Mutumin da ba ya abokantaka yakan nema ya cika burinsa ne kaɗai;
KO
Copywork
Hausa BSRK 잠언 18장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 잠언
Wawa ba ya sha’awa ya sami fahimta
Sa’ad da mugunci ya zo, reni ma kan zo,
Kalmomin bakin mutum suna da zurfi kamar ruwaye,
Ba shi da kyau ka yi wa mugu alheri
Leɓunan wawa kan jawo masa faɗa,
Bakin wawa lalatar da kansa yake yi
Kalmomin mai gulma kamar abinci mai daɗi suke;
Wanda yake ragwanci a aikinsa
Sunan Ubangiji hasumiya ce mai ƙarfi;
Dukiyar masu arziki ita ce birninsu mai katanga;
Kafin fāɗuwarsa zuciyar mutum takan yi girman kai,
Duk wanda yakan ba da amsa kafin ya saurara,
Sa rai da mutum ke yi kan taimake shi sa’ad da yake ciwo,
Zuciya mai la’akari kan nemi sani;
Kyauta kan buɗe hanya wa mai bayarwa
Wanda ya fara mai da jawabi yakan zama kamar shi ne mai gaskiya,
Jefa ƙuri’a kan daidaita tsakanin masu faɗa
Ɗan’uwan da aka yi wa laifi ya fi birni mai katanga wuyan shiryawa,
Daga abin da baki ya furta ne cikin mutum kan cika;
Harshe yana da ikon rai da mutuwa,
Duk wanda ya sami mace ya sami abu mai kyau
Matalauci kan yi roƙo da taushi,
Mutum mai abokai masu yawa kan lalace,