장면 1 · 너희가 넘어지지 않게 말한다
“Na faɗa muku wannan duka, domin kada ku bauɗe. Za su kore ku daga majami’a; lalle, lokaci yana zuwa da duk wanda ya kashe ku, zai ɗauka yana yin wa Allah hidima ne. Za su yi waɗannan abubuwa ne domin ba su san Uba ko ni ba. Na faɗa muku wannan, domin in lokacin ya yi, ku tuna na gargaɗe ku. Ban faɗa muku wannan tun da fari ba domin ina tare da ku. 요 16:1-4
장면 2 · 내가 가면 보혜사가 오실 거예요
“Yanzu zan tafi wurin wanda ya aiko ni, duk da haka ba waninku da ya tambaye ni, ‘Ina za ka?’ Saboda na faɗa waɗannan abubuwa ga shi kun cika da baƙin ciki. Amma gaskiya nake gaya muku. Don amfaninku ne zan tafi. Sai ko na tafi, in ba haka ba Mai Taimakon nan ba zai zo muku ba. Amma in na tafi, zan aiko shi gare ku. 요 16:5-7
장면 3 · 성령께서 죄와 의와 심판을 알게 하세요
Sa’ad da ya zo kuwa, zai kā da duniya a kan zunubi da adalci da kuma hukunci, a kan zunubi, domin mutane ba su gaskata da ni ba; a kan adalci, domin zan tafi wurin Uba, inda ba za ku ƙara ganina ba; a kan hukunci kuma, domin an yanke hukunci a kan mai mulkin duniyan nan. 요 16:8-11
장면 4 · 진리의 성령이 인도하세요
“Ina da sauran abubuwa da yawa da zan faɗa muku, amma ba za ku iya ɗauka a yanzu ba. Amma sa’ad da shi, Ruhun gaskiya ya zo, zai bi da ku zuwa ga dukan gaskiya. Ba zai yi magana don kansa ba; zai faɗi abin da ya ji ne kaɗai, zai kuma faɗa muku abin da bai faru ba tukuna. Zai kawo ɗaukaka gare ni ta wurin ɗaukan abin da yake nawa, ya bayyana muku. Duk abin da yake na Uba nawa ne. Shi ya sa na ce, ‘Ruhun zai ɗauko daga abin da yake nawa, yă bayyana muku.’ ” 요 16:12-15
장면 5 · 조금 있으면 보지 못하고 다시 보리라
Yesu ya ci gaba da cewa, “Jim kaɗan, ba za ku ƙara ganina ba, sa’an nan bayan an jima kaɗan kuma, za ku gan ni.” A nan fa sai waɗansu almajiransa suka ce wa juna, “Me yake nufi da cewa, ‘Jim kaɗan ba za ku ƙara ganina ba, kuma bayan an jima kaɗan, za ku gan ni,’ da kuma, ‘Domin zan tafi wurin Uba’?” Suka yi ta tambaya, “Me yake nufi da ‘jim kaɗan’? Ba mu fahimci abin da yake faɗi ba.” 요 16:16-18
장면 6 · 근심이 기쁨으로 바뀔 거예요
Yesu ya gane suna so su tambaye shi game da wannan, sai ya ce musu, “Kuna tambayar juna game da abin da nake nufi da na ce, ‘Jim kaɗan ba za ku ƙara ganina ba, da kuma bayan an jima kaɗan, za ku gan ni’? Gaskiya nake gaya muku, za ku yi kuka da kuma gunji, yayinda duniya take murna. Za ku yi baƙin ciki, amma baƙin cikinku zai koma farin ciki. Macen da za tă haihu takan yi naƙuda domin lokacinta ya yi; amma sa’ad da ta haihu, sai ta manta da wahalar domin farin ciki an haifi jariri a duniya. Haka ku ma, yanzu ne lokacin baƙin cikinku, amma zan sāke ganinku za ku kuma yi farin ciki, ba kuwa wanda zai ɗauke muku farin cikinku. 요 16:19-22
장면 7 · 아버지께 구하라
A ranan nan, ba za ku sāke tambaya ta kome ba. Gaskiya nake gaya muku, Ubana zai ba ku kome da kuka roƙa cikin sunana. Har yanzu dai ba ku roƙi kome cikin sunana ba. Ku roƙa za ku kuwa samu, farin cikinku kuwa zai zama cikakke. “Ko da yake ina magana da misalai, lokaci yana zuwa da ba zan ƙara yin magana da misalai ba, sai dai in faɗa muku a fili game da Ubana. A ranan nan, za ku roƙa a cikin sunana. Ban ce zan roƙi Uba a madadinku ba. Ai, shi Uban kansa yana ƙaunarku domin kun ƙaunace ni kun kuma gaskata cewa daga Allah na fito. Na fito daga wurin Uba, na kuma shigo duniya, yanzu kuwa zan bar duniya in koma wurin Uba.” 요 16:23-28
장면 8 · 담대하라, 내가 세상을 이겼다
Sai almajiran Yesu suka ce, “Haba, yanzu ne fa kake magana a sarari ba tare da misalai ba. Yanzu mun gane cewa ka san kome ba sai wani ya tambaye ka ba. Wannan ya sa muka gaskata ka fito daga Allah.” Yesu ya amsa ya ce, “A ƙarshe kun gaskata! Amma lokaci na zuwa, har ma ya yi, da za a warwatsa ku, kowa yă koma gidansa. Za ku bar ni ni kaɗai. Duk da haka ba ni kaɗai ba ne, gama Ubana yana tare da ni. “Na faɗa muku waɗannan abubuwa ne, domin a cikina ku sami salama. A duniyan nan za ku sha wahala. Amma ku yi ƙarfin hali! Na yi nasara a kan duniya.” 요 16:29-33
성경노트 안내
현재 성경노트 작성자가 함께 읽도록 정리한 색상 의미, 칼럼, 개념사전, 서식 용어를 확인할 수 있습니다.
1절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
2절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
3절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
4절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
5절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
6절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
7절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
8절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
9절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
10절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
11절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
12절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
13절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
14절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
15절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
16절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
17절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
18절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
19절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
20절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
21절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
22절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
23절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
24절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
25절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
26절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
27절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
28절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
29절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
30절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
31절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
32절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.
33절 댓글
아직 등록된 댓글이 없습니다.
로그인 후 댓글을 남길 수 있습니다.