Ɗana, ka mai da hankali ga hikimata
KO
Copywork
Hausa BSRK 잠언 5장
성경필사는 빠르게 끝내는 입력 훈련이 아니라, 한 절씩 말씀의 문장과 흐름을 다시 붙드는 시간입니다. 입력 내용은 이 브라우저에 임시 저장되며, 로그인하면 계정에도 저장됩니다.
소제목 단위로 진행 · 잠언
don ka ci gaba da yin kome daidai
Gama leɓunan mazinaciya na ɗigan zuma,
amma a ƙarshe tana da ɗaci kamar tafashiya,
Ƙafafunta na kaiwa ga mutuwa;
Ba ta wani tunanin rayuwa;
Yanzu fa, ’ya’yana, ku saurare ni;
Ku yi nesa da hanyarta,
don kada ku ba da ƙarfi mafi kyau ga waɗansu
don kada baƙi su yi biki a kan dukiyarku
A ƙarshen rayuwarku za ku yi ta nishi,
Za ku ce, “Me ya sa na ƙi horo!
Ban yi biyayya da malamaina ba
Na zo gab da hallaka gaba ɗaya
Ku sha ruwa daga tankinku,
In maɓulɓulanku suka cika suna malala har waje,
Bari su zama naka kaɗai,
Bari maɓulɓulanka ya zama mai albarka,
Ƙaunatacciyar mariri, barewa mai kyan gani,
Ɗana, me ya sa za ka bari mazinaciya ta ɗauke maka hankali?
Gama hanyar mutum a bayyane take a gaban Ubangiji,
Ayyukan mugunta na mugun mutum tarko ne gare shi;
Zai mutu saboda rashin ɗa’a