An fi son suna mai kyau fiye da wadata mai yawa;
KO
Copywork
Hausa BSRK 잠언 22장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 잠언
Mawadaci da matalauci suna da abu guda.
Mai basira kan ga damuwa tana zuwa yă nemi mafaka,
Sauƙinkai da tsoron Ubangiji
A hanyoyin mugu akwai kaya da tarko,
Ka hori yaro a hanyar da ya kamata yă bi,
Mawadaci yakan yi mulki a kan matalauci,
Duk wanda ya shuka mugunta yakan girbe wahala,
Mai bayarwa hannu sake shi kansa zai sami albarka,
Ka hori mai ba’a, hatsaniya kuwa za tă yi waje;
Duk mai son tsabtar zuciya wanda kuma jawabinsa mai alheri ne
Idanun Ubangiji na lura da sani,
Rago kan ce, “Akwai zaki a waje!”
Bakin mazinaciya rami ne mai zurfi;
Wauta tana da yawa a zuciyar yara,
Duk wanda yake danne matalauta don yă azurta
Ka kasa kunne ka kuma saurara ga maganganu masu hikima;
gama yana da daɗi sa’ad da ka kiyaye su a zuciyarka
Domin dogarawarka ta kasance ga Ubangiji,
Ban rubuta maka maganganu talatin ba,
ina koya maka gaskiya da kalmomin da za ka dogara a kai,
Kada ka zalunci matalauta a kan suna matalauta
gama Ubangiji zai yi magana dominsu
Kada ka yi abokantaka da mai zafin rai,
in ba haka ba za ka koyi hanyoyinsa
Kada ka zama mai ɗaukar lamuni
gama in ka kāsa biya
Kada ka matsar da shaidar kan iyakar
Kana ganin mutumin da yake da gwaninta a cikin aikinsa?