성경 읽기

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 다니엘 2장

대표 구절

A shekara ta biyu ta mulkinsa, Nebukadnezzar ya yi mafarkai; hankalinsa ya tashi har ya kāsa barci. 단 2:1

다음

본문 이동

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 다니엘 2장

구약

검색

본문 검색

원어 검색 Strong · lemma · 뜻

버전 범위

본문 범위

설정

보기 옵션

사이트 언어

메뉴, 버튼, 안내문 같은 사이트 UI 문구가 선택한 언어로 표시됩니다.

화면 테마

사이트 디자인

사이트 전체의 레이아웃과 분위기를 바꿉니다. 읽기 화면 디자인은 본문 내부 스타일만 바꿉니다.

읽기 화면 디자인

상세 설정

현재 scripture.how 기본 색감입니다.

선택한 스타일은 이 브라우저에 저장됩니다. 로그인하면 서버에 저장할 수 있습니다.

상단 배경

성경 장면은 이 장에 생성된 hero 이미지를 사용합니다. 아직 이미지가 없으면 기본 배경으로 표시됩니다.

Hero 전환

구절 버튼 표시

선택 시 표시는 PC에서는 구절에 마우스를 올릴 때, 모바일에서는 구절을 선택할 때 자료/멀티/댓글 버튼을 보여줍니다.

글자 크기

글꼴

원어 보기

오른쪽 버튼은 정렬된 단어를 카드(원어사전)로 표시하고, 구절 아래는 모든 원어 토큰을 인라인 표시합니다.

원어 검색 열기

원어 검색

이 원어가 등장하는 모든 구절

불러오는 중...

불러오는 중...

구절 자료

원어, 관주, 주석서, 성경노트, 댓글을 한 곳에서 봅니다.

원어 버튼을 눌러 불러옵니다.

단어를 선택하세요.

멀티성경

현재 절을 멀티성경 설정에 따라 비교합니다.

구절의 멀티성경 버튼을 눌러 불러옵니다.

관주

구절의 관련 성경 본문

불러오는 중...

연관 구절

병행 구절 본문

불러오는 중...

원어사전

구절의 원어 단어

불러오는 중...

단어를 선택하세요.

이미지

성경노트 안내

현재 성경노트 작성자가 함께 읽도록 정리한 색상 의미, 칼럼, 개념사전, 서식 용어를 확인할 수 있습니다.

역본 소개

다니엘 읽기 통계

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

이 책 (다니엘)

전체 장수
12장
전체 절수
357절
현재 장
2 / 12장
이 장 절수
49절
장 진행율16.7%
절 진행율 (이 장까지)19.6%

성경 전체 (창세기부터)

현재 장
852 / 1,189장
전체 절수
31,087절
전체 장 진행율71.7%
전체 절 진행율 (이 장까지)70.2%

성경노트 안내

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

Nebuchadnezzar's Forgotten Dream and the Wise Men's Distress

1
A shekara ta biyu ta mulkinsa, Nebukadnezzar ya yi mafarkai; hankalinsa ya tashi har ya kāsa barci. 카드
원어 12개 불러오는 중...
2
Sai sarki ya sa aka tattara masa masu sihiri da masu dabo da bokaye da masanan taurari domin su faɗi abin da ya yi mafarki a kai. Da suka shigo suka tsaya a gaban sarki, 카드
원어 14개 불러오는 중...
3
sai ya ce musu, “Na yi mafarkin da ya dame ni kuma ina so in san me yake nufi.” 카드
원어 10개 불러오는 중...
4
Sai masanan taurarin suka amsa wa sarki da Arameyanci “Ran sarki yă daɗe! Ka faɗa wa bayinka mafarkin, mu kuma sai mu fassara.” 카드
원어 13개 불러오는 중...
5
Sai sarki ya amsa wa masanan taurarin ya ce, “Na mance da abin, idan ba ku tuno mini mafarkin, duk da fassararsa ba, to, za a daddatse ku gunduwa-gunduwa, a mai da gidajenku juji. 카드
원어 18개 불러오는 중...
6
Amma in har kuka faɗa mini mafarkina kuka kuma bayyana fassararsa, za ku sami lada mai girma. Saboda haka ku faɗa mini mafarkin da kuma fassararsa.” 카드
원어 15개 불러오는 중...
7
Sai suka sāke amsa masa suka ce, “Ran sarki yă daɗe, faɗa wa bayinka mafarkin, mu kuma za mu fassara shi.” 카드
원어 9개 불러오는 중...
8
Sai sarki ya amsa ya ce, “Na gane cewa kuna ƙoƙari ku ɓata lokaci ne kawai domin ku ga na manta da abin. 카드
원어 19개 불러오는 중...
9
In ba ku faɗa mini mafarkin ba, akwai hukunci guda ɗaya kurum dominku. Kun haɗa baki domin ku faɗa mini munanan al’amura domin ku ruɗe ni har lokaci yă wuce. Sai ku faɗa mini mafarkin, ta haka kuwa zan sani za ku iya yi mini fassararsa.” 카드
원어 27개 불러오는 중...
10
Sai masanan taurarin suka amsa wa sarki suka ce, “Babu wani mutum a duniyan nan da zai iya yin abin da sarki yake nema! Babu wani sarki mai daraja da girma wanda ya taɓa yin irin wannan tambaya ga masu sihiri ko masu dabo ko masanan taurari. 카드
원어 31개 불러오는 중...
11
Abin da sarki yake nema yana da wuya matuƙa. Babu wani da zai iya bayyana wannan ga sarki sai dai alloli; kuma ba su zama tare da ’yan adam.” 카드
원어 20개 불러오는 중...
12
Wannan ya sa sarki ya fusata ƙwarai, ya ba da umarni a tafi da dukan masu hikima na Babilon a kashe su. 카드
원어 12개 불러오는 중...
13
Sai aka ba da dokar da za a kashe masu hikima, sa’an nan aka aika mutane su je su nemo Daniyel da abokansa domin a kashe su. 카드
원어 8개 불러오는 중...

Daniel Prays for the Mystery and Receives an Answer

14
Sa’ad da Ariyok, shugaban ƙungiyar matsaran sarki, ya fita domin yă kashe masu hikima na Babilon, sai Daniyel ya yi masa magana cikin hikima da dabara. 카드
원어 15개 불러오는 중...
15
Ya tambayi mai tsaro na sarki, “Me ya sa sarki ya fitar da wannan doka haka da fushi?” Sai Ariyok ya yi wa Daniyel bayanin batun. 카드
원어 18개 불러오는 중...
16
Da jin haka sai Daniyel ya tafi wurin sarki ya nemi ƙarin lokaci, domin yă bayyana wa sarki mafarkin da kuma fassararsa. 카드
원어 12개 불러오는 중...
17
Sa’an nan Daniyel ya komo gida ya kuma sanar wa abokansa Hananiya, Mishayel da Azariya, batun nan duka. 카드
원어 10개 불러오는 중...
18
Ya roƙe su su roƙi jinƙan Allah na sama domin wannan mafarki, saboda kada a kashe shi da abokansa tare da sauran masu hikima na Babilon. 카드
원어 18개 불러오는 중...
19
A wannan dare sai aka bayyana wa Daniyel mafarkin cikin wahayi. Daniyel kuwa ya ɗaukaka Allah na sama. 카드
원어 12개 불러오는 중...
20
Ya ce, 카드
원어 18개 불러오는 중...
21
Yana sāke lokuta, 카드
원어 14개 불러오는 중...
22
Yakan bayyana zurfafa da ɓoyayyun abubuwa; 카드
원어 11개 불러오는 중...
23
Na gode maka ina yabonka, Allah na kakannina. 카드
원어 20개 불러오는 중...

Daniel Reveals the Dream Before the King

24
Sai Daniyel ya tafi wurin Ariyok, wanda sarki ya sa yă kashe masu hikiman Babilon, ya kuma ce masa, “Kada ka kashe masu hikiman Babilon ka kai ni wurin sarki, ni kuma zan fassara masa mafarkinsa.” 카드
원어 27개 불러오는 중...
25
Sai Ariyok ya kai Daniyel wurin sarki nan take ya ce masa, “Na gano wani mutum daga cikin kamammun kabilar Yahuda wanda zai faɗa wa sarki abin da mafarkin yake nufi.” 카드
원어 22개 불러오는 중...
26
Sarki ya tambayi Daniyel (wanda ake kira Belteshazar), za ka iya faɗa mini mafarkin da na yi ka kuma fassara shi? 카드
원어 15개 불러오는 중...
27
Daniyel ya amsa, “Babu wani mai hikima, ko mai sihiri, ko mai dabo ko mai duban da zai iya warware wa sarki wannan matsala da ta dame shi, 카드
원어 17개 불러오는 중...
28
amma akwai Allahn da yake a sama wanda yake bayyana asirai, ya nuna wa sarki Nebukadnezzar abin da zai faru a kwanaki masu zuwa. Mafarkinka da wahayin da ya wuce cikin tunaninka a sa’ad da kake kwance a gadonka su ne, 카드
원어 21개 불러오는 중...
29
“A sa’ad da kake kwance, ya sarki, tunaninka ya ga al’amuran da suke zuwa, kuma shi mai bayyana al’amuran ya bayyana maka asiran abubuwan da za su faru. 카드
원어 17개 불러오는 중...
30
Amma ba a bayyana mini wannan asiri saboda ina da wata hikima fiye da sauran mutane ba, sai dai domin a sanar wa sarki da fassarar, ka kuma san tunanin da ya shiga zuciyarka. 카드
원어 23개 불러오는 중...
31
“Ya sarki, ka ga wata babbar siffa, mai girma, siffa ce mai haske, abar bantsoro tana tsaye a gabanka. 카드
원어 17개 불러오는 중...
32
An yi kan wannan siffa da zinariya zalla, ƙirjinta da kuma hannuwanta an yi su da azurfa, cikinta da kuma cinyarta da tagulla ne. 카드
원어 14개 불러오는 중...
33
An yi ƙafafun da ƙarfe, tafin ƙafafunta kuma an yi rabi da ƙarfe rabi kuma da yumɓu. 카드
원어 12개 불러오는 중...
34
A lokacin da kake dubawa, sai aka yanko wani dutse, amma ba da hannun mutum ba. Ya fāɗa a kan ƙafafun siffar na ƙarfen da aka haɗa da yumɓu aka kuma ragargaje su. 카드
원어 18개 불러오는 중...
35
Sai ƙarfen da yambun da tagulla da azurfan da kuma zinariyan suka ragargaje a lokaci ɗaya ya zama kamar ƙaiƙayi a masussuka a lokacin kaka. Sai iska ta kwashe su ta tafi, har ba a iya ganin ko alamarsu. Amma dutsen da ya fāɗo a siffar ya girke ya zama tsauni ya kuma cika dukan duniya. 카드
원어 31개 불러오는 중...

The Dream of the Great Statue and the Eternal Kingdom

36
“Wannan shi ne mafarkin, yanzu kuma za mu fassara ta wa sarki. 카드
원어 6개 불러오는 중...
37
Ya, sarki, kai ne sarkin sarakuna. Allah na sama ya ba ka iko da girma da suna; 카드
원어 13개 불러오는 중...
38
a cikin hannunka ya sanya ɗan adam, da namun jeji da tsuntsayen sama. A duk inda suke zaune, ya maishe ka ka yi mulki a bisansu kai ne kan zinariyan nan na siffar. 카드
원어 19개 불러오는 중...
39
“A bayanka, za a yi wani mulki, wanda bai kai naka ba. A gaba kuma, za a yi mulki na uku wanda yake na tagulla, zai yi mulkin dukan duniya. 카드
원어 17개 불러오는 중...
40
A ƙarshe, za a yi mulki na huɗu, mai ƙarfi kamar ƙarfe, Da yake baƙin ƙarfe yakan kakkarya, ya ragargaje abubuwa, haka nan wannan mulki zai ragargaje sauran mulkoki 카드
원어 20개 불러오는 중...
41
Ka kuma ga an yi ƙafafun da yatsotsin da baƙin ƙarfe gauraye da yumɓu, wato, mulkin zai rabu, amma zai kasance da ƙarfi kamar na baƙin ƙarfe da yake gauraye da yumɓu. 카드
원어 29개 불러오는 중...
42
Kamar yadda yatsotsin rabi na ƙarfe rabi kuma na yumɓu ne, haka wannan mulki zai zama rabi mai ƙarfi rabi kuma marar ƙarfi. 카드
원어 16개 불러오는 중...
43
Kamar dai yadda ka ga ƙarfen ya gauraye da yumɓu, haka mutanen za su zama a gauraye amma ba za su haɗu da juna ba, kamar yadda baƙin ƙarfe da yumɓu ba su haɗuwa. 카드
원어 24개 불러오는 중...
44
“A lokacin mulkin waɗannan sarakunan, Allah na sama zai kafa mulki da ba zai taɓa rushewa ba, ba kuma za a ba ma waɗansu mutane ba. Zai ragargaje waɗannan mulkokin da kuma kawo su ga ƙarshe, amma shi wannan mulki zai dawwama har abada. 카드
원어 25개 불러오는 중...
45
Wannan shi ne ma’anar wannan wahayin da ka gani na dutsen da aka yanko daga jikin tsaunin, amma ba da hannun ɗan adam ba, dutsen da ya ragargaza ƙarfen, da tagullar, da yumɓun da azurfar da kuma zinariyar. 카드
원어 30개 불러오는 중...

The King Exalts Daniel and Promotes His Three Friends

46
Sai sarki Nebukadnezzar ya fāɗi da fuskarsa har ƙasa a gaban Daniyel domin ya girmama shi ya kuma umarta a miƙa hadaya da kuma hadayar ƙonawa ta turare ga Daniyel. 카드
원어 13개 불러오는 중...
47
Sarki ya kuma ce wa Daniyel, “Tabbatacce Allahnka shi ne Allahn alloli da kuma Sarkin sarakuna da mai bayyana asirai, gama ka iya bayyana wannan asiri.” 카드
원어 20개 불러오는 중...
48
Sai sarki ya ɗora Daniyel a babban matsayi ya kuma sanya shi mai mulki a kan dukan yankin ƙasar Babilon; ya kuma ɗora shi yă zama mai kula da duk masu hikima. 카드
원어 20개 불러오는 중...
49
Bugu da ƙari, bisa ga bukatar Daniyel sai sarki yă naɗa Shadrak da Meshak da Abednego su zama masu kula da harkokin lardin Babilon, amma Daniyel kuma ya tsaya a fadar sarki. 카드
원어 17개 불러오는 중...
주석서 다니엘 2장
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

다니엘은 꿈을 깨달았다고 했습니다다니엘 1:17. 그리고 여기서 우리...

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1-13 Nebuchadnezzar's Forgotten Dream (603 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

14-23 The Dream Revealed to Daniel; Daniel's Thanksgiving (603 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24-30 Nebuchadnezzar's Dream (603 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

31-45 Nebuchadnezzar's Dream Interpreted (603 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46-49 Nebuchadnezzar's Honours Daniel (603 BC)

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Da 2:1-49.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

2 2절. 갈대아 술사들. 여기서는 제사장-마술사들의 특정 계급을 가리...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 3절. 꿈을 알고자 하여 마음이 번민하였다. 그는 놀라 깨어났고, 어...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

4 4절. 여기서부터 다니엘서의 갈대아어 부분이 시작되어 7장 끝까지...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

5 5절. 그 일이 내게서 떠났다. 곧 꿈을 잊었다는 뜻이다. 게세니우스...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

6 6절. 상급. 문자적으로는 '풍성하게 쏟아 부어지는 선물들'이다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

8 8절. 시간을 얻으려 한다. 문자적으로는 '산다'는 뜻이다. 에베소서...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

9 9절. 한 법령. 처음 명령을 뒤집는 둘째 명령은 있을 수 없다에스더...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

10 10절. 그것을 보일 사람이 없습니다. 하나님은 이방인들이 자기 입으...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

11 11절. 육체와 함께 거하지 아니하는 신들. 이는 '땅 위의 아무 사람...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12 12, 13절. 다니엘과 그의 동료들은 실제로 마기나 갈대아인들 가운데...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

14 14절. 왕의 시위대장. 사형 집행자들을 지휘하는 사람이다난외주와...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

15 15절. 어찌하여 명령이 그리 급하냐. 우리 모두와 상의하기도 전에...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

16 16절. 다니엘이 들어갔다. 아마도 직접 들어간 것이 아니라 왕에게...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

17 17절. 여기서 다니엘이 시간을 구한 이유가 드러난다다니엘 2:16. 그...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

18 18절. 합심 기도의 능력을 보여 주는 예다마태복음 18:19. 같은 수단...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

19 19절. 밤 환상 중에 나타났다욥기 33:15, 16

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

20 20절. 대답하여. 하나님의 선하심에 찬양으로 응답했다는 뜻이다. 하...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

21 21절. 때와 기한을 바꾸신다. '그는 여기서 느부갓네살의 꿈이 왕국...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

22 22절. 드러내신다욥기 12:22. 영적으로도 그러하다에베소서 1:17, 18...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

23 23절. 주께, 주께. 그는 모든 영광을 하나님께 돌린다. 내 조상들의...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24 24절. 그러므로. 하나님의 통보를 받았기 때문이다. 나를 왕 앞으로...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

25 25절. 내가 한 사람을 찾았습니다. 모든 궁정 신하들처럼 그는 기쁜...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

27 27절. 할 수 없습니다. 다니엘은 갈대아인들의 모든 학문을 배운 사...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

28 28절. 하나님. '지혜자들' 등과 대조된다다니엘 2:27. 비밀을 나타내...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

29 29절. 하나님은 자기 광대한 제국의 장래 운명을 묵상하고 있던 느부...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

30 30절. 내가 가진 어떤 지혜 때문이 아닙니다. 내가 이전에 나타냈을...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

31 31절. 세계 권세 전체가 거대한 인간 형상으로 나타난다. 바벨론은...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

32 32절. 고대 주화에서는 국가들이 종종 인간 형상으로 표현된다. 머리...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

33 33절. 은으로 된 두 팔이 메대와 바사의 왕들을 뜻하고요세푸스, 놋...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

34 34절. 돌. 메시아와 그의 나라를 가리킨다창세기 49:24; 시편 118:22...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

35 35절. 함께 부서졌다. 하나님의 나라가 드러난 국면에서, 곧 그 영적...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

36 36절. 우리가. 다니엘과 그의 세 친구를 가리킨다

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

37 37절. 왕은 왕들 중의 왕입니다. 가장 충만한 권세의 위탁은 느부갓...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

38 38절. 사람, 짐승, 새. 본래 사람에게 의도되었던 지배권이다창세기...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

39 39절. 메대-바사가 둘째 왕국이라는 것은 다니엘 5:28과 다니엘 8:20...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

40 40절. 철. 이 환상은 로마 권력의 영토적 범위보다 그 성격을 보여...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

41 41-43절. 발과 발가락, 일부는 진흙이고 일부는 철. 곧 이어 '그 나...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

44 44절. 이 왕들의 때에. 이 왕국들의 때, 곧 네 왕국 중 마지막 왕국...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

45 45절. 손대지 아니하고. 다니엘 2:35 주석을 보라. '네가 보았은즉'...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

46 46절. 엎드려 다니엘에게 절하였다. 다니엘의 인격 안에서 하나님께...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

47 47절. 왕들의 주재. 세계 권세는 마침내 이것을 인정해야 할 것이다...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

48 48절. 느부갓네살에게 그런 꿈이 허락된 한 이유가 여기서 드러난다....

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

49 49절. 다니엘이 청하였다. 그가 높아졌을 때 자기의 낮은 친구들을...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

원문 주석서는 저작권 보호 기간이 만료된 공개 도메인 저작입니다. scripture.how가 제공하는 한글 번역·편집·구조화 콘텐츠에는 별도 이용 조건이 적용됩니다.

주석

선택한 구절의 주석서 내용