Maganganun Agur ɗan Yake, magana ce horarriya.
KO
Copywork
Hausa BSRK 잠언 30장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 잠언
“Ni ne mafi jahilci a cikin mutane;
Ban koyi hikima ba,
Wane ne ya taɓa haura zuwa sama ya dawo?
“Kowace maganar Allah ba ta da kuskure;
Kada ka ƙara ga maganarsa,
“Abu biyu ina roƙonka, ya Ubangiji;
Ka kawar da ƙarya da kuma ƙarairayi nesa da ni;
In ba haka ba, zan wadace in ƙi ka
“Kada ka baza ƙarairayi game da bawa ga maigidansa,
“Akwai waɗanda sukan zagi mahaifinsu
waɗanda sukan ɗauka su tsarkaka ne a ganinsu
waɗanda kullum idanunsu masu kallon reni ne,
waɗanda haƙoransu takuba ne
“Matsattsaku tana da ’ya’ya mata biyu.
Kabari, mahaifar da ba ta haihuwa,
“Idon da yake yi wa mahaifi ba’a,
“Akwai abubuwa uku da suke ba ni mamaki,
yadda gaggafa take firiya a sararin sama,
“Ga yadda mazinaciya take yi.
“Akwai abubuwa uku da duniya kan yi rawan jiki,
bawan da ya zama sarki,
macen da ba a ƙauna wadda ta sami miji,
“Akwai abubuwa huɗu a duniya da suke ƙanana,
Kyashi halittu ne da ba su da ƙarfi sosai,
remaye halittu ne da ba su da ƙarfi sosai,
fāra ba su da sarki,
ana iya kama ƙadangare da hannu,
“Akwai abubuwa uku da suke jan jiki da kuma taƙama a tafiyarsu
zaki mai ƙarfi a cikin namun jeji, wanda ba ya ratse wa kowa;
zakara mai taƙama,
“In ka yi wauta ka kuma ɗaukaka kanka,
Gama kamar yadda kaɗaɗɗen madara takan kawo mai,