Read the Bible

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Luke Chapter 12

Featured verse

Ana nan sa’ad da taron dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, Yesu fara yin magana, da farko da almajiransa ya ce, “Ku yi hankali da yistin Farisiyawa, wato, munafunci. 눅 12:1

Next

Passage navigation

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Luke Chapter 12

Old Testament

Search

Search Bible Text

Original word search Strong · lemma · meaning

Version scope

Passage scope

Settings

View options

Site language

Site UI labels such as menus, buttons, and help text are shown in the selected language.

Theme

Site design

Changes the overall site layout and feel. Reader design only changes the Bible text area style.

Reader design

Detailed settings

The default scripture.how color style.

The selected style is saved in this browser. Sign in to save it on the server.

Top background

Bible scene uses generated hero images for this chapter. If no image exists yet, the reader falls back to the default background.

Hero transition

Verse buttons

On desktop, selection mode shows resource, multi-Bible, and comment buttons on hover. On mobile, they appear after selecting a verse.

Font size

Font

Original words

Right button shows aligned words as lexicon cards. Below verse shows all original-language tokens inline.

Open original word search

Original word search

All verses where this original word appears

Loading...

Loading...

Verse Resources

View original-language data, cross references, commentaries, Bible notes, and discussions in one place.

Press the original-language button to load this data.

Select a word.

Multi-Bible

Compare the current verse with your Multi-Bible settings.

Press the Multi-Bible button on a verse to load this view.

Cross references

Related Bible passages for this verse

Loading...

Related passage

Parallel passage text

Loading...

Original words

Original-language words in this verse

Loading...

Select a word.

Image

Bible note guide

Review the color meanings, columns, concept dictionary, and formatting terms prepared by the current Bible note author.

About version

Luke reading stats

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

This book (Luke)

Total chapters
24 chapters
Total verses
1,149 verses
Current chapter
12 / 24 chapters
Verses in this chapter
59 verses
Chapter progress50%
Verse progress through this chapter54.4%

Entire Bible (from Genesis)

Current chapter
985 / 1,189 chapters
Total verses
31,087 verses
Overall chapter progress82.8%
Overall verse progress through this chapter82.1%

Bible note guide

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

Beware of the Leaven of the Pharisees

1
Ana nan sa’ad da taron dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, Yesu fara yin magana, da farko da almajiransa ya ce, “Ku yi hankali da yistin Farisiyawa, wato, munafunci. 카드
원어 27개 불러오는 중...
2
Ba abin da yake rufe da ba za a fallasa ba, ko kuma abin da yake ɓoye da ba za a bayyana ba. 카드
원어 12개 불러오는 중...
3
Abin da kuka faɗa a cikin duhu, za a ji shi a hasken rana. Kuma abin da kuka faɗa a kunne, a cikin ɗakunan ciki-ciki, za a yi shelarsa daga kan rufin ɗakuna. 카드
원어 24개 불러오는 중...
4
“Ina dai gaya muku abokaina, kada ku ji tsoron masu kashe jiki, amma bayan haka, ba sauran abin da za su iya yi. 카드
원어 21개 불러오는 중...
5
Amma zan nuna muku wanda za ku ji tsoronsa. Ku ji tsoron wanda, bayan da ya kashe jikin, yana da iko ya jefa ku cikin jahannama ta wuta. I, ina gaya muku, ku ji tsoronsa. 카드
원어 21개 불러오는 중...
6
Ba ana sayar da kanari biyar a kan kobo biyu ba? Duk da haka, Allah bai manta da ko ɗayansu ba. 카드
원어 16개 불러오는 중...
7
Tabbatacce, gashin kanku ɗin nan ma, an ƙidaya su duka. Kada ku ji tsoro. Darajarku ta fi na kanari masu yawa girma. 카드
원어 15개 불러오는 중...
8
“Ina gaya muku, duk wanda ya shaida ni a gaban mutane, Ɗan Mutum ma zai shaida shi a gaban mala’ikun Allah. 카드
원어 25개 불러오는 중...
9
Amma wanda ya yi mūsun sanina a gaban mutane, shi ma za a yi mūsunsa a gaban mala’ikun Allah. 카드
원어 13개 불러오는 중...
10
Kuma duk wanda ya faɗi kalmar zagi a kan Ɗan Mutum, za a gafarta masa, amma duk wanda ya saɓa wa Ruhu Mai Tsarki, ba za a gafarta masa ba. 카드
원어 21개 불러오는 중...
11
“Sa’ad da an kai ku a gaban majami’u, da gaban masu mulki, da kuma gaban masu iko, kada ku damu da yadda za ku kāre kanku, ko kuma abin da za ku faɗa, 카드
원어 22개 불러오는 중...
12
gama Ruhu Mai Tsarki zai koya muku abin da ya dace ku faɗa a lokacin.” 카드
원어 13개 불러오는 중...

The Parable of the Rich Fool

13
Sai wani mutum daga cikin taron ya ce masa, “Malam, ka ce wa ɗan’uwana ya raba gādon da ni.” 카드
원어 17개 불러오는 중...
14
Yesu ya amsa masa ya ce, “Kai, wa ya naɗa ni alƙali, ko mai sulhu a tsakaninku?” 카드
원어 13개 불러오는 중...
15
Sai ya ce musu, “Ku lura fa! Ku tsare kanku daga dukan kowane irin kwaɗayi. Ran mutum ba ya danganta a kan yawan dukiyarsa ba.” 카드
원어 24개 불러오는 중...
16
Sai ya gaya musu wannan misali ya ce, “Gonar wani mai arziki ta ba da amfani sosai. 카드
원어 12개 불러오는 중...
17
Ya yi tunani a ransa ya ce, ‘Ba ni da inda zan ajiye amfanin gonana. Me zan yi ke nan?’ 카드
원어 15개 불러오는 중...
18
“Sai ya ce, ‘Ga abin da zan yi. Zan rushe rumbunana, in gina manya, in zuba dukan hatsina da kayana a ciki. 카드
원어 22개 불러오는 중...
19
Ni kuma zan ce wa raina, “Kana da kaya da yawa masu kyau, da aka yi ajiyarsu domin shekaru da dama masu zuwa. Yi hutunka, ka ci, ka sha, ka yi annashuwa.” ’ 카드
원어 17개 불러오는 중...
20
“Amma Allah ya ce masa, ‘Kai wawa! A wannan dare za a nemi ranka. Bayan haka, wa zai gāji abin da ka tara wa kanka?’ 카드
원어 20개 불러오는 중...
21
“Haka zai zama ga duk wanda ya tara wa kansa dukiya, amma ba shi da arziki a gaban Allah.” 카드
원어 9개 불러오는 중...

Do Not Be Anxious About Your Life

22
Sai Yesu ya ce wa almajiransa, “Saboda haka, ina faɗa muku, kada ku damu game da rayuwarku, abin da za ku ci, ko kuma game da jikinku, abin da za ku yafa. 카드
원어 23개 불러오는 중...
23
Rai ya fi abinci, jiki kuma ya fi tufafi. 카드
원어 12개 불러오는 중...
24
Ku dubi hankaki. Ba sa shuki ko girbi, kuma ba su da ɗakin ajiya ko rumbu ba, duk da haka, duk da haka, Allah na ciyar da su. Darajarku ta fi na tsuntsaye sau da yawa! 카드
원어 25개 불러오는 중...
25
Wane ne a cikinku ta wurin damuwarsa, zai iya ƙara ko sa’a ɗaya ga rayuwarsa? 카드
원어 13개 불러오는 중...
26
Tun da ba za ku iya yin wannan ƙanƙanin abu ba, me ya sa kuke damuwa a kan sauran? 카드
원어 10개 불러오는 중...
27
“Ku dubi yadda furanni suke girma. Ba sukan yi aiki, ko saƙa ba, duk da haka, ina faɗa muku cewa, ko Solomon cikin kyakkyawan darajarsa duka, bai yafa kayan ado da ya kai kamar na ko ɗaya a cikinsu ba. 카드
원어 23개 불러오는 중...
28
In haka ne Allah yake yi wa ciyayin jeji sutura, wadda yau suna nan, sa’an nan gobe kuma a jefa cikin wuta, Allah ba zai yi muku sutura fiye da ciyayin jeji ba, ya ku masu ƙarancin bangaskiya! 카드
원어 22개 불러오는 중...
29
Kada ku sa zuciyarku a kan abin da za ku ci, ko abin da za ku sha, kada ku damu a kan su. 카드
원어 12개 불러오는 중...
30
Gama duniya da ba tă san Allah ba, tana faman neman dukan waɗannan abubuwa, Ubanku na sama kuwa, ya san kuna bukatarsu. 카드
원어 16개 불러오는 중...
31
Amma ku nemi mulkinsa, za a kuwa ƙara muku waɗannan abubuwa. 카드
원어 11개 불러오는 중...
32
“Ya ƙaramin garke, kada ku ji tsoro, gama ya gamshi Ubanku ya ba ku mulkin. 카드
원어 14개 불러오는 중...
33
Ku sayar da dukiyarku, ku ba wa matalauta. Ku yi wa kanku jakar kuɗin da ba za su lalace ba. Ku yi wa kanku ajiyar dukiyar da ba za tă kare ba a sama, inda ɓarawo ba zai yi kusa ba, asu kuma ba za su iya su lalatar ba. 카드
원어 24개 불러오는 중...
34
Gama inda dukiyarku take, nan ne zuciyarku ma take. 카드
원어 12개 불러오는 중...

Watchful Servants

35
“Ku shirya ɗamara don hidima. Ku bar fitilunku suna ci, 카드
원어 9개 불러오는 중...
36
kamar maza da suke jiran maigidansu ya dawo daga bikin aure. Saboda duk lokacin da ya dawo ya ƙwanƙwasa ƙofa, a shirye suke su buɗe masa nan da nan. 카드
원어 20개 불러오는 중...
37
Zai zama da albarka in maigida ya dawo, ya tarar da bayinsa suna zaman tsaro. Gaskiya ni faɗa muku, zai sa kayan hidima da kansa, ya sa bayinsa su zauna kan tebur, sa’an nan ya yi musu hidimar abinci. 카드
원어 22개 불러오는 중...
38
Zai zama da albarka ga bayin da maigidansu ya iske su, suna zaman tsaro, a duk lokacin da ya dawo, ko da ya dawo a sa’a ta biyu, ko ta uku na tsakar dare ne. 카드
원어 20개 불러오는 중...
39
Amma ku fahimci wannan. Da maigida ya san sa’ar da ɓarawo zai zo, ai, da ba zai bari a shiga, a fasa masa gida ba. 카드
원어 23개 불러오는 중...
40
Ku ma, sai ku zauna da shiri, domin Ɗan Mutum zai zo a sa’ar da ba ku yi tsammani ba.” 카드
원어 15개 불러오는 중...
41
Bitrus ya yi tambaya ya ce, “Ya Ubangiji, mu ne kake faɗa wa wannan misali, ko kuwa ga kowa da kowa ne?” 카드
원어 16개 불러오는 중...
42
Ubangiji ya amsa ya ce, “To, wane ne manaja mai aminci da hikima, wanda maigida ya ba shi riƙon bayinsa, domin ya ba su abincinsu a daidai lokaci? 카드
원어 27개 불러오는 중...
43
Zai zama da albarka ga bawan nan wanda maigidan ya dawo, ya same shi yana yin haka. 카드
원어 12개 불러오는 중...
44
Gaskiya nake gaya muku, maigidan zai ba shi riƙon dukan dukiyarsa. 카드
원어 11개 불러오는 중...
45
Amma da a ce bawan ya yi tunani a zuciyarsa ya ce, ‘Ai, maigidana ya yi jinkirin dawowa,’ sa’an nan ya fara dūkan bayin, maza da mata, ya kuma shiga ci, da sha, har da buguwa. 카드
원어 29개 불러오는 중...
46
Maigidan bawan nan zai dawo a ranar da wannan bawan bai yi tsammaninsa ba, kuma a sa’ar da bai sani ba. Maigidan zai yayyanka shi, ya kuma ba shi rabonsa tare da marasa bangaskiya. 카드
원어 28개 불러오는 중...
47
“Bawan da ya san nufin maigidansa, kuma bai yi shiri ba, ko kuma bai yi abin da maigidansa yake so ba, zai sha mummunan duka. 카드
원어 22개 불러오는 중...
48
Amma wanda bai sani ba, ya kuwa yi abin da ya isa horo, za a dūke shi kaɗan. Duk wanda aka ba shi mai yawa, mai yawan ne za a bida daga gare shi. Duk wanda kuma aka ba shi riƙon amana mai yawa, fiye da haka kuma za a bida daga gare shi. 카드
원어 26개 불러오는 중...

Jesus Came to Bring Division

49
“Na zo ne domin in kawo wuta a duniya. Ina so da ta riga ta ƙunu! 카드
원어 12개 불러오는 중...
50
Amma ina da baftismar da za a yi mini, na kuwa damu sosai, sai na kammala ta! 카드
원어 10개 불러오는 중...
51
Kuna tsammani na zo domin in kawo salama a duniya ne? A’a! Ina gaya muku, rabuwa ne. 카드
원어 14개 불러오는 중...
52
Daga yanzu, za a iske mutum biyar a gida ɗaya sun rabu, suna gāba da juna, uku suna gāba da biyu, biyun suna gāba da ukun. 카드
원어 17개 불러오는 중...
53
Za su rarrabu. Mahaifi yana gāba da ɗan, ɗan kuma yana gāba da mahaifin. Mahaifiya tana gāba da diyar, diyar kuma tana gāba da mahaifiyar. Suruka tana gāba da matar ɗa, matar ɗa kuma tana gāba da suruka.” 카드
원어 28개 불러오는 중...

Interpreting the Present Time

54
Ya ce wa taron, “Sa’ad da kuka ga hadari ya fito daga yamma, nan da nan kukan ce, ‘Za a yi ruwan sama,’ sai a kuwa yi. 카드
원어 20개 불러오는 중...
55
Sa’ad da kuma iska ta taso daga kudu, kukan ce, ‘Za a yi zafi,’ sai kuwa a yi. 카드
원어 10개 불러오는 중...
56
Munafukai! Kuna san yadda za ku fassara yanayin ƙasa da na sararin sama. Ta yaya ba ku san yadda za ku yi fassarar wannan zamani ba? 카드
원어 18개 불러오는 중...
57
“Don me ba ku iya auna wa kanku, abin da yake daidai ba? 카드
원어 9개 불러오는 중...
58
Yayinda kake kan hanyar zuwa kotu da maƙiyinka, ka yi matuƙar ƙoƙari ku shirya tun kuna kan hanya. In ba haka ba, zai kai ka gaban alƙali, alƙali kuma ya miƙa ka ga ɗan sanda, ɗan sanda kuma ya jefa ka a kurkuku. 카드
원어 37개 불러오는 중...
59
Ina gaya maka, ba za ka fita ba, sai ka biya kobo na ƙarshe.” 카드
원어 13개 불러오는 중...
Commentaries Luke Chapter 12
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) Public domain (PD) Source

Chapter and book-level commentary

Commentary connected to book overviews, chapter introductions, or chapter ranges rather than a specific verse.

Chapter intro

이 장에는 여러 상황에서 하신 우리 구주의 뛰어난 여러 강화가 담겨...

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1-12 Christ's Charge to His Apostles

Open the commentary title to load the content.

13-21 Worldly-mindedness Exposed

Open the commentary title to load the content.

22-40 Inordinate Care Reproved

Open the commentary title to load the content.

41-53 Vigilance and Exertion Inculcated

Open the commentary title to load the content.

54-59 Reconciliation to God

Open the commentary title to load the content.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) Public domain (PD) Source

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1 Lu 12:1-12.

Open the commentary title to load the content.

2 2. 숨은

Open the commentary title to load the content.

4 4, 5. 내가 너희에게 이르노니, 등: 너희는 “그것이 우리 목숨을 앗...

Open the commentary title to load the content.

5 5. 그를 두려워하라 . . . 그를 두려워하라

Open the commentary title to load the content.

6 6, 7. 다섯 마리가 두 앗사리온에

Open the commentary title to load the content.

8 8, 9. 시인하면 . . . 부인하면

Open the commentary title to load the content.

10 10. 인자 . . . 성령

Open the commentary title to load the content.

13 Lu 12:13-53.

Open the commentary title to load the content.

14 14. 이 사람아, 등: 이 부름을 “내 친구들아” 눅 12:4와 대조하라....

Open the commentary title to load the content.

15 15. 그들에게

Open the commentary title to load the content.

16 16-19. 한 부자, 등: 왜 이 사람이 “어리석은 자”라 불리는가? 눅 12...

Open the commentary title to load the content.

20 20, 21. 오늘 밤, 등: 그의 행로가 갑자기 끊어지는 것은 미래 위에...

Open the commentary title to load the content.

21 21. 자기를 위하여 재물을 쌓아 두고, 등: 이것은 여기서 그의 어리...

Open the commentary title to load the content.

22 22-31. 마 6:25-33 주석 참조

Open the commentary title to load the content.

25 25, 26. 너희 중에 누가, 등: 속을 갉아먹는 염려는 너희가 초조해하...

Open the commentary title to load the content.

29 29. 근심하지 말라, 등: 안정되지 못한 마음, 균형에서 벗어난 상태...

Open the commentary title to load the content.

32 32. 적은 무리여, 등: “적은 무리”라는 이 부드럽고 불쌍히 여기는...

Open the commentary title to load the content.

33 33, 34. 팔라, 등: 이는 마 6:19-21의 더욱 생생한 표현일 뿐이다 마...

Open the commentary title to load the content.

35 35-40. 허리에 띠를 띠고

Open the commentary title to load the content.

36 36. 혼인 집에서 돌아와

Open the commentary title to load the content.

37 37. 띠를 띠고, 등: “가장 장엄한 약속이다. 신랑이 그 엄숙한 혼인...

Open the commentary title to load the content.

38 38. 이경이나 삼경에

Open the commentary title to load the content.

41 41-48. 우리에게 하심이니이까 모든 사람에게 하심이니이까?

Open the commentary title to load the content.

42 42. 그러면 누가, 등: 다른 질문으로 간접적으로 대답하셔서 그들 스...

Open the commentary title to load the content.

44 44. 그 모든 소유를 그에게 맡기리라

Open the commentary title to load the content.

45 45. 때리기 시작하며, 등: 주인이 빨리 돌아오지 않을 것이라는 자신...

Open the commentary title to load the content.

46 46. 엄히 때리고

Open the commentary title to load the content.

48 48. 알지 못하고

Open the commentary title to load the content.

49 49-53. 보내려고

Open the commentary title to load the content.

50 50. 그러나 . . . 받을 세례, 등: 분명히 먼저 일어나야 할 그분 자...

Open the commentary title to load the content.

51 51. 평화 . . . ? 아니라, 등: 처음에는 평화의 반대이다. 마 10:34-...

Open the commentary title to load the content.

54 Lu 12:54-59.

Open the commentary title to load the content.

56 56. 어찌 . . . 분별하지 못하느냐, 등: 유대 교회에 그때가 얼마나...

Open the commentary title to load the content.

57 57. 또 어찌하여 스스로, 등: 그들은 이것을 하려면 우리가 가진 것...

Open the commentary title to load the content.

58 58. 네가 함께 갈 때에, 등: 마 5:25, 26 주석 참조. 이 인상적인 말...

Open the commentary title to load the content.

Original commentaries are public-domain works whose copyright term has expired. Korean translations, editorial work, and structured content provided by scripture.how have separate usage terms.

주석

선택한 구절의 주석서 내용