Ɗana, in ka yarda da kalmomina
JA
Copywork
Hausa BSRK Proverbs 2장
写経は速く終える入力練習ではなく、一節ずつみ言葉の文と流れを改めて受け止める時間です。入力内容はこのブラウザに一時保存され、ログインするとアカウントにも保存されます。
小見出し単位で進める · Proverbs
kana kasa kunne ga abin da yake na hikima,
in kuma ka kira ga tsinkaya
in ka neme shi yadda ake neman azurfa
to, za ka gane tsoron Ubangiji
Gama Ubangiji yana ba da hikima,
Yana riƙe da nasara a ma’aji don masu yin gaskiya,
gama yana tsare abin da masu adalci suke bukata
Sa’an nan za ku fahimci abin da yake daidai da abin da yake na adalci
Gama hikima za tă shiga cikin zuciyarka,
Tsinkaya za tă tsare ka,
Hikima za tă cece ka daga hanyoyin mugayen mutane,
waɗanda suke barin miƙaƙƙun hanyoyi
waɗanda suke jin daɗin yin abin da ba shi da kyau
waɗanda hanyoyinsu karkatattu ne
Zai kiyaye ku kuma daga mazinaciya,
wadda ta bar mijin ƙuruciyarta
Gama gidanta yana kai ga mutuwa
Duk wanda ya ziyarce ta ba ya ƙara komowa
Don haka dole ku yi tafiya a hanyoyin mutanen kirki
Gama masu aikata gaskiya za su zauna a cikin ƙasar,
amma za a fid da mugaye daga ƙasar,