Read the Bible

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · John Chapter 5

Bible story scene

Scene 1 · Waiting by the Pool of Bethesda

Bayan an ɗan jima, sai Yesu ya haura zuwa Urushalima don wani bikin Yahudawa. Jn 5:1

Next

Passage navigation

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · John Chapter 5

Old Testament

Search

Search Bible Text

Original word search Strong · lemma · meaning

Version scope

Passage scope

Settings

View options

Site language

Site UI labels such as menus, buttons, and help text are shown in the selected language.

Theme

Site design

Changes the overall site layout and feel. Reader design only changes the Bible text area style.

Reader design

Detailed settings

The default scripture.how color style.

The selected style is saved in this browser. Sign in to save it on the server.

Top background

Bible scene uses generated hero images for this chapter. If no image exists yet, the reader falls back to the default background.

Hero transition

Verse buttons

On desktop, selection mode shows resource, multi-Bible, and comment buttons on hover. On mobile, they appear after selecting a verse.

Font size

Font

Original words

Right button shows aligned words as lexicon cards. Below verse shows all original-language tokens inline.

Open original word search

Original word search

All verses where this original word appears

Loading...

Loading...

Verse Resources

View original-language data, cross references, commentaries, Bible notes, and discussions in one place.

Press the original-language button to load this data.

Select a word.

Multi-Bible

Compare the current verse with your Multi-Bible settings.

Press the Multi-Bible button on a verse to load this view.

Cross references

Related Bible passages for this verse

Loading...

Related passage

Parallel passage text

Loading...

Original words

Original-language words in this verse

Loading...

Select a word.

Image

Bible note guide

Review the color meanings, columns, concept dictionary, and formatting terms prepared by the current Bible note author.

About version

John reading stats

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™

This book (John)

Total chapters
21 chapters
Total verses
878 verses
Current chapter
5 / 21 chapters
Verses in this chapter
46 verses
Chapter progress23.8%
Verse progress through this chapter24.1%

Entire Bible (from Genesis)

Current chapter
1,002 / 1,189 chapters
Total verses
31,087 verses
Overall chapter progress84.3%
Overall verse progress through this chapter84.4%

Bible note guide

선택된 성경노트의 필독 정보입니다.

하나님/선

하나님으로부터 오는 진리와 생명의 방향성을 의미합니다. 성경에서 하나님, 말씀, 진리, 생명, 빛, 지혜, 하나님 나라 등은 서로 연결된 본질과 방향성을 나타내는 표현들로 설명됩니다. 성경은 이러한 요소들을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 흐름과 방향성으로 표현합니다. 예를 들어: 진리는 생명과 연결되며 빛은 하나님께 속한 길로 표현되고 말씀에 순종하는 것은 하나님 나라에 속한 삶으로 설명됩니다. 따라서 이 색상은 하나님께 속한 진리와 생명의 방향성과 질서를 나타내는 표현들을 포함합니다.

사탄/악

하나님을 대적하는 거짓과 사망의 방향성을 의미합니다. 성경은 사탄, 거짓, 미혹, 어둠, 사망, 불법, 세상 권세 등을 단순히 분리된 개념으로만 설명하지 않고, 서로 연결된 하나의 방향성과 본질로 묘사합니다. 인간은 이를 존재, 거짓된 가르침, 속성, 결과, 지배 체계 등으로 구분하여 인식하지만, 성경은 이러한 요소들을 서로 연결된 의미로 표현합니다. 예를 들어: 거짓은 사탄에게 속한 것으로 표현되며 어둠은 사망과 연결되고 불법은 하나님을 대적하는 길로 설명되며 세상 권세는 미혹과 멸망의 체계로 묘사됩니다. 따라서 이 색상은 하나님을 거스르는 방향성과 질서를 따르는 표현들을 포함합니다.

선을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 선을 따르는 사람의 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체에 대한 최종 판정이 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 하나님께 속한 진리, 생명, 빛, 순종의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이라도 다른 문맥에서는 연약함이나 세상성을 드러낼 수 있으므로, 파란색은 영구 신분표가 아니라 본문 단위의 해석 관점입니다. 특히 어떤 구절은 파란색 관점과 녹색 관점이 모두 가능할 수 있으며, 그런 경우에는 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다.

양면 관점

같은 구절이나 표현을 파란색 관점과 녹색 관점 모두로 해석할 수 있을 때 사용합니다. 이는 의미 자체가 불명확하다는 뜻이 아니라, 본문을 바라보는 관점에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로도, 세상성이나 육신을 따르는 모습으로도 읽힐 수 있음을 나타냅니다. 따라서 청녹색은 별도의 사람 분류나 최종 판정이 아닙니다. 해석자가 실제로 파란색으로 표시할지 녹색으로 표시할지 고민하게 되는 지점, 두 관점이 병존하는 지점을 표시합니다. 예를 들어 믿음의 방향은 선을 향하지만 본문에서는 육신적 연약함이 두드러지는 경우, 또는 한 표현이 선한 양심의 흔들림으로도 세상성의 작용으로도 읽히는 경우에 사용할 수 있습니다.

세상을 따르는 사람

본문의 인물이나 공동체를 세상, 육신, 불순종의 방향을 따르는 관점에서 해석할 때 사용합니다. 이 색상은 인물 전체를 단정하기 위한 표시가 아니라, 해당 구절에서 드러나는 방향성이 거짓, 어둠, 욕망, 불법, 세상 권세의 흐름으로 읽히는 경우를 표시합니다. 같은 인물이나 같은 표현이라도 문맥에 따라 선을 따르는 사람의 연약함으로 읽힐 수도 있고, 세상성을 따르는 모습으로 읽힐 수도 있습니다. 그런 경우에는 녹색으로 확정하기보다 청녹색의 양면 관점으로 표시할 수 있습니다. 따라서 녹색은 파란색의 반대편 관점을 나타내지만, 모든 연약함을 곧바로 악으로 단정하는 색상은 아닙니다.

강조

본문 흐름에서 특별히 강조할 표현을 표시합니다.

중립

선과 악의 축과 직접 관련 없는 중립적 의미를 나타냅니다. 성경에는 선과 악의 방향성을 직접 나타내기보다, 단순한 배경 정보나 역사적 사실, 일반적인 표현 등으로 사용되는 요소들도 존재합니다. 인간은 이를 지명, 시간, 역사적 사건, 일반 명사, 단순 상황 설명 등으로 구분하여 인식하며, 이러한 표현들은 문맥 설명을 위한 역할로 사용됩니다. 또한 문맥상 선과 악의 의미를 직접 부여하지 않는 경우에는, 특정 인물이나 민족을 설명하는 표현도 중립적으로 사용될 수 있습니다. 예를 들어: 특정 지역이나 시대를 설명하는 표현이 사용되기도 하며 선과 악의 의미를 직접 포함하지 않는 일반적인 사물이나 상황이 묘사되기도 하고 단순한 배경 정보나 역사적 흐름을 설명하는 표현으로 사용되기도 합니다. 또한 문맥에 따라 "이방인", "유대인", "로마인" 등의 표현 역시 선악의 의미를 직접 나타내지 않는 경우에는 중립적으로 사용될 수 있습니다. 따라서 이 색상은 선과 악의 방향성을 직접 나타내지 않는 중립적 표현들을 포함합니다.

The Healing at the Pool of Bethesda

1
Bayan an ɗan jima, sai Yesu ya haura zuwa Urushalima don wani bikin Yahudawa. 카드
원어 13개 불러오는 중...
2
To, a Urushalima akwai wani tafki kusa da Ƙofar Tumaki, wanda a yaren Arameyik ake kira Betesda an kuma kewaye shi da shirayi biyar. 카드
원어 16개 불러오는 중...
3
A nan naƙasassu da yawa sukan kwanta, makafi, guragu, shanyayyu. 카드
원어 15개 불러오는 중...
5
Akwai wani da yake nan ba shi da amfani shekara talatin da takwas. 카드
원어 14개 불러오는 중...
6
Da Yesu ya gan shi kwance a can ya kuma sami labari cewa ya daɗe a wannan hali, sai ya tambaye shi, “Kana so ka warke?” 카드
원어 17개 불러오는 중...
7
Marar amfanin nan ya ce, “Ranka yă daɗe, ba ni da wanda zai taimaka yă sa ni a cikin tafkin sa’ad da aka motsa ruwan. Yayinda nake ƙoƙarin shiga, sai wani yă riga ni.” 카드
원어 27개 불러오는 중...
8
Sai Yesu ya ce masa, “Tashi! Ɗauki tabarmarka ka yi tafiya.” 카드
원어 11개 불러오는 중...
9
Nan take mutumin ya warke; ya ɗauki tabarmarsa ya yi tafiya. 카드
원어 20개 불러오는 중...
10
saboda haka kuwa Yahudawa suka ce wa mutumin da aka warkar, “Yau Asabbaci ne; doka ta hana ka ɗauki tabarmarka.” 카드
원어 16개 불러오는 중...
11
Amma ya amsa ya ce, “Mutumin da ya warkar da ni shi ya ce mini, ‘Ɗauki tabarmarka ka yi tafiya.’ ” 카드
원어 17개 불러오는 중...
12
Sai suka tambaye shi suka ce, “Wane ne wannan da ya ce maka ka ɗauke ta ka yi tafiya?” 카드
원어 16개 불러오는 중...
13
Mutumin da aka warkar kuwa bai ma san ko wane ne ba ne, gama Yesu ya ɓace cikin taron da yake can. 카드
원어 16개 불러오는 중...
14
Daga baya Yesu ya same shi a haikali ya ce masa, “Ga shi, ka warke. Ka daina yin zunubi, in ba haka ba wani abin da ya fi wannan muni zai iya samunka.” 카드
원어 23개 불러오는 중...
15
Sai mutumin ya je ya gaya wa Yahudawa cewa Yesu ne ya warkar da shi. 카드
원어 14개 불러오는 중...
16
To, domin Yesu yana yin waɗannan abubuwa a ranar Asabbaci, sai Yahudawa suka tsananta masa. 카드
원어 17개 불러오는 중...
17
Yesu ya ce musu, “Ubana yana cikin aikinsa kullum har yă zuwa wannan rana, haka ni ma, ina kan aiki.” 카드
원어 13개 불러오는 중...
18
Don haka Yahudawa suka ƙara nema su kashe shi; ba don yă karya Asabbaci kawai ba, har ma yana ce Allah Ubansa ne, yana mai da kansa daidai da Allah. 카드
원어 27개 불러오는 중...

The Authority of the Son

19
Sai Yesu ya ba su wannan amsa cewa, “Gaskiya nake gaya muku, Ɗan ba ya iya yin kome da kansa; yana yin abin da ya ga Ubansa yake yi ne kawai, gama duk abin da Uban yake yi shi ne Ɗan ma yake yi. 카드
원어 37개 불러오는 중...
20
Gama Uban yana ƙaunar Ɗan yana kuma nuna masa duk abin da yake yi. I, za ku kuwa yi mamaki, gama zai nuna masa abubuwan da suka fi waɗannan girma. 카드
원어 22개 불러오는 중...
21
Gama kamar yadda Uban yake tā da matattu yake kuma ba su rai, haka ma Ɗan yake ba da rai ga wanda ya ga dama. 카드
원어 16개 불러오는 중...
22
Bugu da ƙari, Uban ba ya hukunta kowa, sai dai ya danƙa dukan hukunci a hannun Ɗan, 카드
원어 13개 불러오는 중...
23
don kowa yă girmama Ɗan kamar yadda yake girmama Uban. Wanda ba ya girmama Ɗan ba ya girmama Uban, da ya aiko shi ke nan. 카드
원어 21개 불러오는 중...
24
“Gaskiya nake gaya muku, duk wanda ya ji maganata ya kuma gaskata da wanda ya aiko ni yana da rai madawwami ba za a kuma hukunta shi ba; ya riga ya ƙetare daga mutuwa zuwa rai. 카드
원어 31개 불러오는 중...
25
Gaskiya nake gaya muku, lokaci yana zuwa har ma ya riga ya zo sa’ad da matattu za su ji muryar Ɗan Allah waɗanda kuwa suka ji za su rayu. 카드
원어 24개 불러오는 중...
26
Gama kamar yadda Uban yana da rai a cikinsa, haka ya sa Ɗan yă kasance da rai a cikin kansa. 카드
원어 17개 불러오는 중...
27
Ya kuma ba shi iko yă hukunta domin shi Ɗan Mutum ne. 카드
원어 11개 불러오는 중...
28
“Kada ku yi mamakin wannan, gama lokaci yana zuwa da duk waɗanda suke cikin kaburbura za su ji muryarsa 카드
원어 17개 불러오는 중...
29
su kuma fito, waɗanda suka aikata nagarta za su tashi zuwa ga rai, waɗanda kuma suka aikata mugunta za su tashi zuwa ga hukunci. 카드
원어 17개 불러오는 중...
30
Ni kaɗai dai ba na iya yin kome, ina shari’a ne bisa ga abin da na ji. Shari’ata kuwa mai adalci ce. Gama ba na neman gamsar da kaina, sai dai in gamshi shi wanda ya aiko ni. 카드
원어 31개 불러오는 중...

Witnesses to Jesus

31
“In na ba da shaida a kaina, shaidata ba gaskiya ba ce. 카드
원어 11개 불러오는 중...
32
Akwai wani mai ba da shaida mai kyau a kaina, na kuma san cewa shaidarsa game da ni gaskiya ce. 카드
원어 17개 불러오는 중...
33
“Kun aika wajen Yohanna ya kuma yi shaida a kan gaskiya. 카드
원어 8개 불러오는 중...
34
Ba cewa ina neman shaidar mutum ba ne; sai dai na faɗi haka ne domin ku sami ceto. 카드
원어 14개 불러오는 중...
35
Yohanna fitila ne da ya ci ya kuma ba da haske, kun kuwa zaɓa ku ji daɗin haskensa na ɗan lokaci. 카드
원어 18개 불러오는 중...
36
“Ina da shaidar da ta fi ta Yohanna ƙarfi. Gama aikin nan da Uba ya ba ni in kammala, wanda kuwa nake yi, yana ba da shaida cewa Uba ne ya aiko ni. 카드
원어 33개 불러오는 중...
37
Uba da ya aiko ni kuwa kansa ya yi shaida game da ni. Ba ku taɓa jin muryarsa ko ganin siffarsa ba, 카드
원어 18개 불러오는 중...
38
maganarsa kuwa ba ta zama a cikinku, gama ba ku gaskata da wanda ya aiko ni ba. 카드
원어 17개 불러오는 중...
39
Kuna ta nazarin Nassosi da himma don kuna tsammani ta wurinsu ne kuna samun rai madawwami. Nassosin nan ne suke ba da shaida a kaina, 카드
원어 18개 불러오는 중...
40
duk da haka kun ƙi zuwa wurina domin ku sami rai. 카드
원어 9개 불러오는 중...
41
“Ni ba na neman yabon mutane, 카드
원어 5개 불러오는 중...
42
na fa san ku. Na san cewa ba ku da ƙaunar Allah a cikin zukatanku. 카드
원어 12개 불러오는 중...
43
Na zo a cikin sunan Ubana, ba ku kuwa karɓe ni ba; amma a ce wani dabam ya zo a cikin sunan kansa, za ku karɓe shi. 카드
원어 22개 불러오는 중...
44
Ta yaya za ku gaskata in kuna neman yabon junanku, ba kwa kuwa yin ƙoƙarin neman yabon da yake zuwa daga Allah Makaɗaici? 카드
원어 18개 불러오는 중...
45
“Kada fa ku yi tsammani zan yi ƙararku wurin Uba. Akwai mai yin ƙararku, shi ne Musa, wanda kuke dogara da shi. 카드
원어 18개 불러오는 중...
46
Da a ce kun gaskata da Musa, da kun gaskata ni, domin ya rubuta game da ni. 카드
원어 12개 불러오는 중...
47
Amma da yake ba ku gaskata abin da ya rubuta ba, yaya za ku gaskata maganata?” 카드
원어 12개 불러오는 중...
Commentaries John Chapter 5
Matthew Henry's Complete Commentary · Matthew Henry (1714) Public domain (PD) Source

Chapter and book-level commentary

Commentary connected to book overviews, chapter introductions, or chapter ranges rather than a specific verse.

📖 Book overview John — 책 개요

Loading book overview content.

Chapter intro

1 복음서에는 예수님께서 행하시며 가르치기 시작하신 모든 일에 대...

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1-16 The Cure at the Pool of Bethesda

Open the commentary title to load the content.

17-30 Christ's Discourse with the Jews; All Judgment Committed to Christ; The Christian Charter

Open the commentary title to load the content.

31-47 Christ Proves His Divine Mission; Infidelity of the Jews Reproved

Open the commentary title to load the content.

Jamieson-Fausset-Brown Commentary Critical and Explanatory on the Whole Bible · Robert Jamieson, A. R. Fausset, David Brown (1871) Public domain (PD) Source

Verse and range commentary

Commentary directly connected to a specific verse or verse range in the current chapter.

1 Joh 5:1-47.

Open the commentary title to load the content.

2 2, 3. 양 시장

Open the commentary title to load the content.

3 3. 병자들

Open the commentary title to load the content.

4 4. 천사가

Open the commentary title to load the content.

5 5-9. 삼십팔 년

Open the commentary title to load the content.

6 6. 그가 누워 있는 것을 보시고 아시고

Open the commentary title to load the content.

7 7. 주여, 나를 못에 넣어 줄 사람이 없나이다

Open the commentary title to load the content.

8 8. 일어나 네 자리를 들고

Open the commentary title to load the content.

9 9. 이 날은 안식일이니라

Open the commentary title to load the content.

10 10-16. 유대인들

Open the commentary title to load the content.

13 13. 고침받은 사람은 알지 못하니

Open the commentary title to load the content.

14 14. 성전에서 그 사람을 만나시고

Open the commentary title to load the content.

15 15. 그 사람이 가서 말하니

Open the commentary title to load the content.

16 16. 안식일에 이러한 일을 행하셨기 때문이라

Open the commentary title to load the content.

17 17, 18. 내 아버지께서 이제까지 일하시니 나도 일한다

Open the commentary title to load the content.

18 18. 하나님을 자기 아버지라 하여

Open the commentary title to load the content.

19 19, 20. 아들이 아무것도 스스로 할 수 없나니

Open the commentary title to load the content.

20 20. 아버지께서 아들을 사랑하사 모든 것을 보이시고

Open the commentary title to load the content.

21 21-23. 죽은 자들을 일으켜 살리심같이

Open the commentary title to load the content.

22 22. 아버지께서 아무도 심판하지 아니하시고

Open the commentary title to load the content.

23 23. 아들을 공경하게 하려 하심이라 ... 아버지를 공경하듯

Open the commentary title to load the content.

24 24. 나를 보내신 이를 믿는 자

Open the commentary title to load the content.

25 25-29. 때가 오나니

Open the commentary title to load the content.

26 26. 아들에게도 주어

Open the commentary title to load the content.

27 27. 그가 인자됨으로 말미암아

Open the commentary title to load the content.

28 28. 이를 놀랍게 여기지 말라

Open the commentary title to load the content.

29 29. 생명의 부활

Open the commentary title to load the content.

30 30-32. 내가 아무것도 스스로 할 수 없노라

Open the commentary title to load the content.

31 31. 내가 만일 나를 위하여 증언하면

Open the commentary title to load the content.

32 32. 나를 위하여 증언하시는 이가 따로 있으니

Open the commentary title to load the content.

33 33-35. 너희가 요한에게 사람을 보내매

Open the commentary title to load the content.

35 35. 그는 타서 비추는 등불이라

Open the commentary title to load the content.

36 36-38. 내게는 더 큰 증거가 있으니

Open the commentary title to load the content.

37 37. 아버지께서 친히 나를 위하여 증언하셨느니라

Open the commentary title to load the content.

38 38. 그 말씀이 너희 속에 거하지 아니하니

Open the commentary title to load the content.

39 39-42. 성경을 상고하라

Open the commentary title to load the content.

41 41. 나는 사람에게서 영광을 취하지 아니하노라

Open the commentary title to load the content.

42 42. 너희 속에 하나님을 사랑하는 마음이 없음을 알았노라

Open the commentary title to load the content.

43 43-47. 다른 사람이 오면

Open the commentary title to load the content.

44 44. 너희가 어떻게 믿을 수 있느냐

Open the commentary title to load the content.

45 45. 내가 너희를 아버지께 고발할 줄 생각하지 말라

Open the commentary title to load the content.

46 46. 그가 내게 대하여 기록하였음이라

Open the commentary title to load the content.

47 47. 만일 너희가 믿지 아니하면

Open the commentary title to load the content.

Original commentaries are public-domain works whose copyright term has expired. Korean translations, editorial work, and structured content provided by scripture.how have separate usage terms.

주석

선택한 구절의 주석서 내용