聖書を読む

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · ルカの福音書 11章

代表聖句

Wata rana Yesu yana addu’a a wani wuri. Da ya gama, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Ubangiji, ka koya mana yin addu’a, kamar yadda Yohanna ya koya wa almajiransa.” 눅 11:1

次へ

本文移動

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · ルカの福音書 11章

旧約

検索

本文検索

原語検索 Strong · lemma · 意味

版の範囲

本文範囲

設定

表示オプション

サイト言語

メニュー、ボタン、案内文などのサイトUI文言を選択した言語で表示します。

画面テーマ

サイトデザイン

サイト全体のレイアウトと雰囲気を切り替えます。読書画面デザインは本文エリア内のスタイルだけを変更します。

読書画面デザイン

詳細設定

現在の scripture.how の標準配色です。

選択したスタイルはこのブラウザに保存されます。ログインするとサーバーにも保存できます。

上部背景

聖書場面は、この章に生成されたhero画像を使用します。画像がまだない場合は基本背景を表示します。

Hero切替

節ボタン表示

選択時表示は、PCでは節にマウスを重ねた時、モバイルでは節を選択した時に資料・マルチ・コメントボタンを表示します。

文字サイズ

フォント

原語表示

右ボタンは整列済みの語をカード(原語辞典)で表示し、節の下はすべての原語トークンをインライン表示します。

原語検索を開く

原語検索

この原語が現れるすべての節

読み込み中...

読み込み中...

節の資料

原語、引照、注解書、聖書ノート、コメントを一か所で確認します。

原語ボタンを押すと読み込みます。

単語を選択してください。

マルチ聖書

現在の節をマルチ聖書設定に従って比較します。

節のマルチ聖書ボタンを押すと読み込みます。

引照

この節に関連する聖書本文

読み込み中...

関連節

並行節本文

読み込み中...

原語辞典

節の原語単語

読み込み中...

単語を選択してください。

画像

聖書ノート案内

現在の聖書ノート作成者が一緒に読むために整理した色の意味、コラム、概念辞典、書式用語を確認できます。

訳本紹介

ルカの福音書 読書統計

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

この書巻(ルカの福音書)

総章数
24章
総節数
1,149節
現在の章
11 / 24章
この章の節数
54節
章の進行率45.8%
節の進行率(この章まで)49.3%

聖書全体(創世記から)

現在の章
984 / 1,189章
総節数
31,087節
全体の章進行率82.8%
全体の節進行率(この章まで)81.9%

聖書ノート案内

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

Jesus Teaches on Prayer

1
Wata rana Yesu yana addu’a a wani wuri. Da ya gama, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Ubangiji, ka koya mana yin addu’a, kamar yadda Yohanna ya koya wa almajiransa.” 카드
원어 30개 불러오는 중...
2
Sai ya ce musu, “Sa’ad da kuke yin addu’a ku ce, 카드
원어 31개 불러오는 중...
3
Ka ba mu kowace rana abincin yini. 카드
원어 10개 불러오는 중...
4
Ka gafarta mana zunubanmu, 카드
원어 25개 불러오는 중...
5
Sa’an nan ya ce musu, “Da a ce ɗayanku yana da aboki, sa’an nan ya je wurinsa da tsakar dare ya ce, ‘Aboki, ranta mini burodi guda uku, 카드
원어 22개 불러오는 중...
6
domin wani abokina da yake tafiya ya sauka a wurina. Ga shi, ba ni da abinci da zan ba shi.’ 카드
원어 14개 불러오는 중...
7
Sai wanda yake cikin ɗaki ya amsa ya ce, ‘Kada ka dame ni. An riga an kulle ƙofa, da ni da yarana kuwa mun kwanta, ba zan iya tashi in ba ka kome ba.’ 카드
원어 27개 불러오는 중...
8
Ina gaya muku, ko da yake ba zai so ya tashi ya ba shi burodin don shi abokinsa ne ba, duk da haka, zai tashi ya ba shi yawan abin da yake bukata, saboda nacewarsa. 카드
원어 23개 불러오는 중...
9
“Don haka ina faɗa muku, ku roƙa, za a ba ku, ku nema za ku samu, ku ƙwanƙwasa za a kuwa buɗe muku ƙofa. 카드
원어 14개 불러오는 중...
10
Gama duk wanda ya roƙa, yana karɓa, mai nema yana samu, wanda ya ƙwanƙwasa kuma, za a buɗe masa ƙofa. 카드
원어 13개 불러오는 중...
11
“Wane mahaifi ne a cikinku, in ɗansa ya roƙe shi kifi, zai ba shi maciji a maimakon, 카드
원어 23개 불러오는 중...
12
ko kuma in ya roƙi ƙwai, ya ba shi kunama? 카드
원어 9개 불러오는 중...
13
In fa haka ne, ko da yake ku mugaye ne, kun san ba ’ya’yanku kyautai masu kyau, balle fa Ubanku na sama, zai yi fiye da haka, ta wurin ba da Ruhu Mai Tsarki, ga masu roƙonsa!” 카드
원어 25개 불러오는 중...

Jesus and Beelzebul

14
Sa’ad da Yesu yake fitar da wani beben aljani daga wani mutum, da aljanin ya fita, sai mutumin wanda da bebe ne, ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki. 카드
원어 20개 불러오는 중...
15
Amma waɗansunsu suka ce, “Ai, da ikon Be’elzebub, sarkin aljanu ne, yake fitar da aljanu.” 카드
원어 14개 불러오는 중...
16
Waɗansu kuma suka gwada shi, ta wurin neman yă nuna musu wata alama daga sama. 카드
원어 9개 불러오는 중...
17
Yesu kuwa ya san tunaninsu, sai ya ce musu, “Duk mulkin da yake gāba da kansa, zai lalace, kuma gidan da yake gaba da kansa zai rushe. 카드
원어 19개 불러오는 중...
18
In Shaiɗan yana gāba da kansa, yaya mulkinsa zai tsaya? Ina faɗin haka domin kun ce, da ikon Be’elzebub nake fitar da aljanu. 카드
원어 21개 불러오는 중...
19
In da ikon Be’elzebub nake fitar da su, to, da ikon wa masu binku suke fitar da su? Saboda haka, za su zama alƙalanku ke nan. 카드
원어 20개 불러오는 중...
20
Amma in da ikon Allah ne ni nake fitar da aljanu, ashe, mulkin Allah ya zo muku ke nan. 카드
원어 17개 불러오는 중...
21
“Sa’ad da mutum mai ƙarfi, wanda yake da makamai yana gadin gidan kansa, an tsare lafiyar dukiyarsa ke nan. 카드
원어 14개 불러오는 중...
22
Amma in wani wanda ya fi shi ƙarfi, ya faɗa masa ya kuma sha ƙarfinsa, yakan ƙwace makaman da mutumin ke dogara da su, ya kuma rarraba ganima. 카드
원어 20개 불러오는 중...
23
“Wanda ba ya tare da ni, yana gāba da ni, wanda kuma ba ya tarawa da ni, watsarwa yake yi. 카드
원어 15개 불러오는 중...

The Generation That Seeks a Sign

24
“Lokacin da mugun ruhu ya fita daga mutum, sai ya bi ta wuraren da ba mutane, yana neman hutu, amma ya kāsa samu, sai ya ce, ‘Zan koma gidan da na bari.’ 카드
원어 26개 불러오는 중...
25
Sa’ad da ya koma, ya tarar da gidan a share da tsabta, kuma a shirye. 카드
원어 7개 불러오는 중...
26
Sai ya je ya ɗebo waɗansu ruhohi bakwai da suka fi shi mugunta, sai su shiga su zauna a wurin. Ƙarshen wannan mutum kuwa zai fi farkonsa muni.” 카드
원어 23개 불러오는 중...
27
Da Yesu yake cikin faɗin waɗannan abubuwa, sai wata mace daga cikin taron ta ɗaga murya ta ce masa, “Mai albarka ce uwar da ta haife ka, wadda ka sha mamanta.” 카드
원어 26개 불러오는 중...
28
Yesu ya amsa ya ce, “A maimakon, masu albarka ne waɗanda suke jin maganar Allah, suna kuma biyayya da ita.” 카드
원어 14개 불러오는 중...

The Sign of Jonah

29
Da taron mutane suka ƙaru, sai Yesu ya ce, “Wannan mugun zamani ne. Tana neman wani abin banmamaki, amma ba ko ɗaya da za a ba ta, sai dai ta Yunana. 카드
원어 26개 불러오는 중...
30
Kamar yadda Yunana ya zama alama ga mutanen Ninebe, haka ma Ɗan Mutum zai zama ga zamanin nan. 카드
원어 18개 불러오는 중...
31
A ranar shari’a, Sarauniyar Kudu za tă tashi tsaye tare da wannan zamani, ta yanke wa wannan zamani hukunci, domin ta zo daga ƙarshen duniya ta saurari hikimar Solomon, ga shi kuwa, shi wanda ya fi Solomon girma, na nan. 카드
원어 31개 불러오는 중...
32
A ranar shari’a, mutanen Ninebe za su tashi tsaye tare da wannan zamani, su yanke wa wannan zamani hukunci. Gama sun tuba sa’ad da Yunana ya yi musu wa’azi. Ga shi yanzu, shi wanda ya fi Yunana girma, na nan. 카드
원어 24개 불러오는 중...

The Lamp of the Body Is the Eye

33
“Babu wanda yakan ƙuna fitila sa’an nan ya ɓoye ta, ko ya rufe ta da murfi ba. A maimako, yakan ajiye ta a kan wurin ajiye fitila, don masu shiga su ga haske. 카드
원어 21개 불러오는 중...
34
Idonka shi ne fitilar jikinka. Sa’ad da idanunka suna da lafiya, dukan jikinka ma na cike da haske, amma sa’ad da idanunka suna da lahani, dukan jikinka ma na cike da duhu. 카드
원어 31개 불러오는 중...
35
Ka lura fa, kada hasken da yake cikinka ya zamana duhu ne. 카드
원어 10개 불러오는 중...
36
Saboda haka, in dukan jikinka yana cike da haske, ba inda ke da duhu, jikinka kuwa zai kasance da haske gaba ɗaya, kamar yadda hasken fitila yake haskaka ka.” 카드
원어 23개 불러오는 중...

Woes to the Pharisees and Lawyers

37
Da Yesu ya gama magana, sai wani Bafarisiye ya gayyace shi cin abinci tare da shi. Sai kuwa ya shiga ya zauna a tebur. 카드
원어 15개 불러오는 중...
38
Amma Bafarisiyen ya lura cewa, Yesu bai wanke hannu kafin ya ci abinci ba, sai mamaki ya kama shi. 카드
원어 12개 불러오는 중...
39
Sai Ubangiji ya ce masa, “Ku Farisiyawa, kukan wanke bayan kwano da kwaf, amma a ciki kuna cike da kwaɗayi da mugunta. 카드
원어 26개 불러오는 중...
40
Ku wawayen mutane! Ashe, wanda ya yi bayan, ba shi ne kuma ya yi cikin ba? 카드
원어 10개 불러오는 중...
41
Ku ba matalauta abin da yake cikin kwano, kuma kome zai zama muku da tsabta. 카드
원어 11개 불러오는 중...
42
“Kaitonku, Farisiyawa, domin kuna ba wa Allah zakka na na’ana’arku, da ƙarƙashinku, da kuma sauran ganyen lambunku iri-iri, amma kun ƙyale adalci da ƙaunar Allah. Ya kamata da kun kiyaye na ƙarshen, ban ba barin na farkon. 카드
원어 31개 불러오는 중...
43
“Kaitonku, Farisiyawa, domin kun cika son wuraren zama masu daraja a majami’u, da kuma yawan gaisuwa a wuraren kasuwanci. 카드
원어 17개 불러오는 중...
44
“Kaitonku, domin ku kamar kaburbura ne da ba a sa musu alama ba, waɗanda mutane suke takawa don rashin sani.” 카드
원어 21개 불러오는 중...
45
Sai ɗaya daga cikin masanan dokoki ya ce wa Yesu, “Malam, in ka faɗi waɗannan abubuwa haka, kai kuma ka zage mu ke nan.” 카드
원어 13개 불러오는 중...
46
Yesu ya amsa ya ce, “Ku masanan dokoki ma, kaitonku, domin kun ɗora wa mutane kaya masu nauyi waɗanda da ƙyar suke ɗaukawa, amma ku da kanku ba za ku sa ko yatsa ɗaya, don ku taimake su ba. 카드
원어 24개 불러오는 중...
47
“Kaitonku, domin kun gina kaburbura saboda annabawa, nan kuwa kakannin-kakanninku ne suka kashe su. 카드
원어 14개 불러오는 중...
48
Wannan ya shaida cewa kun amince da abin da kakannin-kakanninku suka yi. Sun karkashe annabawa, ku kuma kun gina kaburburansu. 카드
원어 21개 불러오는 중...
49
Saboda haka, Allah a cikin hikimarsa ya ce, ‘Zan aika musu da annabawa da manzanni. Za su kashe waɗansu, su kuma tsananta wa waɗansu.’ 카드
원어 20개 불러오는 중...
50
Saboda haka, alhakin jinin dukan annabawa da aka kashe, tun farkon duniya, yana kan wannan zamani, 카드
원어 16개 불러오는 중...
51
wato, tun daga jinin Habila, har zuwa jinin Zakariya, wanda aka kashe tsakanin bagade da mazauni. I, ina gaya muku, alhakinsu duka yana kan wannan zamani. 카드
원어 24개 불러오는 중...
52
“Kaitonku, masanan dokoki, domin kun ɗauke mabuɗin ilimi. Ku kanku ba ku shiga ba, kuma kun hana wa waɗanda suke shiga, su shiga.” 카드
원어 17개 불러오는 중...
53
Da Yesu ya bar wurin, sai Farisiyawa da malaman dokoki suka fara gaba mai tsanani da shi, kuma suna tsokanansa da tambayoyi. 카드
원어 20개 불러오는 중...
54
Suna fakonsa, don su kama shi a kan wata magana da zai faɗa. 카드
원어 13개 불러오는 중...
注解書 Luke 11章
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) パブリックドメイン (PD) 出典

章・書巻単位の注解

書巻概要、章の序論、複数章範囲など、特定の節ではない単位に接続された注解です。

章の序論

이 장에서, I. 그리스도께서는 제자들에게 기도하는 법을 가르치시고...

節・節範囲の注解

現在の章の特定の節、または節範囲に直接接続された注解です。

1-13 The Disciples Taught to Pray

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

14-26 Christ Accused of Leaguing with Satan; Watchfulness Inculcated

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

27-28 Praise and a Blessing

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

29-36 The Sign of the Prophet Jonah

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

37-54 Woes Denounced on That Generation; The Pharisees and Lawyers Reproved

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) パブリックドメイン (PD) 出典

節・節範囲の注解

現在の章の特定の節、または節範囲に直接接続された注解です。

1 Lu 11:1-13.

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

2 2-4. 마 6:9-13 주석 참조

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

3 3. 날마다, 등: 마태복음의 “오늘의” 양식을 구하는 청원을 이어지는...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

5 5-8. 밤중에 . . . 벗이 왔으니

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

7 7. 나를 괴롭게 하지 말라

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

8 8. 간청함

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

9 9-13. 마 7:7-11 주석 참조

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

13 13. 성령

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

14 Lu 11:14-36.

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

20 20. 하나님의 손가락

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

21 21, 22. 강한 자

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

22 22. 더 강한 자

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

23 23. 모으지 아니하는 자는 헤치는 자니라

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

27 27, 28. 이 말씀을 하실 때에 무리 중 한 여자가

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

29 29-32. 마 12:39-42 주석 참조

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

33 33-36. 마 5:14-16; 마 6:22, 23 주석 참조. 그러나 여기 눅 11:36은...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

37 Lu 11:37-54.

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

38 38. 이상히 여기더라, 등: 막 7:2-4 참조

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

39 39-41. 잔과 대접

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

40 40. 겉을 만드신 이가, 등: 곧 외적 생명이 그분께 속하고 그것을 자...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

41 41. 구제하라 . . . 그러면 . . . 모든 것이 깨끗하리라

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

42 42. 박하와 운향, 등: 그들이 엄격하게 해석한 레 27:30을 겨냥한 말...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

43 43. 높은 자리

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

44 44. 드러나지 않는, 등: 보이지 않게 숨겨진 무덤 위를 사람이 무심...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

46 46. 지기 어려운 짐, 등: 이는 율법 의식들의 번거로움 자체를 가리...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

47 47, 48. 너희가 세우는도다, 등: 그들은 겉으로 존경과 존귀를 표하...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

49 49-51. 지혜가 말하되, 등: 마 23:34의 “보라, 내가 보내노라”라는...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

50 50. 이 세대가 담당하게 되리라

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

51 51. 사가랴의 피

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

52 52. 지식의 열쇠

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

53 53, 54. 지극히 생생하고 가슴 아픈 장면이다. 그들은 급소를 찔렸다...

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

54 문단 표지

注解書のタイトルを開くと本文を読み込みます。

原文注解書は著作権保護期間が満了したパブリックドメイン著作です。scripture.how が提供する韓国語翻訳・編集・構造化コンテンツには別の利用条件が適用されます。

주석

선택한 구절의 주석서 내용