성경 읽기

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 민수기 16장

대표 구절

Kora ɗan Izhar, wanda yake Balawe ne daga dangin Kohatawa, wata rana ya nemi Datan da Abiram ’ya’yan Eliyab, da On ɗan Felet dukansu daga kabilar Ruben, suka haɗa kai 민 16:1

다음

본문 이동

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 민수기 16장

구약

검색

본문 검색

원어 검색 Strong · lemma · 뜻

버전 범위

본문 범위

설정

보기 옵션

사이트 언어

메뉴, 버튼, 안내문 같은 사이트 UI 문구가 선택한 언어로 표시됩니다.

화면 테마

사이트 디자인

사이트 전체의 레이아웃과 분위기를 바꿉니다. 읽기 화면 디자인은 본문 내부 스타일만 바꿉니다.

읽기 화면 디자인

상세 설정

현재 scripture.how 기본 색감입니다.

선택한 스타일은 이 브라우저에 저장됩니다. 로그인하면 서버에 저장할 수 있습니다.

상단 배경

성경 장면은 이 장에 생성된 hero 이미지를 사용합니다. 아직 이미지가 없으면 기본 배경으로 표시됩니다.

Hero 전환

구절 버튼 표시

선택 시 표시는 PC에서는 구절에 마우스를 올릴 때, 모바일에서는 구절을 선택할 때 자료/멀티/댓글 버튼을 보여줍니다.

글자 크기

글꼴

원어 보기

오른쪽 버튼은 정렬된 단어를 카드(원어사전)로 표시하고, 구절 아래는 모든 원어 토큰을 인라인 표시합니다.

원어 검색 열기

원어 검색

이 원어가 등장하는 모든 구절

불러오는 중...

불러오는 중...

구절 자료

원어, 관주, 주석서, 성경노트, 댓글을 한 곳에서 봅니다.

원어 버튼을 눌러 불러옵니다.

단어를 선택하세요.

멀티성경

현재 절을 멀티성경 설정에 따라 비교합니다.

구절의 멀티성경 버튼을 눌러 불러옵니다.

관주

구절의 관련 성경 본문

불러오는 중...

연관 구절

병행 구절 본문

불러오는 중...

원어사전

구절의 원어 단어

불러오는 중...

단어를 선택하세요.

이미지

성경노트 안내

현재 성경노트 작성자가 함께 읽도록 정리한 색상 의미, 칼럼, 개념사전, 서식 용어를 확인할 수 있습니다.

역본 소개

민수기 읽기 통계

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

이 책 (민수기)

전체 장수
36장
전체 절수
1,288절
현재 장
16 / 36장
이 장 절수
50절
장 진행율44.4%
절 진행율 (이 장까지)49.7%

성경 전체 (창세기부터)

현재 장
133 / 1,189장
전체 절수
31,087절
전체 장 진행율11.2%
전체 절 진행율 (이 장까지)13.7%

성경노트 안내

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

The Rebellion of Korah and His Company

1
Kora ɗan Izhar, wanda yake Balawe ne daga dangin Kohatawa, wata rana ya nemi Datan da Abiram ’ya’yan Eliyab, da On ɗan Felet dukansu daga kabilar Ruben, suka haɗa kai 카드
원어 17개 불러오는 중...
2
suka tayar wa Musa. Sai suka nemi goyon bayan sanannun shugabannin Isra’ilawa da aka naɗa a majalisa su guda 250, 카드
원어 14개 불러오는 중...
3
tare kuwa suka zo wurin Musa da Haruna, suka ce musu, “Kun wuce gona da iri! Dukan jama’an nan masu tsarki ne, kowannensu, Ubangiji kuma yana tare da su. Me ya sa kuke ɗaukan kanku fiye da taron jama’ar Ubangiji?” 카드
원어 21개 불러오는 중...
4
Da Musa ya ji haka, sai ya fāɗi rubda ciki ya yi addu’a 카드
원어 5개 불러오는 중...
5
Sai ya ce wa Kora da dukan waɗannan da suke tare shi, “Da safe, Ubangiji zai nuna wane ne yake nasa, da kuma wane ne yake da tsarki. Zai kuma sa mutumin yă zo kusa da shi. Mutumin da ya zaɓa kuwa zai sa yă zo kusa da shi. 카드
원어 23개 불러오는 중...
6
Kai Kora da ƙungiyarka, gobe, za ku ɗauki farantai, 카드
원어 8개 불러오는 중...
7
ku zuba wuta a ciki, ku kuma zuba musu turaren wuta a gaban Ubangiji. Sa’an nan wanda Ubangiji ya zaɓa a tsakaninmu sh ne mai tsarki. Ku Lawiyawa ku ne kuka wuce gona da iri!” 카드
원어 20개 불러오는 중...
8
Musa ya kuma ce wa Kora, “Yanzu ku saurara, ku Lawiyawa! 카드
원어 8개 불러오는 중...
9
Ashe, bai ishe ku ba, cewa Allah na Isra’ila, ya keɓe ku daga sauran jama’ar Isra’ilawa, ya kuma kawo ku kusa da shi don ku yi aiki a tabanakul na Ubangiji, ku kuma tsaya a gaba jama’a don ku yi musu aiki? 카드
원어 21개 불러오는 중...
10
Ya kawo ku da kuma dukan ’yan’uwanku Lawiyawa kusa da shi, amma yanzu kuna ƙoƙari ku karɓi aikin firist. 카드
원어 11개 불러오는 중...
11
Kai da ƙungiyarka kun haɗa kai kuna yi wa Haruna gunaguni, amma wane ne Haruna? A zahiri tawaye ne kuke wa Ubangiji.” 카드
원어 14개 불러오는 중...
12
Sai Musa ya aika a kira Datan da Abiram, ’ya’yan Eliyab maza, amma suka ce, “Ba za mu zo ba! 카드
원어 10개 불러오는 중...
13
Bai isa ba ne da ka fitar da mu daga ƙasar mai zub da madara da zuma, ka kawo mu nan hamada don ka kashe mu? Yanzu kuma so kake ka mai da kanka sarki a bisanmu? 카드
원어 14개 불러오는 중...
14
Ban da haka ma, ai, ba ka riga ka kai mu ƙasar mai zub da madara da zuma ba, ba ka ba mu gādon filaye da gonakin annabi ba, yanzu kuma kana so ka ruɗe mu. Mun ƙi, ba za mun zo ba!” 카드
원어 19개 불러오는 중...
15
Sai Musa ya husata ƙwarai, ya ce wa Ubangiji, “Kada ka karɓi hadayarsu. Ban ƙwace wani jakinsu ba, ban kuwa cuce waninsu ba.” 카드
원어 20개 불러오는 중...
16
Musa ya ce wa Kora, “Da kai da kuma dukan ƙungiyarka za ku bayyana a gaban Ubangiji gobe, kai da su. Haruna ma zai kasance a can. 카드
원어 14개 불러오는 중...
17
Kowannenku zai ɗauki faranti yă zuba turare a ciki. Wato, farantai 250 ke nan, a kuma miƙa su a gaban Ubangiji. Kai da Haruna za ku miƙa farantanku, ku ma.” 카드
원어 18개 불러오는 중...
18
Sai kowane mutum ya ɗauki farantinsa, ya sa wuta da kuma turare a ciki, suka tsaya da Musa da Haruna a ƙofar Tentin Sujada. 카드
원어 15개 불러오는 중...
19
Sa’ad da Kora ya tara mabiyansa don su yi hamayya da Musa da Haruna a ƙofar Tentin Sujada, sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana ga dukan taron. 카드
원어 16개 불러오는 중...
20
Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna, 카드
원어 7개 불러오는 중...
21
“Ku ware kanku daga taron nan don in gama da su nan take.” 카드
원어 7개 불러오는 중...
22
Amma Musa da Haruna suka fāɗi rubda ciki suka tā da murya suka ce, “Ya Allah, Allahn ruhohin dukan ’yan adam, za ka husata da dukan taron ne, bayan mutum ɗaya ne ya yi zunubi?” 카드
원어 16개 불러오는 중...

Judgment as the Earth Splits and Swallows Them

23
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, 카드
원어 5개 불러오는 중...
24
“Faɗa wa taron cewa, ‘Ku nisanci tentin Kora, da na Datan, da na Abiram.’ ” 카드
원어 10개 불러오는 중...
25
Musa ya tashi ya tafi wurin Datan da Abiram, dattawan Isra’ilawa kuwa suka bi shi. 카드
원어 10개 불러오는 중...
26
Ya gargaɗe taron ya ce, “Ku ƙaurace wa tentin waɗannan mugayen mutane! Kada ku taɓa kome da yake nasu, domin kada a shafe ku saboda zunubansu.” 카드
원어 20개 불러오는 중...
27
Sai suka tashi daga inda tentin Kora, da Datan, da Abiram suke. Datan da Abiram kuwa suka fita suna tsaye tare da matansu da ’ya’yansu da ’yan ƙananansu a ƙofar tentinsu. 카드
원어 16개 불러오는 중...
28
Sai Musa ya ce musu, “Da haka za ku san cewa Ubangiji ne ya aiko ni, in yi dukan waɗannan abubuwa, ba da nufin kaina na yi su ba. 카드
원어 15개 불러오는 중...
29
In waɗannan mutane sun mutu kamar yadda mutane suke mutuwa, in abin da yakan sami kowa shi ne ya same su, to, ba Ubangiji ne ya aiko ni ba. 카드
원어 14개 불러오는 중...
30
Amma in Ubangiji ya kawo wani abu sabo, ya sa ƙasa ta buɗe bakinta, ta haɗiye su da dukan abin da suke da shi, suka gangara cikin kabari a raye, ta haka za ku sani mutanen nan sun rena Ubangiji.” 카드
원어 24개 불러오는 중...
31
Nan da nan da ya gama faɗi wannan, sai ƙasa ta tsage inda Datan da Abiram suke tsaye, 카드
원어 11개 불러오는 중...
32
ta kuma buɗe bakinta, ta haɗiye su tare da mutanen gidansu da dukan mutanen Kora da dukan abin da yake mallakarsu. 카드
원어 16개 불러오는 중...
33
Suka gangara cikin kabari da rai, tare dukan mallakarsu; ƙasa ta rufe su, suka hallaka, suka rabu da jama’ar. 카드
원어 13개 불러오는 중...
34
Da jin kukansu, dukan Isra’ilawa da suke kewaye da su suka gudu, suna ihu, “Ƙasa za tă haɗiye mu, mu ma!” 카드
원어 11개 불러오는 중...
35
Sai wuta ta fito daga wurin Ubangiji ta cinye mutane 250 da suke miƙa hadaya da turare. 카드
원어 11개 불러오는 중...

The Censers Hammered into a Covering for the Altar

36
Ubangiji ya ce wa Musa, 카드
37
“Ka gaya wa Eleyazar ɗan Haruna, firist, yă kawar da farantan ƙona turare daga wurin da wutar ta cinye, yă watsar da gawayin a wani wuri, gama farantan tsarkakakku ne, 카드
38
gama an yi amfani da farantan don miƙa mini turare. Sai ka ɗauki farantan mutanen da suka yi zunubin da ya jawo musu mutuwa ka ƙera farantan, ka yi murfin bagade da su, gama an miƙa su a gaban Ubangiji, suka zama tsarkakakku. Bari su zama alama ga Isra’ilawa.” 카드
39
Haka Eleyazar, firist, ya tattara farantan tagulla waɗanda mutanen da aka hallaka suka kawo, ya ƙera murfin bagade da su, 카드
40
yadda Ubangiji ya umarce shi, ta wurin Musa. Wannan ya zama abin tuni ga Isra’ilawa domin kada wani da ba firist ba, bai kuwa fito a cikin zuriyar Haruna ba, yă zo don yă ƙona turare a gaban Ubangiji, domin kada yă zama kamar Kora da mabiyansa. 카드

The Plague upon the Murmuring Congregation

41
Kashegari dukan taron Isra’ilawa suka yi gunaguni a kan Musa da Haruna suka ce, “Kun kashe mutanen Ubangiji.” 카드
42
Bayan haka, sai dukan jama’a suka taru domin su nuna rashin yardansu da abin da suke zato Musa da Haruna ne suka aikata. Da suka fuskanci Tentin Sujada, nan take sai girgije ya rufe shi, ɗaukaka Ubangiji kuwa ta bayyana. 카드
43
Sai Musa da Haruna suka je gaban Tentin Sujada, 카드
44
Ubangiji kuma ya ce wa Musa, 카드
45
“Ku nisanci wannan taro, gama yanzu nan zan hallaka su.” Sai Musa da Haruna suka fāɗi rubda ciki. 카드
46
Sai Musa ya ce wa Haruna, “Ka ɗauki farantinka ka sa turare a ciki, da wuta daga bagade, ka yi maza ka tafi wajen taron, ka yi kafara dominsu. Gama fushin Ubangiji ya riga ya sauko; an kuma fara annoba.” 카드
47
Saboda haka Haruna ya yi kamar yadda Musa ya faɗa, ya ruga a guje zuwa tsakiyar taron. An riga an fara annobar a cikin mutane, amma Haruna ya miƙa turaren ya kuma yi kafara dominsu. 카드
48
Ya tsaya tsakanin matattu da masu rai, annobar kuwa ta tsaya. 카드
49
Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora. 카드
50
Sai Haruna ya komo wurin Musa a ƙofar Tentin Sujada, gama annobar ta ƙare. 카드
주석서 민수기 16장
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

이 장에 담긴 역사의 연대는 전적으로 불확실하다. 아마도 이 반란들...

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1-50 Korah, Dathan, and Abiram (1490 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Nu 16:1-30.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 3. 그들이 모여 모세와 아론을 거슬러

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

4 4. 모세가 듣고 엎드렸다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

5 5-11. 고라와 그의 모든 무리에게 말하여

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

6 6, 7. 너 고라와 네 모든 무리는 향로를 가져다가

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12 12-14. 모세가 다단과 아비람을 부르러 사람을 보내었더니

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

15 15. 모세가 심히 노하여

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

16 16-18. 모세가 고라에게 이르되 너와 네 모든 무리는 여호와 앞에 있...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

17 17. 향로 이백오십 개

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

20 20, 21. 여호와께서 모세와 아론에게 말씀하여 이르시되, 너희는 이...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

22 22. 그들이 엎드려 이르되 하나님이여, 모든 육체의 생명의 하나님이...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24 24-26. 회중에게 말하여 ... 그 장막 사방에서 떠나라

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

27 27. 고라와 다단과 아비람의 장막

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

28 28-34. 모세가 이르되 이 일로 말미암아 여호와께서 나를 보내사 이...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

35 35. 여호와께로부터 불이 나와

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

37 37-40. 엘르아살에게 말하라

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

39 39, 40. 놋 향로를 ... 넓게 펴서 기념물로 삼으니

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

41 41. 이스라엘 자손의 온 회중이 모세와 아론을 원망하여 이르되 너희...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

48 48. 그가 산 자와 죽은 자 사이에 섰을 때

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Adam Clarke's Commentary and Critical Notes on the Bible · Adam Clarke (1831) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

Introduction

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Verse 1

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 Verse 3

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

5 Verse 5

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

15 Verse 15

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

22 Verse 22

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

30 Verse 30

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

33 Verse 33

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

37 Verse 37

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

41 Verse 41

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46 Verse 46

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

48 Verse 48

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Barnes' Notes on the Bible · Albert Barnes (1870) Public Domain 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Verse 1

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

2 Verse 2

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 Verse 3

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

9 Verse 9

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

11 Verse 11

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

13 Verse 13

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

14 Verse 14

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24 Verse 24

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

27 Verse 27

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

32 Verse 32

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

35 Verse 35

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

37 Verse 37

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

38 Verse 38

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

45 Verse 45

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46 Verse 46

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

47-48 Verses 47-48

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

원문 주석서는 저작권 보호 기간이 만료된 공개 도메인 저작입니다. scripture.how가 제공하는 한글 번역·편집·구조화 콘텐츠에는 별도 이용 조건이 적용됩니다.

주석

선택한 구절의 주석서 내용