Ɗana, kada ka manta da koyarwata,
JA
Copywork
Hausa BSRK Proverbs 3장
写経は速く終える入力練習ではなく、一節ずつみ言葉の文と流れを改めて受け止める時間です。入力内容はこのブラウザに一時保存され、ログインするとアカウントにも保存されます。
小見出し単位で進める · Proverbs
gama za su ƙara maka tsawon rai da shekaru masu yawa
Kada ka bar ƙauna da aminci su rabu da kai;
Sa’an nan za ka sami tagomashi da kuma suna mai kyau
Ka dogara ga Ubangiji da dukan zuciyarka
cikin dukan hanyoyinka ka amince da shi,
Kada ka zama mai hikima a ganinka;
Wannan zai ba wa jikinka lafiya
Ka girmama Ubangiji da dukan dukiyarka,
ta haka rumbunanka za su cika har su zuba,
Ɗana, kada ka rena horon Ubangiji
domin Ubangiji yakan hori waɗanda yake ƙauna,
Mai albarka ne mutumin da ya sami hikima,
gama ta fi azurfa riba
Ta fi lu’ulu’u daraja;
Tsawon rai yana a cikin hannunta na dama;
Hanyoyinta hanyoyi ne masu daɗi,
Ita itacen rai ne ga waɗanda suka rungume ta;
Ta wurin hikima Ubangiji ya kafa harsashin duniya,
ta wurin sani aka rarraba zurfafa,
Ɗana, ka riƙe sahihiyar shari’a da kuma basira,
za su zama rai a gare ka,
Sa’an nan za ka bi hanyarka lafiya,
sa’ad da ka kwanta, ba za ka ji tsoro ba;
Kada ka ji tsoron masifar da za tă faru farat ɗaya
gama Ubangiji zai zama ƙarfin halinka
Kada ka ƙi yin alheri ga duk wanda ya dace,
Kada ka ce wa maƙwabcinka
Kada ka shirya kome da zai cuci maƙwabcinka,
Kada ka zargi mutum ba dalili,
Kada ka ji kishin mai tā-da-na-zaune-tsaye
Gama Ubangiji yana ƙyama mai aikata mugunta
La’anar Ubangiji tana a gidan mugaye,
Yakan yi wa masu girman kai ba’a
Masu hikima sukan sami kyakkyawan suna,