Wa ya gaskata saƙonmu
Ya yi girma kamar dashe marar ƙarfi,
Mutane suka rena shi suka ƙi shi,
Tabbatacce ya ɗauki cututtukanmu
Amma aka yi masa rauni saboda laifofinmu,
Dukanmu, muna kama da tumakin da suka ɓata,
Aka wulaƙanta shi aka kuma yi masa azaba,
Da wulaƙanci da kuma hukunci aka ɗauke shi aka tafi.
Aka yi jana’izarsa tare da mugaye,
Duk da haka nufin Ubangiji ne a ƙuje shi yă kuma sa yă sha wahala,
Bayan wahalar ransa,
Saboda haka zan ba shi rabo tare da manya,