Read the Bible

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Mark Chapter 12

Featured verse

Sa’an nan ya fara yi musu magana da misalai ya ce, “Wani mutum ya shuka gonar inabi. Ya kewaye ta da katanga, ya haƙa rami domin matsin inabin, ya kuma gina ɗakin gadi. Sai ya ba wa waɗansu manoma hayar gonar inabin, sa’an nan ya yi tafiya. 막 12:1

Next

Passage navigation

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Mark Chapter 12

Old Testament

Search

Search Bible Text

Original word search Strong · lemma · meaning

Version scope

Passage scope

Settings

View options

Site language

Site UI labels such as menus, buttons, and help text are shown in the selected language.

Theme

Site design

Changes the overall site layout and feel. Reader design only changes the Bible text area style.

Reader design

Detailed settings

The default scripture.how color style.

The selected style is saved in this browser. Sign in to save it on the server.

Top background

Bible scene uses generated hero images for this chapter. If no image exists yet, the reader falls back to the default background.

Hero transition

Verse buttons

On desktop, selection mode shows resource, multi-Bible, and comment buttons on hover. On mobile, they appear after selecting a verse.

Font size

Font

Original words

Right button shows aligned words as lexicon cards. Below verse shows all original-language tokens inline.

Open original word search

Original word search

All verses where this original word appears

Loading...

Loading...

Verse Resources

View original-language data, cross references, commentaries, Bible notes, and discussions in one place.

Press the original-language button to load this data.

Select a word.

Multi-Bible

Compare the current verse with your Multi-Bible settings.

Press the Multi-Bible button on a verse to load this view.

Cross references

Related Bible passages for this verse

Loading...

Related passage

Parallel passage text

Loading...

Original words

Original-language words in this verse

Loading...

Select a word.

Image

Bible note guide

Review the color meanings, columns, concept dictionary, and formatting terms prepared by the current Bible note author.

About version

Mark reading stats

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

This book (Mark)

Total chapters
16 chapters
Total verses
673 verses
Current chapter
12 / 16 chapters
Verses in this chapter
44 verses
Chapter progress75%
Verse progress through this chapter74%

Entire Bible (from Genesis)

Current chapter
969 / 1,189 chapters
Total verses
31,087 verses
Overall chapter progress81.5%
Overall verse progress through this chapter79.5%

Bible note guide

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

The Parable of the Tenants

1
Sa’an nan ya fara yi musu magana da misalai ya ce, “Wani mutum ya shuka gonar inabi. Ya kewaye ta da katanga, ya haƙa rami domin matsin inabin, ya kuma gina ɗakin gadi. Sai ya ba wa waɗansu manoma hayar gonar inabin, sa’an nan ya yi tafiya. 카드
원어 24개 불러오는 중...
2
Da lokacin girbi ya yi, sai ya aiki wani bawa wajen ’yan hayan, don yă karɓo masa ’ya’yan inabin daga wurinsu. 카드
원어 18개 불러오는 중...
3
Amma suka kama shi, suka yi masa dūka, suka kore shi hannun wofi. 카드
원어 8개 불러오는 중...
4
Sai ya sāke aikan wani bawa wurinsu, amma suka bugi wannan mutum a kai, suka wulaƙanta shi. 카드
원어 13개 불러오는 중...
5
Har yanzu ya sāke aikan wani. Wannan kuwa suka kashe. Ya aika waɗansu da yawa; suka bubbuge waɗansu, sauran kuwa suka kashe. 카드
원어 15개 불러오는 중...
6
“Sauran mutum ɗaya da ya rage ya aika, ɗa, da yake ƙauna. Daga ƙarshe sai ya aike shi, yana cewa, ‘Za su girmama ɗana.’ 카드
원어 19개 불러오는 중...
7
“Amma ’yan hayan suka ce wa juna, ‘Aha! Wannan shi ne magājin. Ku zo mu kashe shi, gādon kuma yă zama namu.’ 카드
원어 20개 불러오는 중...
8
Sai suka kama shi suka kashe, suka jefa shi bayan gonar inabin. 카드
원어 10개 불러오는 중...
9
“To, me, mai gonar inabin zai yi ke nan? Zai zo yă karkashe dukan ’yan hayan nan, ya kuma ba wa waɗansu gonar inabin. 카드
원어 17개 불러오는 중...
10
Ba ku taɓa karanta wannan Nassi ba, 카드
원어 15개 불러오는 중...
11
Ubangiji ya yi wannan, 카드
원어 10개 불러오는 중...
12
Sai manyan Firistoci da malaman dokoki da shugabanni suka nemi hanyar da za su kama shi, domin sun gane ya yi misalin a kansu ne. Amma suka ji tsoron taron, saboda haka suka bar shi suka yi tafiyarsu. 카드
원어 20개 불러오는 중...

Paying Taxes to Caesar

13
Daga baya, sai suka tura waɗansu Farisiyawa da mutanen Hiridus zuwa wurin Yesu, domin su sa masa tarko a cikin maganarsa. 카드
원어 14개 불러오는 중...
14
Suka zo wurinsa suka ce, “Malam, mun san kai mutum ne mai mutunci. Ba ka bin ra’ayin mutane, don ba ka nuna bambanci. Amma kana koyar da hanyar Allah bisa ga gaskiya. Daidai ne a biya wa Kaisar haraji, ko babu? 카드
원어 36개 불러오는 중...
15
Mu biya ko kada mu biya?” 카드
원어 16개 불러오는 중...
16
Suka kawo masa kuɗin, sai ya tambaye, su ya ce, “Hoton wane ne wannan? Kuma rubutun wane ne wannan?” 카드
원어 18개 불러오는 중...
17
Sai Yesu ya ce musu, “Ku ba wa Kaisar abin da yake na Kaisar, ku ba wa Allah kuma abin da yake na Allah.” 카드
원어 21개 불러오는 중...

The Sadducees Dispute About the Resurrection

18
Sa’an nan Sadukiyawa da suke cewa, babu tashin matattu, suka zo masa da tambaya. 카드
원어 14개 불러오는 중...
19
Suka ce, “Malam, Musa ya rubuta mana cewa, in ɗan’uwan wani mutum ya mutu, ya bar mata babu ’ya’ya, dole mutumin ya auri gwauruwar, yă kuma samo wa ɗan’uwansa ’ya’ya. 카드
원어 30개 불러오는 중...
20
To, an yi waɗansu ’yan’uwa guda bakwai. Na fari ya yi aure, ya mutu babu ’ya’ya. 카드
원어 13개 불러오는 중...
21
Na biyun ya auri gwauruwar, sai shi ma ya mutu, babu ’ya’ya. Haka kuma na ukun. 카드
원어 16개 불러오는 중...
22
A gaskiya, ba ko ɗaya daga cikin bakwai ɗin da ya bar ’ya’ya. Daga ƙarshe, macen ta mutu. 카드
원어 15개 불러오는 중...
23
To, a tashin matattu, matar wa za tă zama, don duk su bakwai nan sun aure ta?” 카드
원어 16개 불러오는 중...
24
Yesu ya ce, “Ashe, ba a cikin kuskure kuke ba saboda rashin sanin Nassi, ko ikon Allah? 카드
원어 19개 불러오는 중...
25
Sa’ad da matattu suka tashi, ba za su yi aure ba, ba kuwa za a ba da su ga aure ba. Za su zama kamar yadda mala’iku suke a cikin sama. 카드
원어 17개 불러오는 중...
26
Game da tashin matattu kuwa, ashe, ba ku karanta a cikin littafin Musa ba, game da labarin ɗan kurmin nan mai cin wuta da Musa ya gani a jeji, yadda Allah ya yi magana da shi ya ce, ‘Ni ne Allah na Ibrahim, Allah na Ishaku da kuma Allah na Yaƙub’? 카드
원어 33개 불러오는 중...
27
Shi ba Allah na matattu ba ne, shi Allah na masu rai ne. Kun yi mummunan kuskure!” 카드
원어 12개 불러오는 중...

The Greatest Commandment

28
Wani daga cikin malaman dokoki ya zo ya ji suna muhawwara. Da ya lura cewa Yesu ya amsa musu daidai, sai ya tambaye shi ya ce, “A cikin dukan dokoki, wacce ta fi girma duka?” 카드
원어 20개 불러오는 중...
29
Yesu ya ce, “Wadda ta fi girma duka, ita ce wannan. ‘Ku saurara, ya Isra’ila, Ubangiji Allahnmu, Ubangiji ɗaya ne. 카드
원어 20개 불러오는 중...
30
Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan hankalinka, da kuma dukan ƙarfinka.’ 카드
원어 32개 불러오는 중...
31
Na biyun ita ce, ‘Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.’ Ba wata doka da ta fi waɗannan.” 카드
원어 16개 불러오는 중...
32
Mutumin ya ce, “Malam, ka faɗi daidai. Daidai ne da ka ce, Allah ɗaya ne, babu kuma wani sai shi. 카드
원어 20개 불러오는 중...
33
Nuna ƙauna ga Allah da dukan zuciyarka, da dukan ganewarka, da dukan ƙarfinka, da kuma nuna ƙauna ga maƙwabcinka kamar kanka, ya fi dukan hadayun ƙonawa da sadakoki.” 카드
원어 38개 불러오는 중...
34
Da Yesu ya ga ya amsa da hikima, sai ya ce masa, “Ba ka da nisa da mulkin Allah.” Daga lokacin, ba wanda ya yi karambani yin masa wata tambaya. 카드
원어 24개 불러오는 중...

Is the Christ the Son of David

35
Yayinda Yesu yake koyarwa a filin haikalin, sai ya yi tambaya ya ce, “Yaya malaman dokoki suke cewa Kiristi ɗan Dawuda ne? 카드
원어 19개 불러오는 중...
36
Dawuda da kansa ya yi magana ta wurin Ruhu Mai Tsarki ya ce, 카드
원어 29개 불러오는 중...
37
Dawuda da kansa ya kira shi ‘Ubangiji.’ To, ta yaya zai zama ɗansa?” 카드
원어 18개 불러오는 중...

A Warning Against the Scribes

38
Sa’ad da Yesu yake koyarwa ya ce, “Ku lura da malaman dokoki. Sukan so yin tafiya a manyan riguna, a kuma dinga gaishe su a wuraren kasuwanci. 카드
원어 21개 불러오는 중...
39
Sukan kuma nemi wuraren zama mafi daraja a majami’u, da kuma wuraren zaman manya a bukukkuwa. 카드
원어 10개 불러오는 중...
40
Suna ƙwace gidajen gwauraye, kuma don nuna iyawa, sukan yi dogayen addu’o’i. Irin mutanen nan, za su sha hukunci mai tsanani sosai.” 카드
원어 14개 불러오는 중...

The Widow's Two Coins

41
Yesu ya zauna ɗaura da inda ake bayarwa, ya kuma dubi yadda taron suke sa kuɗinsu a cikin ɗakunan ajiya haikali. Masu arziki da yawa suka zuba kuɗaɗe masu yawa. 카드
원어 21개 불러오는 중...
42
Amma wata matalauciya gwauruwa, ta zo ta saka anini biyu, da suka yi daidai da rabin kobo. 카드
원어 11개 불러오는 중...
43
Yesu ya kira almajiransa wurinsa ya ce, “Gaskiya nake gaya muku, abin da matalauciya gwauruwan nan ta zuba cikin ɗakunan ajiya nan ya fi na sauran dukan. 카드
원어 24개 불러오는 중...
44
Dukansu sun bayar ne daga cikin arzikinsu; ita kuwa, daga cikin talaucinta, ta ba da kome, duk abin da take da shi na rayuwa.” 카드
원어 21개 불러오는 중...
Commentaries Mark Chapter 12
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) Public domain (PD) Source

Chapter and book-level commentary

Commentary connected to book overviews, chapter introductions, or chapter ranges rather than a specific verse.

Chapter intro

이 장에서 우리는 다음과 같은 내용을 보게 된다. I. 감사할 줄 모르...

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1-12 The Vineyard and Husbandmen

Open the commentary title to load the content.

13-17 The Question Respecting Tribute

Open the commentary title to load the content.

18-27 The Question of the Sadducees

Open the commentary title to load the content.

28-34 The Hopeful Scribe

Open the commentary title to load the content.

35-40 Christ the Son and Lord of David

Open the commentary title to load the content.

41-44 Christ Commendeth the Poor Widow

Open the commentary title to load the content.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) Public domain (PD) Source

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1 Mr 12:1-12.

Open the commentary title to load the content.

13 Mr 12:13-40.

Open the commentary title to load the content.

14 가이사에게 바치는 세금마가복음 12:14-17. 14절, “와서 이르되 선생...

Open the commentary title to load the content.

15 15절, “우리가 바치리이까 말리이까. 예수께서 그 외식함을 아시고.”...

Open the commentary title to load the content.

16 16절, “가져왔거늘 예수께서 이르시되 이 형상이 누구의 것이냐.” 이...

Open the commentary title to load the content.

17 17절, “이에 예수께서 이르시되 가이사의 것은 가이사에게 바치고.”...

Open the commentary title to load the content.

18 부활마가복음 12:18-27. 18절, “부활이 없다 하는 사두개인들이 예수...

Open the commentary title to load the content.

19 19-22절, “선생님이여, 모세가 우리에게 써 주기를”신명기 25:5, “어...

Open the commentary title to load the content.

23 23절, “일곱 사람이 다 그를 아내로 취하였으니 부활 때 곧 그들이...

Open the commentary title to load the content.

24 24절, “너희가 성경도 알지 못하고”는 장래 상태에 관한 성경을 알지...

Open the commentary title to load the content.

25 25절, “사람이 죽은 자 가운데서 살아날 때에는 장가도 아니 가고 시...

Open the commentary title to load the content.

26 26절, “죽은 자가 살아난다는 것을 말할진대 너희가 모세의 책 중에...

Open the commentary title to load the content.

27 27절, “하나님은 죽은 자의 하나님이 아니요 산 자의 하나님이시라.”...

Open the commentary title to load the content.

28 큰 계명마가복음 12:28-34. 마태복음 22:34는 “바리새인들이 예수께...

Open the commentary title to load the content.

29 29절, “예수께서 대답하시되 첫째는 이것이니.” 이곳의 독법은 상당...

Open the commentary title to load the content.

30 30절, “네가 … 하라.” 여기에는 하나님의 요구를 표현하는 율법의 언...

Open the commentary title to load the content.

31 31절, “둘째도 그와 같으니.” 마태복음 22:39에는 “그와 같으니”라고...

Open the commentary title to load the content.

32 32절, “서기관이 이르되 선생님이여 옳소이다.” 여기서 “선생님”은...

Open the commentary title to load the content.

33 33절, “마음을 다하고 … 또 이웃을 자기 자신과 같이 사랑하는 것이...

Open the commentary title to load the content.

34 34절, “예수께서 그가 지혜 있게 대답함을 보시고.” 여기서는 “지성...

Open the commentary title to load the content.

35 그리스도께서 다윗에 관해 바리새인들을 막으심마가복음 12:35-37. 3...

Open the commentary title to load the content.

36 36절, “다윗이 성령에 감동되어 친히 말하되 주께서 내 주께 이르시...

Open the commentary title to load the content.

37 37절, “다윗이 그리스도를 주라 하였은즉 어찌 그의 자손이 되겠느냐...

Open the commentary title to load the content.

38 서기관들에 대한 책망마가복음 12:38-40. 38절, “예수께서 가르치실...

Open the commentary title to load the content.

39 39절, “회당의 높은 자리와 잔치의 윗자리”는 높은 지위나 자리를 뜻...

Open the commentary title to load the content.

40 40절, “그들은 과부의 가산을 삼키며 외식으로 길게 기도하는 자니...

Open the commentary title to load the content.

41 Mr 12:41-44.

Open the commentary title to load the content.

Original commentaries are public-domain works whose copyright term has expired. Korean translations, editorial work, and structured content provided by scripture.how have separate usage terms.

주석

선택한 구절의 주석서 내용