarin yake, suka inuwartar da akwatin alkawarin da sandunan ɗaukansa. 카드
원어 14개 불러오는 중...
8
Waɗannan sandunan sun yi tsawo har ana iya ganin bakinsu daga Wuri Mai Tsarki a gaban wuri mai tsarki na can ciki, amma ba a iya ganinsu daga waje na Wuri Mai Tsarki ba. Suna nan kuwa a can har wa yau. 카드
원어 18개 불러오는 중...
9
Ba kome a cikin akwatin alkawarin, sai dai alluna na dutse guda biyu waɗanda Musa ya ajiye a ciki tun a Horeb, inda Ubangiji ya yi alkawari da Isra’ilawa bayan sun fito Masar. 카드
원어 20개 불러오는 중...
10
Sa’ad da firistoci suka janye daga Wuri Mai Tsarki, sai girgije ya cika haikalin Ubangiji. 카드
원어 10개 불러오는 중...
11
Firistocin kuwa ba su iya yin hidimarsu ba saboda girgijen, gama ɗaukakar Ubangiji ta cika haikalinsa. 카드
원어 14개 불러오는 중...

Solomon Blesses the LORD Before the People

12
Sai Solomon ya ce, “Ubangiji ya ce zai zauna a gizagizai masu duhu; 카드
원어 7개 불러오는 중...
13
ga shi na gina haikali mai daraja dominka, inda za ka zauna har abada.” 카드
원어 8개 불러오는 중...
14
Yayinda dukan taron Isra’ila suke tsattsaye a can, sai sarki ya juya ya albarkace su. 카드
원어 13개 불러오는 중...
15
Sa’an nan ya ce, 카드
원어 14개 불러오는 중...
16
‘Tun ran da na fitar da mutanena Isra’ila daga Masar, ban zaɓi wani birni a cikin wata kabilar Isra’ila a gina haikali domin Sunana yă kasance a can ba, amma na zaɓi Dawuda yă yi mulkin mutanena Isra’ila.’ 카드
원어 26개 불러오는 중...
17
“Mahaifina Dawuda ya yi niyya a cikin zuciyarsa yă gina haikali saboda Sunan Ubangiji, Allah na Isra’ila. 카드
원어 11개 불러오는 중...
18
Amma Ubangiji ya ce wa mahaifina Dawuda, ‘Saboda yana a zuciyarka ka gina haikali domin Sunana, ka yi daidai da ka yi niyyar wannan a zuciyarka. 카드
원어 18개 불러오는 중...
19
Duk da haka, ba kai ba ne za ka gina haikali, amma ɗanka, wanda yake namanka da jininka, shi ne wanda zai gina haikali domin Sunana.’ 카드
원어 14개 불러오는 중...
20
“Ubangiji ya kiyaye alkawarin da ya yi. Na gāje Dawuda mahaifina, yanzu kuma ga shi na zauna a kujerar sarautar Isra’ila, kamar dai yadda Ubangiji ya yi alkawari, na kuma gina haikali domin Sunan Ubangiji, Allah na Isra’ila. 카드
원어 23개 불러오는 중...
21
Na tanada wuri saboda akwatin alkawari, akwatin da ya ƙunshi alkawarin da Ubangiji ya yi da kakanninmu sa’ad da ya fitar da su daga Masar.” 카드
원어 16개 불러오는 중...

Solomon's Prayer of Dedication

22
Sai Solomon ya tsaya a gaban bagaden Ubangiji, a gaban dukan taron Isra’ila, ya ɗaga hannuwansa sama, 카드
원어 12개 불러오는 중...
23
ya ce, 카드
원어 20개 불러오는 중...
24
Ka kiyaye alkawarinka da ka yi wa bawanka Dawuda mahaifina. Da bakinka ka yi alkawari, da hannunka kuma ka cika shi, yadda yake a yau. 카드
원어 15개 불러오는 중...
25
“Yanzu, ya Ubangiji, Allah na Isra’ila, bari ka cika wa bawanka Dawuda mahaifina alkawaran da ka yi masa sa’ad da ka ce, ‘Ba za ka taɓa rasa wani da zai zauna a gabana a kan kujerar sarautar Isra’ila ba, in kawai ’ya’yanka maza sun yi hankali cikin dukan abubuwan da suke yi, don su yi tafiya a gabana kamar yadda ka yi.’ 카드
원어 33개 불러오는 중...
26
Yanzu fa, ya Allah na Isra’ila, bari maganarka da ka yi wa bawanka Dawuda mahaifina tă cika. 카드
원어 12개 불러오는 중...
27
“Amma anya, Allah, za ka zauna a duniya? Sammai, har ma da saman sammai ba za tă iya riƙe ka ba, balle wannan haikalin da na gina! 카드
원어 18개 불러오는 중...
28
Duk da haka ka ji addu’ar bawanka da kuma roƙonsa don jinƙai, ya Ubangiji Allahna. Ka ji kuka da addu’ar da bawanka yake yi a gabanka a wannan rana. 카드
원어 18개 불러오는 중...
29
Bari idanunka su buɗe, su fuskanci wannan haikali dare da rana, wannan wurin da ka ce, ‘Sunana zai kasance a can,’ saboda ka ji addu’ar bawanka in yana fuskantar wannan wuri. 카드
원어 24개 불러오는 중...
30
Ka ji roƙon bawanka da kuma na mutanenka Isra’ila sa’ad da suka yi addu’a, suka fuskanci wannan wuri. Ka ji daga sama, mazauninka, kuma sa’ad da ka ji, ka gafarta. 카드
원어 20개 불러오는 중...
31
“Sa’ad da mutum ya yi abin da ba daidai ba ga maƙwabcinsa, an kuma bukace shi yă yi rantsuwa, sai ya zo ya rantse a gaban bagade a cikin haikalin nan, 카드
원어 15개 불러오는 중...
32
sai ka ji daga sama, ka kuma yi wani abu. Ka shari’anta tsakanin bayinka, ka hukunta mai laifi, ka mai da laifinsa a kansa, mai gaskiya kuma ka nuna shi marar laifi ne bisa ga gaskiyarsa. 카드
원어 17개 불러오는 중...
33
“Sa’ad da abokan gāba suka ci mutanenka Isra’ila a yaƙi saboda sun yi maka zunubi, sa’ad da kuma suka dawo gare ka don su furta sunanka, suna addu’a suna roƙo gare ka a wannan haikali, 카드
원어 18개 불러오는 중...
34
ka ji daga sama, ka gafarta zunubin mutanenka, ka kuma dawo da su ƙasar da ka ba wa kakanninsu. 카드
원어 13개 불러오는 중...
35
“Sa’ad da sammai sun kulle, babu kuma ruwan sama domin mutane sun yi maka zunubi, sa’ad da suka yi addu’a suna fuskantar wannan wuri, suka kuma furta sunanka, suka juye daga zunubinsu domin ka hore su, 카드
원어 19개 불러오는 중...
36
ka ji daga sama, ka kuma gafarta zunubin bayinka, mutanenka Isra’ila. Ka koya musu hanyar da ta dace ta rayuwa, ka kuma aika da ruwan sama a ƙasar da ka ba wa mutanenka gādo. 카드
원어 24개 불러오는 중...
37
“Sa’ad da yunwa ko annoba ta fāɗo a ƙasar, ko burtuntuna, ko fumfuna, ko fāri, ko tsutsa, ko kuwa abokan gāba sun yi musu kwanto, a wani daga cikin biranensu, duk wata cuta, ko ciwon da ya zo, 카드
원어 23개 불러오는 중...
38
in suka yi addu’a ko roƙo ta wurin wani daga cikin mutanenka Isra’ila, kowa ya san wahalar zuciyarsa, ya kuma buɗe hannuwansa yana fuskantar wannan haikali, 카드
원어 21개 불러오는 중...
39
sai ka ji daga sama, mazauninka. Ka gafarta, ka kuma yi wani abu. Ka yi da kowane mutum bisa ga dukan abin da ya yi, tun da yake ka san zuciyarsa (gama kai kaɗai ka san zukatan dukan mutane), 카드
원어 24개 불러오는 중...
40
saboda su ji tsoronka a kowane lokacin da suke zaune a ƙasar da ka ba wa kakanninmu. 카드
원어 13개 불러오는 중...
41
“Game da baƙo kuwa wanda shi ba na mutanenka Isra’ila ba, amma ya zo daga ƙasa mai nisa saboda sunanka, 카드
원어 13개 불러오는 중...
42
gama mutane za su ji game da girman sunanka, da ƙarfin hannunka, da kuma hannunka mai iko, sa’ad da ya zo, ya yi addu’a yana fuskantar wannan haikali, 카드
원어 15개 불러오는 중...
43
ka ji daga sama, mazauninka, ka kuma yi dukan abin da baƙon ya tambaye ka, saboda dukan mutanen duniya su san sunanka, su kuma ji tsoronka, kamar yadda mutanenka Isra’ila suke yi, bari kuma su san cewa wannan gidan da na gina, ya amsa Sunanka. 카드
원어 31개 불러오는 중...
44
“Sa’ad da mutanenka suka tafi yaƙi da abokan gābansu, a duk inda ka aike su, sa’ad da kuma suka yi addu’a ga Ubangiji suna fuskantar birnin da ka zaɓa, da kuma haikalin da na gina domin Sunanka, 카드
원어 21개 불러오는 중...
45
ka ji addu’arsu da roƙonsu daga sama, ka kuma biya musu bukatansu. 카드
원어 8개 불러오는 중...
46
“Sa’ad da suka yi maka zunubi, gama babu wanda ba ya zunubi, ka kuwa yi fushi da su, ka kuma ba da su ga abokin gāba, wanda ya kwashe su kamammu zuwa ƙasarsa, nesa ko kusa; 카드
원어 22개 불러오는 중...
47
in suka canja zuciyarsu a ƙasar da aka riƙe su kamammu, suka tuba, suka kuma roƙe ka a ƙasar waɗanda suka ci su da yaƙi, suka ce, ‘Mun yi zunubi, mun yi abin da ba daidai ba, mun yi mugunta’; 카드
원어 16개 불러오는 중...
48
in sun juye gare ka da dukan zuciyarsu, da dukan ransu a ƙasar abokan gābansu waɗanda suka kwashe kamammu, suka yi addu’a gare ka, suka fuskanci wajen ƙasar da ka ba wa kakanninsu, waje birnin da ka zaɓa, da kuma haikalin da na gina domin Sunanka; 카드
원어 26개 불러오는 중...
49
sai ka ji daga sama, mazauninka, ka ji addu’a da roƙonsu, ka kuma biya musu bukatansu. 카드
원어 10개 불러오는 중...
50
Ka gafarta wa mutanenka, waɗanda suka yi maka zunubi; ka gafarta dukan laifofin da suka yi maka, ka kuma sa waɗanda suka ci su a yaƙi su ji tausayinsu. 카드
원어 15개 불러오는 중...
51
Gama su mutanenka ne, abin gādonka, waɗanda ka fitar daga Masar, daga tanderu mai narken ƙarfe. 카드
원어 10개 불러오는 중...
52
“Bari idanunka su buɗe ga roƙon bawanka, ga roƙon mutanenka Isra’ila, bari kuma ka saurare su sa’ad da suka yi kuka gare ka. 카드
원어 15개 불러오는 중...
53
Gama ka ware su daga dukan al’umman duniya su zama abin gādonka, kamar yadda aka furta ta wurin bawanka Musa sa’ad da kai, ya Ubangiji Mai Iko Duka ka fitar da kakanninmu daga Masar.” 카드
원어 19개 불러오는 중...

Blessing and Exhortation to the Assembly

54
Da Solomon ya gama dukan waɗannan addu’o’i da roƙe-roƙe ga Ubangiji, sai ya tashi daga gaban bagaden Ubangiji, inda ya durƙusa da hannuwansa a buɗe waje sama. 카드
원어 21개 불러오는 중...
55
Ya tashi ya kuma albarkaci dukan taron Isra’ila da babbar murya, yana cewa, 카드
원어 9개 불러오는 중...
56
“Yabo ya tabbata ga Ubangiji, wanda ya ba wa mutanensa hutu kamar dai yadda ya yi alkawari. Babu magana guda da ta kāsa cika cikin dukan alkawaransa masu kyau da ya yi ta wurin bawansa Musa. 카드
원어 22개 불러오는 중...
57
Bari Ubangiji Allah yă kasance tare da mu kamar yadda ya kasance da kakanninmu; kada yă taɓa rabu da mu, ko yă yashe mu. 카드
원어 12개 불러오는 중...
58
Bari yă juye zukatanmu gare shi, don mu yi tafiya a cikin dukan hanyoyinsa, mu kuma kiyaye umarnansa, ƙa’idodinsa, da kuma farillan da ya ba wa kakanninmu. 카드
원어 14개 불러오는 중...
59
Bari kuma waɗannan kalmomina, waɗanda na yi addu’a a gaban Ubangiji, su yi kusa da Ubangiji Allahnmu, dare da rana, don yă biya bukatan bawansa da na mutanensa Isra’ila, bisa ga bukatan kowa, 카드
원어 22개 불러오는 중...
60
saboda dukan mutanen duniya su san cewa Ubangiji, shi ne Allah, babu kuma wani. 카드
원어 11개 불러오는 중...
61
Amma dole ku miƙa zukatanku ga Ubangiji Allahnmu, don ku rayu, ta wurin bin ƙa’idodinsa, ku kuma yi biyayya da umarnansa, kamar yadda kuke yi a wannan lokaci.” 카드
원어 12개 불러오는 중...

The Dedication Sacrifices and the Feast

62
Sai sarki da dukan Isra’ila, suka miƙa hadayu a gaban Ubangiji. 카드
원어 8개 불러오는 중...
63
Solomon ya miƙa hadaya ta salama ga Ubangiji, shanu dubu ashirin da biyu, tumaki da awaki dubu ɗari da dubu ashirin. Ta haka sarki da dukan Isra’ilawa suka keɓe haikalin Ubangiji. 카드
원어 24개 불러오는 중...
64
A wannan rana sarki ya tsarkake sashe na tsakiyar fili a gaban haikalin Ubangiji, a can kuma ya miƙa hadaya ta ƙonawa, hadaya ta gari, da kitsen hadaya ta salama, gama bagaden tagulla a gaban Ubangiji ya yi ƙanƙanta sosai da za a miƙa hadayun ƙonawa, hadayun hatsi, da kuma kitsen hadayun salama. 카드
원어 36개 불러오는 중...
65
Ta haka Solomon da dukan Isra’ila, wato, babban taro, suka yi bikin a lokacin. Mutane suka zo, tun daga Lebo Hamat har zuwa Rafin Masar. Suka yi biki a gaban Ubangiji Allahnmu, kwana bakwai. Suka kuma ƙara kwana bakwai, kwanaki goma sha huɗu gaba ɗaya. 카드
원어 26개 불러오는 중...
66
A rana ta biye sai ya sallame mutane. Suka sa wa sarki albarka, sa’an nan suka watse zuwa gida, da farin ciki, da murna a zukatansu saboda kyawawan abubuwan da Ubangiji ya yi domin bawansa Dawuda, da kuma mutanensa Isra’ila. 카드
원어 23개 불러오는 중...
주석서 열왕기상 8장
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

성전의 건축과 기구는 매우 영광스러웠지만 그 봉헌의 영광은 기도와...

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1-21 The Dedication of the Temple (1003 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

22-53 Solomon's Prayer (1003 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

54-61 Solomon Blesses and Exhorts the People (1003 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

62-66 Solomon Holds a Great Feast (1003 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 1Ki 8:1-12.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

2 2-6. 에다님월 절기에

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

8 8. 채를 길게 뺐다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

9 9. 궤 안에는 두 돌판 외에 아무것도 없었다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

10 10, 11. 구름이 여호와의 집에 가득하였다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12 1Ki 8:12-21.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

13 13. 내가 참으로 주를 위하여 집을 건축하였나이다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

14 14. 왕이 얼굴을 돌이켜

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

22 1Ki 8:22-61.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

62 1Ki 8:62-64.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

63 63. 이와 같이 왕과 모든 이스라엘 자손이 여호와의 전을 봉헌하였더...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

64 64. 그 날에 왕이 뜰 가운데를 거룩하게 구별하고

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

65 1Ki 8:65.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Adam Clarke's Commentary and Critical Notes on the Bible · Adam Clarke (1831) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

Introduction

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Verse 1

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

2 Verse 2

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

4 Verse 4

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

8 Verse 8

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

9 Verse 9

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

10 Verse 10

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

11 Verse 11

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12 Verse 12

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

13 Verse 13

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

14 Verse 14

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

16 Verse 16

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

21 Verse 21

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

22 Verse 22

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24 Verse 24

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

27 Verse 27

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

29 Verse 29

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

30 Verse 30

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

31 Verse 31

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

33 Verse 33

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

35 Verse 35

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

37 Verse 37

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

41 Verse 41

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

44 Verse 44

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46 Verse 46

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

50 Verse 50

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

55 Verse 55

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

59 Verse 59

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

61 Verse 61

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

63 Verse 63

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

64 Verse 64

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

65 Verse 65

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

66 Verse 66

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

원문 주석서는 저작권 보호 기간이 만료된 공개 도메인 저작입니다. scripture.how가 제공하는 한글 번역·편집·구조화 콘텐츠에는 별도 이용 조건이 적용됩니다.

주석

선택한 구절의 주석서 내용