Ɗana, in ka shirya tsaya wa maƙwabcinka don yă karɓi bashi,
KO
Copywork
Hausa BSRK 잠언 6장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 잠언
in maganarka ta taɓa kama ka,
to, sai ka yi haka, ɗana don ka ’yantar da kanka;
Ka hana kanka barci,
Ka ’yantar da kanka, kamar barewa daga hannun mai farauta,
Ku tafi wurin kyashi, ku ragwaye;
Ba shi da jagora
duk da haka yakan yi tanade-tanadensa da rani
Har yaushe za ku kwanta a can, ku ragwaye?
Ɗan barci, ɗan gyangyaɗi,
talauci kuwa zai zo kamar ’yan hari
Sakare da mutumin banza
wanda yake ƙyifce da ido,
wanda yake ƙulla mugunta da ruɗu a cikin zuciyarsa,
Saboda haka masifa za tă fāɗa farat ɗaya;
Akwai abubuwa shida da Ubangiji ya ƙi,
duban reni,
zuciyar da take ƙulla mugayen dabaru,
mai shaidar ƙarya wanda yake zuba ƙarairayi,
Ɗana, ka kiyaye umarnan mahaifinka
Ka ɗaura su a zuciyarka har abada;
Sa’ad da kake tafiya, za su bishe ka;
Gama waɗannan umarnai fitila ne,
suna kiyaye ka daga mace marar ɗa’a
Kada ka yi sha’awarta a cikin zuciyarka
Gama karuwa takan mai da kai kamar burodin kyauta,
Mutum zai iya ɗiba wuta ya zuba a cinyarsa
Mutum zai iya yin tafi a garwashi wuta mai zafi
Haka yake da wanda ya kwana da matar wani;
Mutane ba sa ƙyale ɓarawo in ya yi sata
Duk da haka in aka kama shi, dole yă biya sau bakwai
Amma mutumin da ya yi zina ba shi da hankali;
Dūka da kunya ne za su zama rabonsa,
Gama kishi kan tā da hasalar miji,
Ba zai karɓi duk wata biya ba;