Ɗana, ka kiyaye kalmomina
JA
Copywork
Hausa BSRK Proverbs 7장
写経は速く終える入力練習ではなく、一節ずつみ言葉の文と流れを改めて受け止める時間です。入力内容はこのブラウザに一時保存され、ログインするとアカウントにも保存されます。
小見出し単位で進める · Proverbs
Ka kiyaye umarnaina za ka kuwa rayu;
Ka daure su a yatsotsinka;
Ka faɗa wa hikima, “Ke ’yar’uwata ce,”
za su kiyaye ka daga mazinaciya,
A tagar gidana
Sai na gani a cikin marasa azanci,
Yana gangarawa a titi kusa da kusurwarta,
da magariba, yayinda rana tana fāɗuwa,
Sai ga mace ta fito don ta sadu da shi,
(Ba ta jin tsoro, ko kuma kunya,
wani lokaci a titi, wani lokaci a dandali,
Sai ta kama shi ta rungume shi
“Ina da hadaya ta salama a gida;
Saboda haka na fito don in sadu da kai;
Na lulluɓe gadona
Na yayyafa turare a gadona
Zo, mu sha zurfin ƙauna har safe;
Mijina ba ya gida;
Ya ɗauki jakarsa cike da kuɗi
Da kalmomin rarrashi ta sa ya kauce;
Nan take, ya bi ta
sai da kibiya ta soki hantarsa,
Yanzu fa, ’ya’yana, ku saurare ni;
Kada ku bar zuciyarku ta juya zuwa hanyoyinta
Ta zama sanadin fāɗuwar yawanci;
Gidanta babbar hanya ce zuwa kabari