성경 읽기

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 마태복음 13장

대표 구절

A ranan nan sai Yesu ya fita daga gida ya je ya zauna a bakin tafkin. 마 13:1

다음

본문 이동

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 마태복음 13장

구약

검색

본문 검색

원어 검색 Strong · lemma · 뜻

버전 범위

본문 범위

설정

보기 옵션

사이트 언어

메뉴, 버튼, 안내문 같은 사이트 UI 문구가 선택한 언어로 표시됩니다.

화면 테마

사이트 디자인

사이트 전체의 레이아웃과 분위기를 바꿉니다. 읽기 화면 디자인은 본문 내부 스타일만 바꿉니다.

읽기 화면 디자인

상세 설정

현재 scripture.how 기본 색감입니다.

선택한 스타일은 이 브라우저에 저장됩니다. 로그인하면 서버에 저장할 수 있습니다.

상단 배경

성경 장면은 이 장에 생성된 hero 이미지를 사용합니다. 아직 이미지가 없으면 기본 배경으로 표시됩니다.

Hero 전환

구절 버튼 표시

선택 시 표시는 PC에서는 구절에 마우스를 올릴 때, 모바일에서는 구절을 선택할 때 자료/멀티/댓글 버튼을 보여줍니다.

글자 크기

글꼴

원어 보기

오른쪽 버튼은 정렬된 단어를 카드(원어사전)로 표시하고, 구절 아래는 모든 원어 토큰을 인라인 표시합니다.

원어 검색 열기

원어 검색

이 원어가 등장하는 모든 구절

불러오는 중...

불러오는 중...

구절 자료

원어, 관주, 주석서, 성경노트, 댓글을 한 곳에서 봅니다.

원어 버튼을 눌러 불러옵니다.

단어를 선택하세요.

멀티성경

현재 절을 멀티성경 설정에 따라 비교합니다.

구절의 멀티성경 버튼을 눌러 불러옵니다.

관주

구절의 관련 성경 본문

불러오는 중...

연관 구절

병행 구절 본문

불러오는 중...

원어사전

구절의 원어 단어

불러오는 중...

단어를 선택하세요.

이미지

성경노트 안내

현재 성경노트 작성자가 함께 읽도록 정리한 색상 의미, 칼럼, 개념사전, 서식 용어를 확인할 수 있습니다.

역본 소개

마태복음 읽기 통계

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

이 책 (마태복음)

전체 장수
28장
전체 절수
1,068절
현재 장
13 / 28장
이 장 절수
58절
장 진행율46.4%
절 진행율 (이 장까지)42.4%

성경 전체 (창세기부터)

현재 장
942 / 1,189장
전체 절수
31,087절
전체 장 진행율79.2%
전체 절 진행율 (이 장까지)75.9%

성경노트 안내

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

The Parable of the Sower

1
A ranan nan sai Yesu ya fita daga gida ya je ya zauna a bakin tafkin. 카드
원어 15개 불러오는 중...
2
Taron mutane mai yawan gaske suka taru kewaye da shi har ya kai sai da ya shiga jirgin ruwa ya zauna, yayinda dukan mutane suka tsaya a gaci. 카드
원어 21개 불러오는 중...
3
Sa’an nan ya faɗa musu abubuwa da yawa cikin misalai, yana cewa, “Wani manomi ya fita don yă shuka irinsa. 카드
원어 13개 불러오는 중...
4
Da yana yafa irin, waɗansu suka fāffāɗi a kan hanya, tsuntsaye kuwa suka zo suka cinye su. 카드
원어 18개 불러오는 중...
5
Waɗansu suka fāɗi a wurare mai duwatsu, inda babu ƙasa sosai, nan da nan kuwa suka tsira, da yake ƙasar ba zurfi. 카드
원어 20개 불러오는 중...
6
Sai dai da rana ta ɗaga, sai tsire-tsiren suka ƙone, suka kuma yanƙwane domin ba su da saiwa sosai. 카드
원어 11개 불러오는 중...
7
Waɗansu irin suka fāɗi a cikin ƙaya, ƙayan kuwa ta yi girma ta shaƙe su. 카드
원어 13개 불러오는 중...
8
Har yanzu, waɗansu irin suka fāffāɗi a ƙasa mai kyau, inda suka ba da amfani riɓi ɗari, sittin ko kuma talatin na abin da aka shuka. 카드
원어 20개 불러오는 중...
9
Duk mai kunnen ji, yă ji.” 카드
원어 5개 불러오는 중...

The Purpose of the Parables

10
Almajiran suka zo wurinsa suka tambaye shi, “Me ya sa kake wa mutane magana da misalai?” 카드
원어 12개 불러오는 중...
11
Ya amsa ya ce, “Sanin asirin mulkin sama kam, ku aka ba wa, amma su ba a ba su ba. 카드
원어 19개 불러오는 중...
12
Duk wanda yake da shi, za a ƙara masa, zai kuwa samu a yalwace. Duk wanda kuma ba shi da shi, ko ɗan abin da yake da shi ma, za a karɓe. 카드
원어 17개 불러오는 중...
13
Abin da ya sa nake musu magana da misalai ke nan. 카드
원어 16개 불러오는 중...
14
A kansu ne aka cika annabcin Ishaya cewa, 카드
원어 22개 불러오는 중...
15
Gama zuciyar mutanen nan ta taurare; 카드
원어 34개 불러오는 중...
16
Amma idanunku masu albarka ne domin suna gani, haka ma kunnuwanku domin suna ji. 카드
원어 13개 불러오는 중...
17
Gama gaskiya nake gaya muku, annabawa da mutane masu adalci da yawa sun yi marmarin ganin abin da kuke gani amma ba su gani ba, su kuma ji abin da kuke ji amma ba su ji ba. 카드
원어 23개 불러오는 중...

The Parable of the Sower Explained

18
“To, ku saurari ma’anar misali na mai shukan nan. 카드
원어 7개 불러오는 중...
19
Duk sa’ad da wani ya ji saƙo game da mulkin bai kuwa fahimce shi ba, mugun nan yakan zo yă ƙwace abin da aka shuka a zuciyarsa. Wannan shi ne irin da ya fāɗi a kan hanya. 카드
원어 27개 불러오는 중...
20
Wanda ya karɓi irin da ya fāɗi a wuraren duwatsu kuwa, shi ne mutumin da yakan ji maganar, nan da nan kuwa yă karɓe ta da murna. 카드
원어 18개 불러오는 중...
21
Sai dai da yake ba shi da saiwa, yakan ɗan jima kaɗan kawai. Da wata wahala ko tsanani ya auko masa saboda maganar, nan da nan sai yă ja da baya. 카드
원어 19개 불러오는 중...
22
Wanda ya karɓi irin da ya fāɗi cikin ƙaya kuwa, shi ne mutumin da yakan ji maganar, sai dai damuwoyin rayuwan nan da jarrabar arzikin duniya sukan shaƙe shi, yă sa maganar ta kāsa amfani. 카드
원어 29개 불러오는 중...
23
Amma wanda ya karɓi irin da ya fāɗi a ƙasa mai kyau, shi ne mutumin da yakan ji maganar yă kuwa fahimce ta. Yakan ba da amfani wani riɓi ɗari, sittin, ko talatin na abin da aka shuka.” 카드
원어 30개 불러오는 중...

The Parable of the Weeds

24
Yesu ya ba su wani misali. “Mulkin sama yana kama da wani da ya shuka iri mai kyau a cikin gonarsa. 카드
원어 18개 불러오는 중...
25
Amma yayinda kowa yake barci, abokin gābansa ya zo ya yafa ciyayi a cikin alkamar, ya tafi abinsa. 카드
원어 19개 불러오는 중...
26
Sa’ad da alkamar ta tashi ta yi kawuna, sai ciyayin ma suka bayyana. 카드
원어 13개 불러오는 중...
27
“Bayin mai gonar suka zo wurinsa suka ce, ‘Ranka yă daɗe, ashe, ba iri mai kyau ka shuka a gonarka ba? To, ina ciyayin nan suka fito?’ 카드
원어 22개 불러오는 중...
28
“Sai ya ce, ‘Abokin gāba ne ya yi wannan.’ 카드
원어 18개 불러오는 중...
29
“Ya amsa ya ce, ‘A’a, don kada garin tuttumɓuke ciyayi, ku cire har da alkamar. 카드
원어 13개 불러오는 중...
30
Ku ƙyale su su yi girma tare sai lokacin girbi. A lokacin zan gaya wa masu girbi, da fari ku tara ciyayin ku kuma daure su dami-dami don a ƙone; sa’an nan ku tara alkamar ku kuma kawo su cikin rumbuna.’ ” 카드
원어 36개 불러오는 중...

The Parable of the Mustard Seed

31
Ya ba su wani misali ya ce, “Mulkin sama yana kama da ƙwayar mustad, wadda mutum ya ɗauka ya shuka a gonarsa. 카드
원어 21개 불러오는 중...
32
Ko da yake ita ce mafi ƙanƙanta cikin ƙwayoyinku, duk da haka sa’ad da ta yi girma, takan zama mafi girma cikin tsire-tsiren lambu ta kuma zama itace, har tsuntsayen sararin sama su zo su yi sheƙa a rassansa.” 카드
원어 29개 불러오는 중...

The Parable of the Leaven

33
Har yanzu ya ba su wani misali ya ce, “Mulkin sama yana kama da yisti wanda mace ta ɗauka ta kwaɓa garin alkama mai yawa, har sai da yistin ya gauraye yistin duka.” 카드
원어 23개 불러오는 중...
34
Yesu ya faɗa wa taron dukan waɗannan abubuwa cikin misalai; bai faɗa musu kome ba, sai tare da yin amfani da misalai. 카드
원어 15개 불러오는 중...
35
Ta haka aka cika abin da aka faɗa ta wurin annabi cewa, 카드
원어 19개 불러오는 중...

The Parable of the Weeds Explained

36
Sa’an nan ya bar taron ya shiga gida. Almajiransa kuwa suka zo wurinsa suka ce, “Bayyana mana misalin ciyayin nan a gona.” 카드
원어 25개 불러오는 중...
37
Ya amsa ya ce, “Mai yafa irin mai kyan nan, shi ne Ɗan Mutum. 카드
원어 15개 불러오는 중...
38
Gonar kuwa ita ce duniya, irin nan mai kyau kuwa suna a matsayin ’ya’yan mulkin. Ciyayin nan kuma su ne ’ya’yan mugun nan, 카드
원어 24개 불러오는 중...
39
abokin gāban da yake shuka su kuwa, Iblis ne. Lokacin girbi kuma shi ne ƙarshen zamani, masu girbin kuwa su ne mala’iku. 카드
원어 21개 불러오는 중...
40
“Kamar yadda aka tattara ciyayin aka kuma ƙone a wuta, haka zai zama a ƙarshen zamani. 카드
원어 16개 불러오는 중...
41
Ɗan Mutum zai aiki mala’ikunsa, su kuwa cire daga mulkinsa kome da yake jawo zunubi da kuma duk masu aikata mugunta. 카드
원어 22개 불러오는 중...
42
Za su jefa su cikin wuta mai zafi, inda za a yi kuka da cizon haƙora. 카드
원어 17개 불러오는 중...
43
Sa’an nan masu adalci za su haskaka kamar rana a mulkin Ubansu. Duk mai kunnen ji, yă ji.” 카드
원어 18개 불러오는 중...

The Parables of the Hidden Treasure and the Pearl

44
“Mulkin sama yana kama da dukiyar da aka ɓoye a gona. Da wani ya same ta, sai yă sāke ɓoye ta, sa’an nan cikin farin cikinsa yă je yă sayar da duk abin da yake da shi yă sayi gonar. 카드
원어 32개 불러오는 중...
45
“Har wa yau dai, mulkin sama yana kama da ɗan kasuwa mai neman lu’ulu’ai masu kyau. 카드
원어 12개 불러오는 중...
46
Da ya sami dutse guda mai daraja sosai, sai ya tafi ya sayar da dukan abin da yake da shi ya saye shi. 카드
원어 14개 불러오는 중...

The Parable of the Net

47
“Har yanzu, mulkin sama yana kama da abin kamun kifin da aka jefa cikin tafki yă kamo kifi iri-iri. 카드
원어 17개 불러오는 중...
48
Da abin kamun kifi ya cika, masuntan suka jawo shi gaci. Sai suka zauna suka tattara kifi masu kyau a kwanduna, amma suka zubar da marasa kyau. 카드
원어 19개 불러오는 중...
49
Haka zai kasance a ƙarshen zamani. Mala’iku za su zo su ware masu mugunta daga masu adalci 카드
원어 18개 불러오는 중...
50
su kuma jefa su cikin wuta mai zafi, inda za a yi kuka da cizon haƙora.” 카드
원어 17개 불러오는 중...
51
Yesu ya tambaye su ya ce, “Kun gane dukan waɗannan abubuwa?” 카드
원어 11개 불러오는 중...
52
Sa’an nan ya ce musu, “Saboda haka duk malamin dokokin da ya horu game da koyarwar mulkin sama, yana kama da maigida wanda yakan fitar daga ɗakin ajiyarsa sababbin dukiya da kuma tsofaffi.” 카드
원어 27개 불러오는 중...

Jesus Rejected at Nazareth

53
Sa’ad da Yesu ya gama ba da waɗannan misalai, sai ya ci gaba daga can. 카드
원어 11개 불러오는 중...
54
Yana isowa garinsa, sai ya fara koya wa mutane a cikin majami’arsu, suka kuwa yi mamaki. Suka yi ta tambaya suna cewa, “Ina wannan mutum ya sami irin wannan hikima da kuma ayyukan banmamaki haka? 카드
원어 25개 불러오는 중...
55
Wannan ba shi ne ɗan kafinta nan ba? Ba mahaifiyarsa ba ce Maryamu, ’yan’uwansa kuma Yaƙub, Yusuf, Siman da Yahuda ba? 카드
원어 24개 불러오는 중...
56
Duk ’yan’uwansa mata kuma ba tare da mu suke ba? To, a ina wannan mutum ya sami dukan waɗannan abubuwa?” 카드
원어 14개 불러오는 중...
57
Sai suka ji haushinsa. 카드
원어 24개 불러오는 중...
58
Bai kuwa yi abubuwan banmamaki da yawa a can ba saboda rashin bangaskiyarsu. 카드
원어 10개 불러오는 중...
주석서 마태복음 13장
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

이 장에서 우리는 다음과 같은 내용을 보게 된다. I. 그리스도께서...

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1-23 The Parable of the Sower; Why Christ Taught in Parables; Of the Sower and the Seed

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24-43 Parable of the Tares, the Mustard-Seed, the Leaven, etc.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

44-52 Various Parables

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

53-58 The Contempt of Christ by His Countrymen

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Mt 13:1-52.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

2 2. 큰 무리가 예수께 모여들어 예수께서 배에 올라앉으시고, 온 무리...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 3. 예수께서 비유로 여러 가지를 그들에게 말씀하여 이르셨다. 이 비...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

10 비유로 가르치신 이유마 13:10-17. 10. 제자들이 예수께 나아와 물었...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

11 11. 예수께서 대답하여 이르셨다. 천국의 비밀을 아는 것이 너희에게...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12 12. 누구든지 가진 자, 곧 그것을 귀하게 여겨 지키는 자는 더 받아...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

13 13. 그러므로 내가 그들에게 비유로 말한다. 주목할 것은, 주님께서...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

14 14. 그들에게 이사야의 예언이 이루어진다. 더 정확히는 ‘이루어지고...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

16 16. 그러나 너희 눈은 봄으로, 너희 귀는 들음으로 복이 있다. 곧 “...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

17 17. 진실로 내가 너희에게 이르노니 많은 선지자와 의인이 너희가 보...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24 둘째와 일곱째 비유, 곧 첫째 쌍: 밀과 가라지, 그리고 좋은 물고기...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

25 25, 38, 39. 사람들이 잘 때에 그 원수가 와서 밀 가운데 가라지를...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

26 26. 싹이 나고 열매를 맺을 때에 가라지도 보였다. 서로 대립하는 원...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

27 27. 집주인의 종들, 곧 그리스도의 사역자들이 와서 말했다. 주여,...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

28 28. 주인이 그들에게 말했다. 원수가 이렇게 하였다. 이는 선한 농부...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

29 29. 그러나 주인이 말했다. 아니다. “제때에 이루어질 것이나 지금은...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

30 30, 39. 둘 다 추수 때까지 함께 자라게 두라. 이는 보이는 교회 안...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

31 셋째와 넷째 비유, 곧 둘째 쌍: 겨자씨와 누룩마 13:31-33. 이 두 비...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

32 32. 이는 모든 씨보다 작은 것이로되, 절대적으로 그렇다는 뜻이 아...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

33 누룩마 13:33. 33. 예수께서 또 다른 비유를 말씀하셨다. 천국은 여...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

34 34. 예수께서 이 모든 것을 무리에게 비유로 말씀하시고 비유가 아니...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

35 35. 이는 선지자를 통하여 말씀하신 것이 이루어지게 하려 하심이었...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

36 36-38. 그때 예수께서 무리를 떠나보내시고 집에 들어가셨다. 제자들...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

38 38. 가라지는 악한 자의 아들들이다. 이 씨 뿌림은 오직 “사람들이...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

39 39. 그것들을 뿌린 원수는 마귀이다. 마태복음 13:25의 표현처럼 강...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

41 41. 인자가 자기 천사들을 보내리니, 그들이 그의 나라에서 모든 넘...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

42 42. 그들을 풀무불에 던져 넣으리라. 더 정확히는 “그 풀무불”이다....

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

43 43. 그때 의인들은 자기 아버지의 나라에서 해와 같이 빛날 것이다....

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

44 다섯째와 여섯째 비유, 곧 셋째 쌍: 감추인 보화와 값진 진주마 13:4...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

45 값진 진주마 13:45-46. 45. 또 천국은 좋은 진주를 구하는 상인과 같...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46 46. 그가 값진 진주 하나를 발견하매 가서 자기의 모든 소유를 팔아...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

47 좋은 물고기와 나쁜 물고기마 13:47-50. 이 짧은 비유의 목적은 가라...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

48 48. 그물이 가득 차매 사람들이 물가로 끌어냈다. 택하신 자의 수가...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

49 49. 세상 끝에도 이러하리라 등은 마태복음 13:42 주석을 보라. 우리...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

51 51. 예수께서 그들에게 말씀하셨다. 여기서 ‘그들’은 열두 제자를 뜻...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

52 52. 그때 예수께서 그들에게 말씀하셨다. 그러므로, 곧 우리가 말하...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

53 Mt 13:53-58.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

54 54. 자기 고향에 이르셨다. 이는 마가복음 6:1에서 분명하듯 나사렛...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

55 55. 이는 목수의 아들이 아니냐? 마가복음 6:3에서는 “이는 목수가...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

56 56. 그의 누이들은 다 우리와 함께 있지 아니하냐. 그런즉 이 사람의...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

58 58. 그들이 믿지 않으므로 거기서 많은 권능을 행하지 않으셨다. 마...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

원문 주석서는 저작권 보호 기간이 만료된 공개 도메인 저작입니다. scripture.how가 제공하는 한글 번역·편집·구조화 콘텐츠에는 별도 이용 조건이 적용됩니다.

주석

선택한 구절의 주석서 내용