聖書を読む
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · ヨハネの福音書 13章
シーン 1 · 끝까지 사랑하셨어요
Ana gab da Bikin Ƙetarewa. Yesu kuwa ya san cewa lokaci ya yi da zai bar wannan duniya, yă koma wurin Uba. Da yake ya ƙaunaci waɗanda suke nasa a duniya, yanzu kuwa ya nuna musu cikakkiyar ƙaunarsa. Ana cikin cin abincin yamma, Iblis kuwa ya riga ya zuga Yahuda Iskariyot, ɗan Siman yă bashe Yesu. Yesu kuwa ya san cewa, Uba ya sa dukan abubuwa a ƙarƙashin ikonsa, ya kuma san cewa daga Allah ya zo, zai kuma koma wurin Allah; saboda haka ya tashi daga cin abincin, ya tuɓe rigarsa ta waje, ya ɗaura tawul a ƙugunsa. Bayan haka, sai ya zuba ruwa a cikin kwano, sa’an nan ya fara wanke ƙafafun almajiransa, yana sharewa da tawul wanda ya ɗaura. ヨハ 13:1-5
シーン 2 · 베드로의 발도 씻어 주세요
Ya zo kan Siman Bitrus, wanda ya ce masa, “Ubangiji, kai za ka wanke ƙafafuna?” Yesu ya amsa ya ce, “Yanzu ba ka fahimci abin da nake yi ba, amma nan gaba za ka gane.” Sai Bitrus ya ce, “Faufau, ba za ka taɓa wanke ƙafafuna ba.” Sai Siman Bitrus ya ce, “To, Ubangiji, ba ƙafafuna kaɗai ba har ma da hannuwana da kaina kuma!” Yesu ya amsa ya ce, “Wanda ya riga ya yi wanka yana bukata yă wanke ƙafafunsa ne kawai; dukan jikinsa yana da tsabta. Ku kuwa kuna da tsabta, ko da yake ba kowannenku ba.” ヨハ 13:6-10
シーン 3 · 너희도 서로 섬기라
Da ya gama wanke ƙafafunsu, sai ya sa tufafinsa ya koma wurin zamansa. Ya tambaye su ya ce, “Kun fahimci abin da na yi muku? Kuna ce da ni ‘Malam’ da kuma ‘Ubangiji,’ daidai ne kuwa, gama haka nake. Da yake ni da nake Ubangijinku da kuma Malaminku, na wanke ƙafafunku, haka ku ma ya kamata ku wanke ƙafafun juna. Na ba ku misali domin ku yi yadda na yi muku. Gaskiya nake gaya muku, ba bawan da ya fi maigidansa, ko ɗan saƙon da ya fi wanda ya aike shi. Yanzu da kuka san waɗannan abubuwa, ku masu albarka ne, in kuka yi su. ヨハ 13:12-17
シーン 4 · 예수님은 모든 일을 알고 계셨어요
“Ba dukanku nake nufi ba; na san waɗanda na zaɓa. Wannan kuwa don a cika Nassi ne da ya ce, ‘Wanda ya ci burodina tare da ni ya tasar mini.’ “Ina faɗa muku yanzu tun kafin yă faru, domin in ya faru, ku gaskata cewa ni ne Shi. Gaskiya nake gaya muku, ‘Duk wanda ya karɓi wani da na aiko, ni ne ya karɓa ke nan. Kuma duk wanda ya karɓe ni, ya karɓi wanda ya aiko ni ne.’ ” ヨハ 13:18-20
シーン 5 · 한 사람이 나를 넘겨줄 것이다
Bayan Yesu ya faɗi haka, sai ya yi juyayi a ruhu, ya kuma furta cewa, “Gaskiya nake gaya muku, ɗayanku zai bashe ni.” Almajiransa suka dubi juna, suka rasa ko da wa yake. Ɗaya daga cikin almajiran Yesu wanda yake ƙauna kuwa, yana zaune kusa da shi. Sai Siman Bitrus ya taɓa wannan almajirin ya ce, “Tambaye shi, wa yake nufi?” Shi kuwa da yake jingine kusa da Yesu, ya ce, “Ubangiji, wane ne?” Yesu ya amsa ya ce, “Shi ne wanda zan ba shi gutsurin burodin nan sa’ad da na tsoma cikin kwanon.” Da ya tsoma gutsurin burodin, sai ya ba wa Yahuda Iskariyot, ɗan Siman. ヨハ 13:21-26
シーン 6 · 유다가 밤으로 나갔어요
Nan take bayan Yahuda ya karɓi burodin, sai Shaiɗan ya shige shi. Amma ba wani a wurin cin abincin da ya fahimci dalilin da ya sa Yesu ya faɗa masa haka. Da yake Yahuda ne ma’aji, waɗansunsu suka ɗauka Yesu yana ce masa yă sayi abin da ake bukata don Bikin ne, ko kuwa yă ba wa matalauta wani abu. Nan da nan da Yahuda ya karɓi burodin, sai ya fita. A lokacin kuwa dare ya yi. ヨハ 13:27-30
シーン 7 · 서로 사랑하라
“Sabon umarni nake ba ku. Ku ƙaunaci juna. Kamar yadda na ƙaunace ku, ku ma ku ƙaunaci juna. Ta haka kowa zai san cewa ku almajiraina ne, in kuna ƙaunar juna.” ヨハ 13:34-35
シーン 8 · 베드로야, 지금은 따라올 수 없다
Siman Bitrus ya tambaye shi ya ce, “Ubangiji ina za ka?” Bitrus ya ce masa, “Ubangiji, don me ba zan binka yanzu ba? Zan ba da raina saboda kai.” Sai Yesu ya amsa ya ce, “Anya, za ka iya ba da ranka saboda ni? Gaskiya nake faɗa maka, kafin zakara yă yi cara, za ka yi mūsun sanina sau uku! ヨハ 13:36-38
聖書ノート案内
現在の聖書ノート作成者が一緒に読むために整理した色の意味、コラム、概念辞典、書式用語を確認できます。
1節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
2節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
3節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
4節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
5節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
6節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
7節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
8節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
9節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
10節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
11節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
12節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
13節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
14節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
15節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
16節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
17節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
18節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
19節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
20節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
21節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
22節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
23節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
24節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
25節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
26節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
27節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
28節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
29節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
30節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
31節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
32節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
33節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
34節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
35節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
36節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
37節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
38節 コメント
登録されたコメントはまだありません。
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.