Mutumin da ya ci gaba da taurinkai bayan an kwaɓe shi
KO
Copywork
Hausa BSRK 잠언 29장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 잠언
Sa’ad da masu adalci suke cin nasara, mutane kan yi farin ciki
Duk mai ƙaunar hikima kan kawo wa mahaifinsa farin ciki,
Ta wurin yin adalci sarki kan sa ƙasa tă yi ƙarƙo
Duk wanda yake wa maƙwabcinsa daɗin baki
Mugun mutum tarko ne ta wurin zunubinsa,
Masu adalci sun damu game da adalci don talakawa,
Masu ba’a kan kuta faɗa a birni,
In mai hikima ya je wurin shari’a da wawa,
Masu kisankai sukan ƙi mutum mai mutunci
Wawa yakan nuna fushinsa a fili,
In mai mulki yana sauraran ƙarairayi,
Matalauci da azzalumi suna da wannan abu ɗaya.
In sarki yana hukunta talakawa da adalci
Sandar gyara kan ba da hikima,
Sa’ad da mugaye suke cin nasara, haka zunubi zai yi ta ƙaruwa,
Ka hori ɗanka, zai kuwa ba ka salama;
Inda ba wahayi, mutane kan kangare;
Ba a yi wa bawa gyara ta wurin magana kawai;
Ka ga mutum mai yin magana da garaje?
In mutum ya yi wa bawansa shagwaɓa tun yana yaro,
Mutum mai cika fushi yakan tā da faɗa,
Fariyar mutum kan jawo masa ƙasƙanci
Duk wanda yake abokin ɓarawo abokin gāban kansa ne;
Jin tsoron mutum tarko ne,
Mutane sukan nemi samun farin jini daga wurin sarki,
Masu adalci suna ƙyamar masu rashin gaskiya;