성경 읽기

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 사도행전 27장

대표 구절

Sa’ad da aka yanke shawara cewa za mu tashi a jirgin ruwa zuwa Italiya, sai aka danƙa Bulus da waɗansu ’yan kurkuku a hannun wani jarumin mai suna Juliyos, wanda yake na Bataliyar Babban Sarki. 행 27:1

다음

본문 이동

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · 사도행전 27장

구약

검색

본문 검색

원어 검색 Strong · lemma · 뜻

버전 범위

본문 범위

설정

보기 옵션

사이트 언어

메뉴, 버튼, 안내문 같은 사이트 UI 문구가 선택한 언어로 표시됩니다.

화면 테마

사이트 디자인

사이트 전체의 레이아웃과 분위기를 바꿉니다. 읽기 화면 디자인은 본문 내부 스타일만 바꿉니다.

읽기 화면 디자인

상세 설정

현재 scripture.how 기본 색감입니다.

선택한 스타일은 이 브라우저에 저장됩니다. 로그인하면 서버에 저장할 수 있습니다.

상단 배경

성경 장면은 이 장에 생성된 hero 이미지를 사용합니다. 아직 이미지가 없으면 기본 배경으로 표시됩니다.

Hero 전환

구절 버튼 표시

선택 시 표시는 PC에서는 구절에 마우스를 올릴 때, 모바일에서는 구절을 선택할 때 자료/멀티/댓글 버튼을 보여줍니다.

글자 크기

글꼴

원어 보기

오른쪽 버튼은 정렬된 단어를 카드(원어사전)로 표시하고, 구절 아래는 모든 원어 토큰을 인라인 표시합니다.

원어 검색 열기

원어 검색

이 원어가 등장하는 모든 구절

불러오는 중...

불러오는 중...

구절 자료

원어, 관주, 주석서, 성경노트, 댓글을 한 곳에서 봅니다.

원어 버튼을 눌러 불러옵니다.

단어를 선택하세요.

멀티성경

현재 절을 멀티성경 설정에 따라 비교합니다.

구절의 멀티성경 버튼을 눌러 불러옵니다.

관주

구절의 관련 성경 본문

불러오는 중...

연관 구절

병행 구절 본문

불러오는 중...

원어사전

구절의 원어 단어

불러오는 중...

단어를 선택하세요.

이미지

성경노트 안내

현재 성경노트 작성자가 함께 읽도록 정리한 색상 의미, 칼럼, 개념사전, 서식 용어를 확인할 수 있습니다.

역본 소개

사도행전 읽기 통계

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

이 책 (사도행전)

전체 장수
28장
전체 절수
1,003절
현재 장
27 / 28장
이 장 절수
44절
장 진행율96.4%
절 진행율 (이 장까지)97%

성경 전체 (창세기부터)

현재 장
1,045 / 1,189장
전체 절수
31,087절
전체 장 진행율87.9%
전체 절 진행율 (이 장까지)89.7%

성경노트 안내

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

The Beginning of the Voyage to Rome

1
Sa’ad da aka yanke shawara cewa za mu tashi a jirgin ruwa zuwa Italiya, sai aka danƙa Bulus da waɗansu ’yan kurkuku a hannun wani jarumin mai suna Juliyos, wanda yake na Bataliyar Babban Sarki. 카드
원어 22개 불러오는 중...
2
Muka shiga jirgin ruwa daga Andiramitiyum wanda yake shirin tashi zuwa tasoshin da suke bakin tekun lardin Asiya, sai muka kama tafiya. Aristarkus, mutumin Makidoniya daga Tessalonika, yana tare da mu. 카드
원어 19개 불러오는 중...
3
Kashegari muka sauka a Sidon; Juliyos kuwa, cikin alheri ga Bulus, ya bar shi yă je wajen abokansa domin su biya masa bukatunsa. 카드
원어 20개 불러오는 중...
4
Daga can kuma muka sāke kama tafiya muka zaga ta bayan tsibirin Saifurus saboda iska tana gāba da mu. 카드
원어 11개 불러오는 중...
5
Sa’ad da muka ƙetare tekun da yake sassan gaɓar Silisiya da Famfiliya sai muka sauka a Mira ta Lisiya. 카드
원어 15개 불러오는 중...
6
A can jarumin ya sami wani jirgin ruwan Alekzandariyan da za shi Italiya sai ya sa mu a ciki. 카드
원어 14개 불러오는 중...
7
Tafiyar ta ɗauki kwanaki da yawa muna yi kaɗan-kaɗan da ƙyar muka iso kusa da gaɓar Kinidus. Da iskar ta hana mu ci gaba, sai muka bi ta bayan tsibirin Kirit ɗaura da Salmone. 카드
원어 21개 불러오는 중...
8
Muka ci gaba a gefen gaɓar da ƙyar har muka iso wani wurin da ake kira Kyakkyawan Mafaka, kusa da garin Laseya. 카드
원어 16개 불러오는 중...
9
An riga an ɓata lokaci da yawa, tafiya kuwa ta riga ta zama da hatsari domin a lokacin Azumi ya riga ta wuce. Saboda haka Bulus ya gargaɗe su, 카드
원어 20개 불러오는 중...
10
ya ce, “Mutane, ina gani tafiyarmu za tă zama da masifa ta kuma kawo babbar hasara ga jirgin ruwan da kaya, da kuma ga rayukanmu ma.” 카드
원어 26개 불러오는 중...
11
Amma jarumin, a maimakon ya saurari abin da Bulus ya ce, sai ya bi shawarar matuƙi da kuma mai jirgin ruwan. 카드
원어 16개 불러오는 중...
12
Da yake tashar jirgin ruwan ba tă dace a ci damina a can ba, yawanci suka ba yanke shawara cewa mu ci gaba da tafiya, da bege za mu kai Funis mu ci damina a can. Wannan tashar jirgin ruwa ne a Kirit, tana fuskantar kudu maso yamma da kuma arewa maso yamma. 카드
원어 29개 불러오는 중...

The Ship Caught in the Storm

13
Da iska ta fara busowa daga kudu a hankali, sai suka yi tsammani sun sami abin da suke nema; saboda haka suka janye ƙugiyar jirgin ruwa suka bi ta gefen tsibirin Kirit. 카드
원어 12개 불러오는 중...
14
Ba a jima ba, sai ga wata guguwar iska mai ƙarfin da ake kira “’Yar arewa maso gabas,” ta buga daga tsibirin. 카드
원어 12개 불러오는 중...
15
Iskar ta ci ƙarfin jirgin ruwan har ya kāsa fuskantar iskar; saboda haka muka sallamar mata tă yi ta tura mu. 카드
원어 12개 불러오는 중...
16
Da muka bi ta bayan wani ɗan tsibirin da ake kira Kauda, da ƙyar muka jawo ɗan ƙaramin jirgin kusa da jirgin. 카드
원어 12개 불러오는 중...
17
Da mutanen suka jawo shi cikin babban jirgin ruwan, sai suka sa igiyoyi ta ƙarƙashin jirgin ruwan kanta don su ɗaɗɗaura shi. Don gudun kada a fyaɗa mu da yashin gaɓar Sirtis, sai suka saukar da ƙugiyar jirgin ruwan, suka bari aka yi ta tura jirgin haka. 카드
원어 19개 불러오는 중...
18
Haka muka yi ta shan bugun guguwar hadarin nan kashegari suka fara jajjefar da kayan da jirgin yake ɗauke da su a cikin teku. 카드
원어 8개 불러오는 중...
19
A rana ta uku, da hannuwansu suka jefar da kayan aikin jirgin ruwan a cikin teku. 카드
원어 9개 불러오는 중...
20
Da dai aka yi kwana da kwanaki ba a ga rana ko taurari ba guguwar iska kuma ta ci gaba da bugowa, a ƙarshe muka fid da zuciya za mu tsira. 카드
원어 21개 불러오는 중...
21
Bayan mutanen sun daɗe ba su ci abinci ba, Bulus ya miƙe tsaye a gabansu ya ce, “Mutane, da kun ji shawarata na kada ku tashi daga Kirit, da ba ku fāɗa wannan masifa da hasara ba. 카드
원어 31개 불러오는 중...
22
Amma yanzu ina ƙarfafa ku ku yi ƙarfin hali, domin ba ɗayanku da zai rasa ransa; jirgin ruwan ne kaɗai zai hallaka. 카드
원어 16개 불러오는 중...
23
Jiya da dare wani mala’ikan Allahn da nake nasa nake kuma bauta wa ya tsaya kusa da ni 카드
원어 15개 불러오는 중...
24
ya ce, ‘Kada ka ji tsoro, Bulus. Lalle za ka tsaya a gaban Kaisar a yi maka shari’a; Allah kuma cikin alherinsa ya ba ka dukan rayukan mutanen da suke tafiya tare da kai.’ 카드
원어 19개 불러오는 중...
25
Saboda haka ku yi ƙarfin hali, ku jama’a, gama gaskata Allah a kan cewa yadda aka faɗa mini ɗin nan, haka zai faru. 카드
원어 15개 불러오는 중...
26
Duk da haka, dole a fyaɗa mu a wani tsibiri.” 카드
원어 7개 불러오는 중...

Salvation Promised to the Crew and Passengers

27
A dare na goma sha huɗu iska dai tana ta korarmu a Tekun Adiriyatik, wajen tsakar dare sai masu tuƙin jirgin suka zaci sun yi kusa da ƙasa. 카드
원어 21개 불러오는 중...
28
Sai suka gwada zurfin ruwan suka ga ya kai ƙafa ɗari da ashirin. Bayan ɗan lokaci kaɗan suka sāke gwadawa suka ga zurfin ya kai ƙafa tasa’in. 카드
원어 14개 불러오는 중...
29
Don gudun kada a fyaɗa mu a kan duwatsu, sai suka saki ƙugiyoyin jirgin guda huɗu daga bayan jirgin suka yi fata gari ya waye. 카드
원어 16개 불러오는 중...
30
Cikin ƙoƙarin tserewa daga jirgin, sai masu tuƙin jirgin suka saukar da ɗan ƙaramin jirgin ruwan cikin tekun, suka yi kamar za su saki waɗansu ƙugiyoyi daga sashen gaba na babban jirgin ne. 카드
원어 22개 불러오는 중...
31
Sai Bulus ya ce wa jarumin da kuma sojojin, “In mutanen nan ba su tsaya a cikin jirgin nan ba, ba za ku tsira ba.” 카드
원어 19개 불러오는 중...
32
Sai sojojin suka yayyanke igiyoyin da suke riƙe da ɗan ƙaramin jirgin, suka bar shi ya bi ruwa. 카드
원어 12개 불러오는 중...
33
Kafin gari ya waye Bulus ya roƙe su duka su ci abinci. Ya ce, “Kwana goma sha huɗu ke nan, kuna zama cikin zulumi kun kuma kasance ba abinci, ba ku ci kome ba. 카드
원어 21개 불러오는 중...
34
Ina roƙonku yanzu ku ci abinci. Kuna bukatarsa don ku rayu. Ba ɗayanku da zai rasa ko gashin kansa guda ɗaya.” 카드
원어 20개 불러오는 중...
35
Bayan da ya faɗi haka, sai ya ɗauki burodi ya yi godiya ga Allah a gabansu duka. Sa’an nan ya gutsuttsura ya fara ci. 카드
원어 15개 불러오는 중...
36
Dukansu kuwa suka sami ƙarfafawa, suka kuma ci abinci. 카드
원어 8개 불러오는 중...
37
Dukanmu a jirgin kuwa mutane 276 ne. 카드
원어 11개 불러오는 중...
38
Sa’ad da suka ci iyakar abin da suke so, sai suka rage nauyin jirgin ta wurin zubar da hatsin a cikin tekun. 카드
원어 13개 불러오는 중...

The Ship Wrecked and All Are Saved

39
Da gari ya waye, ba su gane ƙasar da suke ba, amma suka ga wani lungu da gaci mai yashi, sai suka yanke shawara su kai jirgin can in za su iya. 카드
원어 22개 불러오는 중...
40
Da suka yanke ƙugiyoyin, sai suka bar su a cikin teku a lokaci guda kuma suka ɓalle maɗaurin abin juya jirgin. Sai suka tā da filafilan gaban jirgin daidai yadda iska za tă tura shi gaba, sa’an nan suka nufi gaci. 카드
원어 24개 불러오는 중...
41
Amma jirgin ruwan ya shiga yashi ya kafe. Kan jirgin ya shiga cikin yashin ya kāsa motsi, sai jirgin ya fara farfashewa ta baya saboda haukan raƙuman ruwa. 카드
원어 24개 불러오는 중...
42
Sojojin suka yi niyya su kakkashe ’yan kurkukun don hana waninsu yă yi iyo yă tsere. 카드
원어 13개 불러오는 중...
43
Amma jarumin ya so yă ceci ran Bulus, sai ya hana su aiwatar da niyyarsu. Ya kuma yi umarni duk waɗanda suka iya ruwa su fara fāɗawa zuwa gaci. 카드
원어 22개 불러오는 중...
44
Sauran kuma su bi katakai zuwa can ko kuma a kan tarkacen jirgin ruwan. Ta haka kowa ya kai bakin teku lafiya. 카드
원어 23개 불러오는 중...
주석서 사도행전 27장
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

장별/책 단위 주석

책 개요, 장 서론, 여러 장 범위처럼 특정 절이 아닌 단위에 연결된 주석입니다.

장 서론

이 장 전체는 바울이 로마로 항해한 여정에 관한 기록으로 채워져 있...

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1-11 Paul's Voyage towards Rome

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12-20 Paul's Voyage towards Rome

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

21-44 Paul's Voyage towards Rome

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) 퍼블릭 도메인 (PD) 출처

절별/절범위 주석

현재 장의 특정 절이나 절 범위에 직접 연결된 주석입니다.

1 Ac 27:1-44.

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

2 2. 아드라뭇데노 배

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

3 3. 이튿날 시돈에 대니

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

4 4. 거기서 우리가 떠나

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

5 5. 길리기아와 밤빌리아 바다를 건너

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

6 6. 거기서 ... 이탈리아로 가려 하는 알렉산드리아 배를 만나 우리를...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

7 7. 여러 날 동안 더디 가다가

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

8 8. 간신히 그 연안을 지나

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

9 9, 10. 여러 날이 걸려

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

10 10. 여러분이여 내가 보니 이번 항해가 하물과 배만 아니라 우리 생...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

11 11. 그러나 백부장이 선장과 선주의 말을 바울의 말보다 더 믿더라

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

12 12. 뵈닉스

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

13 13. 남풍이 순하게 불매 그들이 목적을 이룬 줄 알고

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

14 14, 15. 광풍

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

15 15. 바람을 맞추어 갈 수 없어

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

16 16, 17. 아래로

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

17 17. 배를 둘러 감고

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

19 19, 20. 우리 손으로

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

20 20. 여러 날 동안 해도 별도 보이지 아니하고

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

21 21-26. 오래 먹지 못하였으매

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

23 23. 내가 속한 바 곧 내가 섬기는 하나님의 사자가 어제 밤에 내 곁...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

24 24. 바울아 두려워하지 말라 네가 가이사 앞에 서야 하겠고 보라 하...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

27 27-29. 열나흘째 되는 밤이 이르러

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

29 29. 고물로 닻 넷을 내리고

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

30 30. 사공들이 배에서 도망하고자 하여

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

31 31. 바울이 백부장과 군인들에게 이르되

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

32 32. 이에 군인들이 거룻줄을 끊어

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

33 33-37. 날이 새어 가매

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

34 34. 음식 먹기를 권하노니 이것이 너희의 구원을 위하는 것이요 너희...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

35 35. 이렇게 말하고 떡을 가져다가

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

36 36. 그들도 다 안심하고 받아 먹으니

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

38 38-40. 배부르게 먹고 등

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

39 39. 날이 새매 어느 땅인지 알지 못하나

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

40 40. 닻을 끊어 바다에 버리는 동시에

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

41 41. 두 물이 합하여 흐르는 곳을 만나

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

42 42-44. 군인들은 죄수가 헤엄쳐서 도망할까 하여 죽이는 것이 좋다...

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

43 43. 백부장이 등

주석서 제목을 열면 내용을 불러옵니다.

원문 주석서는 저작권 보호 기간이 만료된 공개 도메인 저작입니다. scripture.how가 제공하는 한글 번역·편집·구조화 콘텐츠에는 별도 이용 조건이 적용됩니다.

주석

선택한 구절의 주석서 내용