Read the Bible

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Jeremiah Chapter 52

Featured verse

Zedekiya yana da shekara ashirin da ɗaya sa’ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki a Urushalima shekara goma sha ɗaya. Sunan uwarsa Hamutal, ’yar Irmiya, wanda yake zaune a Libna. 렘 52:1

Next

Passage navigation

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Jeremiah Chapter 52

Old Testament

Search

Search Bible Text

Original word search Strong · lemma · meaning

Version scope

Passage scope

Settings

View options

Site language

Site UI labels such as menus, buttons, and help text are shown in the selected language.

Theme

Site design

Changes the overall site layout and feel. Reader design only changes the Bible text area style.

Reader design

Detailed settings

The default scripture.how color style.

The selected style is saved in this browser. Sign in to save it on the server.

Top background

Bible scene uses generated hero images for this chapter. If no image exists yet, the reader falls back to the default background.

Hero transition

Verse buttons

On desktop, selection mode shows resource, multi-Bible, and comment buttons on hover. On mobile, they appear after selecting a verse.

Font size

Font

Original words

Right button shows aligned words as lexicon cards. Below verse shows all original-language tokens inline.

Open original word search

Original word search

All verses where this original word appears

Loading...

Loading...

Verse Resources

View original-language data, cross references, commentaries, Bible notes, and discussions in one place.

Press the original-language button to load this data.

Select a word.

Multi-Bible

Compare the current verse with your Multi-Bible settings.

Press the Multi-Bible button on a verse to load this view.

Cross references

Related Bible passages for this verse

Loading...

Related passage

Parallel passage text

Loading...

Original words

Original-language words in this verse

Loading...

Select a word.

Image

Bible note guide

Review the color meanings, columns, concept dictionary, and formatting terms prepared by the current Bible note author.

About version

Jeremiah reading stats

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

This book (Jeremiah)

Total chapters
52 chapters
Total verses
1,364 verses
Current chapter
52 / 52 chapters
Verses in this chapter
34 verses
Chapter progress100%
Verse progress through this chapter100%

Entire Bible (from Genesis)

Current chapter
797 / 1,189 chapters
Total verses
31,087 verses
Overall chapter progress67%
Overall verse progress through this chapter65.3%

Bible note guide

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

The Fall of Jerusalem and Zedekiah's End

1
Zedekiya yana da shekara ashirin da ɗaya sa’ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki a Urushalima shekara goma sha ɗaya. Sunan uwarsa Hamutal, ’yar Irmiya, wanda yake zaune a Libna. 카드
원어 18개 불러오는 중...
2
Sarki Zedekiya ya aikata abin da yake mugu a gaban Ubangiji kamar yadda Sarki Yehohiyakim ya yi. 카드
원어 8개 불러오는 중...
3
Al’amarin ya zama da muni ƙwarai a cikin Isra’ila da Yahuda, don haka Ubangiji ya husata har ya sa aka kai mutanen bautar talala. 카드
원어 16개 불러오는 중...
4
A kan rana ta goma ga watan goma, a shekara ta tara ta mulkin Zedekiya, Sarkin Yahuda, sai Nebukadnezzar, Sarkin Babilon, ya zo yaƙi da Urushalima tare da dukan sojojinsa. Suka kewaye ta da yaƙi, suka gina katanga kewaye da ita. 카드
원어 23개 불러오는 중...
5
An kewaye birnin da yaƙi har shekara ta goma sha ɗaya ta mulkin Zedekiya. 카드
원어 9개 불러오는 중...
6
A kan rana ta tara a watan huɗu na wannan shekara, yunwa ta tsananta ƙwarai a birnin. Mutane suka rasa abin da za su ci. 카드
원어 12개 불러오는 중...
7
Sai aka huda katangan birnin, sojojin kuwa suka gudu, suka fita daga cikin birnin da dare ta hanyar ƙofar da take tsakanin bango biyu, kusa da gonar sarki, sa’ad da Babiloniyawa suke kewaye da birnin. Sojojin suka nufi wajen Araba. 카드
원어 24개 불러오는 중...
8
Amma sojojin Babiloniyawa suka runtumi sarki Zedekiya, suka ci masa a filayen Yeriko. Dukan sojoji suka yashe shi. 카드
원어 14개 불러오는 중...
9
Da aka kama Zedekiya, sai aka kai shi wurin Sarkin Babilon a Ribla a ƙasar Hamat, a nan ne Sarkin Babilon ya yanke masa shari’a. 카드
원어 14개 불러오는 중...
10
Sarkin Babilon ya kashe ’ya’yan Zedekiya a idonsa. Ya kuma kashe dukan shugabannin Yahuda a Ribla. 카드
원어 14개 불러오는 중...
11
Sa’an nan ya ƙwaƙule idanun Zedekiya, ya kuma sa masa ƙuƙumi, aka kai shi Babilon inda aka sa shi a kurkuku har ran da ya mutu. 카드
원어 17개 불러오는 중...

The Destruction of the Temple and the City

12
A kan rana ta goma ga watan biyar a shekara ta goma sha tara ta sarautar Nebukadnezzar, Sarkin Babilon, sai Nebuzaradan shugaban matsara da kuma ɗan majalisar sarki, ya zo Urushalima. 카드
원어 22개 불러오는 중...
13
Sai ya ƙone haikalin Ubangiji, da gidan sarki, da dukan gine-gine masu alfarman da suke Urushalima. 카드
원어 17개 불러오는 중...
14
Sojojin Babiloniyawa da suke tare da shugaban matsara, suka rushe dukan katangan Urushalima. 카드
원어 13개 불러오는 중...
15
Sa’an nan Nebuzaradan shugaban matsara ya kwashe waɗansu matalauta, da sauran mutane da aka bari a birnin, da waɗanda suka gudu zuwa wurin Sarkin Babilon, da sauran masu sana’a, ya kai su bautar talala a Babilon. 카드
원어 21개 불러오는 중...
16
Amma ya bar waɗansu matalauta na gaske a ƙasar don su yi aiki a gonakin inabi, da sauran gonaki. 카드
원어 8개 불러오는 중...
17
Babiloniyawa kuwa suka farfasa ginshiƙan tagulla, da dakalai, da babbar kwatarniya, waɗanda suke a haikalin Ubangiji. Suka kwashe tagulla duka suka kai Babilon. 카드
원어 21개 불러오는 중...
18
Suka kwashe tukwanen ƙarfe, da manyan cokula, da hantsuka, da daruna, da tasoshin ƙona turare, da kayayyakin tagulla waɗanda ake amfani da su domin hidimar haikali. 카드
원어 18개 불러오는 중...
19
Suka kuma kwashe ƙananan kwanonin sha, da farantan wuta, da daruna, da tukwane, da alkukai, da tasoshin ƙona turare, da kwanonin miƙa hadayar sha. Duk abin da yake na zinariya da azurfa, shugaban matsara ya kwashe. 카드
원어 23개 불러오는 중...
20
Tagullar da sarki Solomon ya yi wa haikalin Ubangiji da ita, wato, ginshiƙai biyu, da ƙaton kwano mai suna Teku na tagulla, da bijimai goma sha biyu, waɗanda suke ɗauke da kwatarniya, da dakalai, ta fi ƙarfin a auna. 카드
원어 24개 불러오는 중...
21
Tsawon kowane ginshiƙi kamu goma sha takwas ne, kewayensa kuwa kamu goma sha biyu ne, kaurinsa kuma huɗu ne. Kowannensu yana da rami a ciki. 카드
원어 17개 불러오는 중...
22
A kan kowane ginshiƙi, an yi masa dajiyar tagulla, tsayinta kamu biyar. A bisa kan kowace dajiya akwai raga da siffofin rumman na tagulla kewaye da dajiyar. Ginshiƙi na biyu ma haka yake da siffofin rumman. 카드
원어 19개 불러오는 중...
23
Akwai siffofin rumman tasa’in da shida da ake gani a gefen. Dukan siffofin rumman da suke a kan ragar kewaye, guda ɗari ne. 카드
원어 11개 불러오는 중...

The Captured Leaders and the Number of Exiles

24
Shugaban matsara kuma ya ɗauki Serahiya babban firist, da Zefaniya wanda yake biye da babban firist, da mutum uku masu tsaron ƙofar, ya tafi da su. 카드
원어 15개 불러오는 중...
25
Daga cikin birnin kuma ya ɗauki shugaban sojojin, da mutum bakwai ’yan majalisar sarki, da magatakardan shugaban sojojin wanda yakan tara sojojin ƙasar, da mutane sittin na ƙasar, waɗanda aka same su a birnin, ya tafi da su. 카드
원어 34개 불러오는 중...
26
Nebuzaradan shugaban matsara ya tafi da waɗannan mutane wurin Sarkin Babilon a Ribla, 카드
원어 11개 불러오는 중...
27
Sarkin Babilon kuwa ya kashe su a Ribla a ƙasar Hamat. 카드
원어 12개 불러오는 중...
28
Wannan shi ne yawan mutanen da Nebukadnezzar ya kai su bauta. 카드
원어 12개 불러오는 중...
29
a shekara ta goma sha takwas ta sarautar Nebukadnezzar, 카드
원어 10개 불러오는 중...
30
a shekara ta ashirin da uku ta sarautarsa, 카드
원어 20개 불러오는 중...

The Release of Jehoiachin

31
A shekarar da Ewil-Merodak ya zama Sarkin Babilon, sai ya nuna wa Yehohiyacin Sarkin Yahuda alheri. Ya fisshe shi daga kurkuku. Wannan ya faru ran ashirin da biyar ga watan goma sha biyu a shekara ta talatin da bakwai bayan da aka kai Yehohiyacin bauta. 카드
원어 31개 불러오는 중...
32
Ewil-Merodak ya nuna wa Yehohiyacin alheri, ya ba shi matsayi na daraja fiye da waɗansu sarakunan da aka kai su bautar talala a Babilon tare da shi. 카드
원어 13개 불러오는 중...
33
Yehohiyacin ya tuɓe tufafin kurkuku, ya riƙa cin abinci kullum a teburin sarki, har dukan sauran kwanakin ransa. 카드
원어 11개 불러오는 중...
34
Kowace rana akan ba shi kyauta bisa ga umarnin sarkin Babilon, saboda bukatarsa. Haka aka yi masa har rasuwarsa. 카드
원어 17개 불러오는 중...
Commentaries Jeremiah Chapter 52
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) Public domain (PD) Source

Chapter and book-level commentary

Commentary connected to book overviews, chapter introductions, or chapter ranges rather than a specific verse.

Chapter intro

예레미야 52장 서론

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1-11 Jerusalem Taken by Nebuchadnezzar (588 BC)

Open the commentary title to load the content.

12-23 The Babylonish Captivity (588 BC)

Open the commentary title to load the content.

24-30 The Babylonish Captivity (588 BC)

Open the commentary title to load the content.

31-34 Jehoiachin Favoured by Evil-merodach (588 BC)

Open the commentary title to load the content.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) Public domain (PD) Source

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1 Jer 52:1-34.

Open the commentary title to load the content.

3 3. 여호와의 진노 때문에 시드기야가 반역하였다

Open the commentary title to load the content.

4 4. 보루

Open the commentary title to load the content.

7 7. 예레미야 39:4 주석을 보라

Open the commentary title to load the content.

9 9. 그에게 판결을 내렸다

Open the commentary title to load the content.

11 11. 에스겔 12:13은 “내가 그를 바벨론으로 데려가리라. 그러나 그는...

Open the commentary title to load the content.

12 12. 열째 날

Open the commentary title to load the content.

13 13. 모든 집들과 큰 자들의 모든 집들

Open the commentary title to load the content.

15 15. 백성의 가난한 자들

Open the commentary title to load the content.

17 17. 깨뜨렸다

Open the commentary title to load the content.

18 18. 출애굽기 27:3

Open the commentary title to load the content.

19 19. 금은 금대로

Open the commentary title to load the content.

20 20. 받침대들 아래의 황소들

Open the commentary title to load the content.

21 21. 열여덟 규빗

Open the commentary title to load the content.

22 22. 다섯 규빗

Open the commentary title to load the content.

23 23. 한쪽에

Open the commentary title to load the content.

24 24. 스라야

Open the commentary title to load the content.

25 25. 일곱 사람

Open the commentary title to load the content.

28 28. 일곱째 해

Open the commentary title to load the content.

29 29. 열여덟째 해

Open the commentary title to load the content.

30 30. 열왕기나 역대기에는 기록되어 있지 않다. 아마 그달리야가 죽은...

Open the commentary title to load the content.

31 31. 열왕기하 25:27-30. 스물다섯째 날

Open the commentary title to load the content.

32 32. 그의 보좌를 높게 두었다

Open the commentary title to load the content.

33 33. 의복을 바꾸었다

Open the commentary title to load the content.

34 34. 날마다 정한 몫

Open the commentary title to load the content.

Original commentaries are public-domain works whose copyright term has expired. Korean translations, editorial work, and structured content provided by scripture.how have separate usage terms.

주석

선택한 구절의 주석서 내용