Hikima ta gina gidanta;
KO
Copywork
Hausa BSRK 잠언 9장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 잠언
Ta shirya abincinta gauraye da ruwan inabinta;
Ta aiki bayinta mata, tana kuma kira
“Bari dukan waɗanda suke marasa azanci su zo nan ciki!”
“Ku zo, ku ci abincina
Ku bar hanyoyinku marasa hankali za ku kuwa rayu;
“Duk wanda ya yi wa mai ba’a gyara yana gayyatar zagi
Kada ka tsawata wa masu ba’a gama za su ƙi ka;
Ka koya wa mai hikima zai kuwa ƙara hikima;
“Tsoron Ubangiji shi ne mafarin hikima,
Gama ta wurina kwanakinka za su yi yawa,
In kana da hikima, hikimarka za tă ba ka lada;
Wawancin mace a bayyane yake;
Takan zauna a ƙofar gidanta,
tana kira ga masu wucewa,
“Bari dukan waɗanda suke marasa azanci su zo cikin nan!”
“Ruwan da aka sata ya fi daɗi;
Amma ba su san cewa matattu suna a can ba,